AREWA STRIVERS
Blockchain Learning Centre: Airdrops, Minings, Farmings, DeFi, Cryptos - To help you make money. Founder: @EngineerAdam123 Facebook: https://www.facebook.com/adammuhammad.mukhtar X (Twitter): https://x.com/EngineerAdam123?t=D-Ah5YZfd5sSi01aTVdMnA&s=09
显示更多📈 Telegram 频道 AREWA STRIVERS 的分析概览
频道 AREWA STRIVERS (@arewastrivers) 是活跃参与者。目前社区聚集了 174 328 名订阅者,在 加密货币 类别中位列第 653,并在 尼日利亚 地区排名第 64 位。
📊 受众指标与增长动态
自 невідомо 创建以来,项目保持高速增长,吸引了 174 328 名订阅者。
根据 18 十月, 2026 的最新数据,频道保持稳定运转。过去 30 天订阅人数变化为 -7 722,过去 24 小时变化为 -253,整体触达仍然可观。
- 认证状态: 未认证
- 互动率 (ER): 平均受众互动率为 2.63%。内容发布后 24 小时内通常能获得 1.10% 的反应,占订阅者总量。
- 帖子覆盖: 每篇帖子平均可获得 4 595 次浏览,首日通常累积 1 927 次浏览。
- 互动与反馈: 受众积极参与,单帖平均反应数为 55。
📝 描述与内容策略
作者将该频道定位为表达主观观点的平台:
“Blockchain Learning Centre: Airdrops, Minings, Farmings, DeFi, Cryptos - To help you make money.
Founder: @EngineerAdam123
Facebook: https://www.facebook.com/adammuhammad.mukhtar
X (Twitter): https://x.com/EngineerAdam123?t=D-Ah5YZfd5sSi01aTVdMnA&...”
凭借高频更新(最新数据采集于 19 十月, 2026),频道始终保持新鲜度与高覆盖。分析显示受众积极互动,使其成为 加密货币 类别中的关键影响点。
正在加载数据
| 日期 | 订阅者增长 | 提及 | 频道 | |
| 19 十月 | 0 | |||
| 18 十月 | 0 | |||
| 17 十月 | 0 | |||
| 16 十月 | 0 | |||
| 15 十月 | 0 | |||
| 14 十月 | 0 | |||
| 13 十月 | 0 | |||
| 12 十月 | 0 | |||
| 11 十月 | 0 | |||
| 10 十月 | 0 | |||
| 09 十月 | 0 | |||
| 08 十月 | 0 | |||
| 07 十月 | 0 | |||
| 06 十月 | 0 | |||
| 05 十月 | 0 | |||
| 04 十月 | 0 | |||
| 03 十月 | 0 | |||
| 02 十月 | 0 | |||
| 01 十月 | 0 |
| 2 | 没有文字... | 1 117 |
| 3 | 🪂 Massive airdrops are here!
WEEX WE-Launch –VOUGHT (VGHT) is here #WELaunch! 🌟 #VGHT
📢 Commit WXT via WE-Launch to share 10,000 USDT Airdrop!
🎁 Limited-Time Exclusive Bonus
Users who have never participated in any WE-Launch event before the start of this event and who successfully join this event and meet the airdrop eligibility requirements will receive double their final airdrop reward.
The additional reward is subsidized by WEEX and is available only to eligible first-time WE-Launch participants. It is separate from and will not affect the original prize pool for this event.
The additional reward will be credited to your Spot account within 48 hours after the event ends.
📅 Event period: 2026-10-18 07:00 — 2026-10-21 07:00
🚀 Schedule Deposits open: 2026-10-20 08:00 Trading opens: 2026-10-21 08:00 Withdrawals open: 2026-10-22 08:00
#VGHT More Details: https://www.weex.global/help/articles/cvbplcyycur35zb601bcz32r | 1 160 |
| 4 | LABARI DA ƊUMI-ƊUMI: Elon Musk ya sanar da cewa zai bai wa kowane yaro a Amurka share guda ɗaya na hannun jarin kamfaninsa na SpaceX a shekara mai zuwa.
Elon ya kuma ce wannan mafari ne kawai.
Farashin share guda ɗaya na kamfanin SPCX a yau $150... 🔥 | 1 342 |
| 5 | Duk da ƴar tsama da take tsakanin Elon Musk da Dam Altman shugaban kamfanin OpenAI masu ChatGPT, Sam Altman, ya yaba wa sