SCTv Africa
Number one channel for verified news and updates on blockchain and cryptocurrencies. Contact: sctvafrica@gmail.com Youtube: youtube.com/@SunusiCryptoTV X (twitter): x.com/SCTvAfrica Facebook: https://www.facebook.com/sunusi.d.ali
显示更多📈 Telegram 频道 SCTv Africa 的分析概览
频道 SCTv Africa (@sunusicryptotv) 是活跃参与者。目前社区聚集了 56 197 名订阅者,在 加密货币 类别中位列第 2 190,并在 尼日利亚 地区排名第 323 位。
📊 受众指标与增长动态
自 невідомо 创建以来,项目保持高速增长,吸引了 56 197 名订阅者。
根据 26 十月, 2026 的最新数据,频道保持稳定运转。过去 30 天订阅人数变化为 -1 286,过去 24 小时变化为 -19,整体触达仍然可观。
- 认证状态: 未认证
- 互动率 (ER): 平均受众互动率为 7.65%。内容发布后 24 小时内通常能获得 2.13% 的反应,占订阅者总量。
- 帖子覆盖: 每篇帖子平均可获得 4 299 次浏览,首日通常累积 1 199 次浏览。
- 互动与反馈: 受众积极参与,单帖平均反应数为 122。
📝 描述与内容策略
作者将该频道定位为表达主观观点的平台:
“Number one channel for verified news and updates on blockchain and cryptocurrencies.
Contact: sctvafrica@gmail.com
Youtube: youtube.com/@SunusiCryptoTV
X (twitter): x.com/SCTvAfrica
Facebook: https://www.facebook.com/sunusi.d.ali”
凭借高频更新(最新数据采集于 27 十月, 2026),频道始终保持新鲜度与高覆盖。分析显示受众积极互动,使其成为 加密货币 类别中的关键影响点。
正在加载数据
| 日期 | 订阅者增长 | 提及 | 频道 | |
| 27 十月 | 0 | |||
| 26 十月 | 0 | |||
| 25 十月 | 0 | |||
| 24 十月 | 0 | |||
| 23 十月 | 0 | |||
| 22 十月 | 0 | |||
| 21 十月 | 0 | |||
| 20 十月 | 0 | |||
| 19 十月 | 0 | |||
| 18 十月 | 0 | |||
| 17 十月 | 0 | |||
| 16 十月 | 0 | |||
| 15 十月 | 0 | |||
| 14 十月 | 0 | |||
| 13 十月 | 0 | |||
| 12 十月 | 0 | |||
| 11 十月 | 0 | |||
| 10 十月 | +1 | |||
| 09 十月 | 0 | |||
| 08 十月 | 0 | |||
| 07 十月 | 0 | |||
| 06 十月 | 0 | |||
| 05 十月 | 0 | |||
| 04 十月 | 0 | |||
| 03 十月 | 0 | |||
| 02 十月 | 0 | |||
| 01 十月 | 0 |
| 2 | Hausa version
SCTv Africa ta bude daukar daliban ajin Dex a zango na hudu (4).
SCTv Africa na sanar da al'umma cewa ta bude daukar dalibai masu sha'awar koyon Dex trading tun daga tushe. An raba ajujuwan zuwa gida biyu.
Ajin Hausa, domin koyon da yaren Hausa.
Ajin Turanchi (English), domin koyo da yaren Hausa.
Ga masu sha'awar shiga ajin, zasuyi registration tsakanin yau, 26th na watan da muke chiki zuwa watan gobe, 2nd November, 2026.
💧 Registratio fee: ₦19,900
💧 Account Number: 6424028891
💧 Account Name: SCTv HUB
💧 Bank: Opay
Wayanda ba yan Nijeriya ba zasu biya da USDT.
💧 Registration fee: 14.5 USDT.
💧 Wallet Address: 0xd7bfcEAA249E99689C8653a155Ffd7FBcc756F81
💧 Network: BSC/BEP20 (BNB Smart Chain)
Ku tura bank receipt ko transaction hash ta WhatsApp akan +2349066666893
Wannan dama ce ga masunson koyon Dex trading tun daga tushe. Kuyi kokarin biya achikin takaitaccen lokachin da aka kayyade.
English version
SCTv Africa DEX Class — Batch 4 Registration Is Now Open.
SCTv Africa is pleased to announce the opening of registration for Batch 4 of our DEX Trading Class!
This batch is divided into two categories to accommodate different language preferences:
🇳🇬 Hausa Class: For Hausa-speaking students.
🌍 English Class: For English-speaking students.
📅 Registration Period: 26th October – 2nd November 2026
💰 Registration Fees
🇳🇬 For Nigerian Students
💧 Fee: ₦19,900
💧 Account Number: 6424028891
💧 Account Name: SCTv HUB
💧 Bank: OPay
🌍 For International Students
💧 Registration fee: 14.5 USDT
💧 Network: BSC/BEP (BNB Smart Chain)
💧 Wallet Address: 0xd7bfcEAA249E99689C8653a155Ffd7FBcc756F81
Send payment receipt/transaction hash via WhatsApp to +2349066666893
Interested in learning DEX trading? This is your opportunity to take the next step in your crypto trading journey.
Complete your registration within the application period to secure your place in Batch 4.
Registration closes on 2nd November 2026. | 1 206 |
| 3 | Bull or Bear, October Rewards Are ON! 🐂🐻
Whale upgrades, cashback, iPhone Duo draw, airdrops, and trading rewards — all in one place this October.
🎁 New Users
💧 Join the iPhone Duo Draw for just $1.
💧 Get 10% cashback on your first P2P deposit.
💧 Join P2P deposit campaigns for a chance to win exciting prizes, including a Honda CBF.
🔥 Rewards for Everyone
💧 Trade from just $1 for a chance to win a $12,000 Seychelles Dream Trip.
💧 Invite friends and earn up to 550 USDT.
💧 Enjoy up to 30% MEXC Card cashback.
👑 VIP & Alpha Trader Benefits
💧 Transfer your VIP status and enjoy up to 100% trading fee cashback.
💧 Get a $1,000 position airdrop + exclusive merch.
💧 Enjoy liquidation protection + up to $500 in bonus rewards.
💧 Unlock VVIP perks with interest-boost & loss-compensation coupons.
Explore now: https://s.mexc.co/share/A8GUHII4Ci | 3 684 |
| 4 | Ga wata muhimmiyar shawara ga dukkan traders.
Ku tsara wa kanku albashi daga ribar da kuke samu a trading crypto. Misali, za ku iya sa wa kanku albashin $150 a duk wata. Hakan yana nufin ajiye $5 a kowace rana daga kuɗin trading ɗinku. Kenan achikin kwanaki 30, zaku ajiye $150.
Abu mafi muhimmanci shi ne dagewa da bin wannan tsari, wato consistency. Ku ajiye $5 a kowace rana, ko kun yi trading ko ba ku yi ba, kuma ko kun samu riba ko akasin hakan (asara).
💧 Idan kunyi trading kun samu riba, ku cire $5 daga ribar, ku ajiyeta.
💧 Idan ba ku yi trading ba, ko kunyi trading, amma asara kukayi, ku cire $5 daga chikin jarin trading ɗinku.
Wannan tsarin zai taimaka muku wajen jin cewa kuna amfanuwa sosai daga kasuwar, tareda kara muku karfin gwiwa. Maimakon ku bar komai a cikin trading wallet ɗinku. Ku tuna, kuɗin da kuka bari a kasuwa har yanzu yana cikin haɗari (risk).
Za ku iya ajiye kuɗin da kuke cirewa kullum a wata wallet daban, ko kuma ku tura su zuwa exchange ɗinku, ku yi P2P, sannan ku ajiye kuɗin a bankinku a matsayin Naira.
Za ku iya amfani da kuɗin da kuka tara don amfanin kanku wajen biyan wasu bukatun ku, ko kuma ku sake dawo dasu kasuwar a duk lokachin da kuka rasa jarinku a kasuwar.
Ba lallai sai $5 ba, zaku iya ajiye ko nawane, gwargwwadon karfinku. Koda kuwa $0.5 ne a kullum, zai kama $15 a wata kenan.
Wannan ba financial advice bace.
Alhamdulillah | 5 724 |
| 5 | MEXC WIN: INFINITY ARENA is here!
Africa, it’s time to trade, compete and win your share of $10,000,000 in rewards!
📅 Competition: Aug 25 – Sep 15
💰 Team Profit Competition — 1M USDT prize pool.
🥇 Stock Profit Rate — Win up to $100K in GOLD (XAUT).
📈 Daily Volume Leaderboard — Up to 28,571 USDT daily.
🎰 Daily Lucky Draw — 100% guaranteed, up to 2,026 USDT daily
🌍 AFRICA EXCLUSIVE
🚗 Trade & Spin — Win a Toyota Hilux, Apple Bundle, $5,000 & more.
🎁 Refer & Earn — Earn up to 50 USDT
🏆 Milestone Rewards — Complete milestones and earn Toyota tickets.
Don’t just watch the arena. Enter, trade and compete for your share!
Join here: https://s.mexc.co/share/FMN3OzI5FA | 3 283 |
| 6 | 没有文字... | 3 711 |
| 7 | A bidiyon da nayi wanda na nuna cewa market cap na token ba shine asalin kudaden da mutane suka saka akan token ba. Ga wani misali 👇
A dazu, $SUNUSI yana market cap $42k, sai wata wallet ta sayi $SUNUSI na $981 da kuma $1629, jimillah ya kama $2610 kenan. Shigar wannan kudi yasa market cap ta tashi daga $42k zuwa $65k. Kenan dai market cap ta karu da $23k.
Wancan bidiyon da nayi asalinsa yakai mintuna 19. Amma daga baya na yayyanke shi zuwa mintuna 5 kacal. Saboda masu korafin cewa bidiyona yana tsayi. Amma achikin asalin bidiyon nayi bayanin yanda mutane zasu gane asalin kudaden mutane dake kan tokens, musamman Meme tokens.
Domin sanin asalin kudaden dake kan token, kana bukatar ka fahimchi market cap, liquidity da kuma volume. Da kuma alaqar dake tsakaninsu.
Misali, token da yake da 100M supply, kuma yake akan farashin $0.1, zai kasance yana da market cap $10M. Idan ya kasance yana da karanchin liquidity da volume, sai wani ya sayi token din na $10k. Hakan zai iya sawa farashin token ya tashi zuwa $0.15. Kenan market cap ta koma $15M, market cap ta karu da 50%, wato $5M saboda $10k ta hau kan token. Kamar hakane kuma $10k zata sauka daga kan token din, hakan zaisa yayi mummunar faduwa lokachi guda.
Duk wayannan abubuwan ya kamata Dex trader ya dinga kiyayesu kafin ya shiga token.
A kula: Banida masaniya akan wannan wallet data sayi $SUNUSI na $2610. | 3 723 |
| 8 | Alhamdulillah. YouTube channel ta SCTv Africa ta chika 60,000 subscribers.
Mun bude SCTv Africa YouTube channel a ranar 21 February, 2021 domin ilimantarwa da wayarda kan mutane akan kasuwanchin cryptocurrency. Kuma Alhamdulillah, kwalliya tana biyan kudin sabulu.
Muna godiya ga dukkan subscribers dinmu, da masu kallon bidiyonmu, dama masu taimaka mana ta bangarori daban-daban. Allah yabar zumunchi.
Yanzu mun chika 60,000 subscribers, In Sha Allah zamu kai 100,000 a nan kusa domin samun kyautar girmamawa daga kamfanin YouTube. | 6 121 |
| 9 | Alhamdulillah. Bidiyo ya hau YouTube channel ta SCTv Africa. 👇👇👇
https://youtu.be/S2Xv89Wb9wA | 6 739 |
| 10 | 🌊 Africa Exclusive: 0 Fees on BTC, ETH, SOL, XRP, XAUT & Silver
Plus U.S. Stock Futures — Trade More. Save More.
💙 Zero-Fee Trading — Selected Users Only
Trade SOL, XRP, BTC, ETH, XAUT, Silver, and U.S. Stock Futures with 0 fees. Eligibility is subject to the actual display on the trading page.
🎁 New User Exclusive
Complete your first deposit and trade to unlock up to $65 in welcome rewards.
Make your first P2P deposit to join the $200,000 airdrop pool and earn a 10 USDT airdrop if eligible.
🏆 Rewards for All Eligible Users
Trading from $10 to win up to 10,000 USDT & $10,000 position airdrop.
Invite friends to share 100,000 USDT and unlock up to 200 USDT in boosted rewards.
Explore prediction markets and unlock more reward opportunities.
📈 U.S. Stocks KOL Incentives
Earn up to 60 USDT for each qualified user, plus enjoy weekly-settled trading rebates.
👑 Alpha Trader Exclusive
Eligible Alpha Traders can receive monthly USDT airdrops and up to 500 USDT in weekly loss coverage.
More Trading Opportunities. More Rewards to Unlock.
🔗Landing Page:httpsv://s.mexc.co/share/l7iR47eC70
This is a sponsored post. | 5 654 |
| 11 | 没有文字... | 4 030 |
| 12 | Chikakken Bidiyon Zai Hau Kan YouTube Yau 5:30pm In Sha Allah.
Kuyi subscribing YouTube channel namu domin kallon bidiyon mu dazarar mun dora su.
https://youtube.com/@sunusicryptotv | 4 566 |
| 13 | 没有文字... | 5 194 |
| 14 | Bayani akan $SUNUSI token.
Kamar yanda muka sanar a X Space da mukayi a makon daya gabata cewa mun ware wallet guda biyu da zamu dinga siyen $SUNUSI achikinsu, wato buyback.
Wallet ta farko itace ta airdrop, wacce muke fatan mu sayi kaso sha biyar (15% = 150,000,000) na $SUNUSI achikinta. Ita wannan wallet mun tanade tane domin raba airdrop ga holders, community, da sauran kyaututtuka da zasu iya tasowa a gaba.
Wallet ta biyu itace ta marketing, wacce zamu dinga buyback achikinta ba tareda kayyade wani adadi ba, saboda shi marketing ba’a taba daina shi indai har project yana chigaba da gudana.
Wayannan wallets guda biyu mun saya musu domain na Solana (Solana Name Service = SNS) domin saukaka bibiya ga community. Wallet ta airdrop mun saya mata domain na sunusi.sol, ita kuma marketing wallet mun saya mata domain na sunusi2.sol.
A yanzu haka, wayannan wallets suna matakin 3 & 4 a top holders na $SUNSUI. Airdrop wallet tana rike da 2.33% supply, yayin da marketing wallet take rike da 2.17% supply.
A buyback da mukeyi, a yau mun sayi 3.28M $SUNUSI da 3 SOL ($230) achikin airdrop wallet (sunusi.sol). Kuma In Sha Allah zamu chigaba da siya lokachi bayan lokachi har mu chika adadin da muke bukatar siya. | 6 121 |
| 15 | Kasuwannin BitMEX & BitMart zasu daina aiki. Menene dalilan rufesu? Ku duba link na chikakken bidiyo a comment section domin samun chikakken bayanai akan rufe kasuwannin, da sauran bayanai.
https://youtu.be/rU9zdSBLxUc
Kuyi subscribing YouTube Channel dinmu domin kallon sauran bidiyonmu na baya, dama wayanda zamu dora anan gaba. | 4 656 |
| 16 | Wayanda basu bude kasuwar OKX ba, ga link 👇
https://okx.ac/join/8272073 | 4 951 |
| 17 | OKX Card
Yanzu zaku iyayin siyayya (shopping) a online store kamar Temu, AliBaba, Jumia, da sauransu, sannan ku biya da OKX card.
Haka zalika, zaku iya biyan duk wasu social media subscriptions da OKX card. Kamar biyan blue badges na Facebook, Telegram, X (Twitter) da sauransu. Kamar yanda nima na biya blue badge na Facebook da shi a yau.
Kawai ku shiga wajen OKX card akan accounts dinku domin ku bude OKX card, sannan ku saita shi.
OKX card tamkar ATM card ne, wanda zaku dinga yin sayayya dashi a yanar gizo (online) ta hanyar biya da USDT. | 4 940 |
| 18 | In Sha Allah daga gobe, Litinin zamu dinga gabatar da X Space a duk ranar Litinin da misalin 8:30 na dare. Dalilan gabatar da wannan Space sun hada da:
~ Fitar da bayanai akan ina aka kwana game da $SUNUSI token a kowanne mako.
~ Amsa tambayoyin mutane akan $SUNUSI token.
~ Sauraron shawarwari da karin haske daga mutane akan $SUNUSI token.
In Sha Allah zamu fara wannan tattaunawa (X Space) a X (Twitter) handle dina, @SunusiMinjibir a gobe Litinin da misalin 8:30 na dare. | 5 198 |
| 19 | Shugaban babbar kasuwar crypto ta Binance, wato Changpeng Zhao, wanda akafi sani da CZ, yace akwai yiwuwar a samu mummunan faduwar kasuwar crypto, wato bear market.
CZ ya kara da cewa, tareda hakan akwai manyan kudaden da ba’a san an ina za’a saka su ba. Ma’ana, akwai kudaden da ake neman a wanne project ya kamata a saka su. | 5 174 |
| 20 | https://youtu.be/jyebIZpbDJc
#SUNUSI $SUNUSI | 6 949 |
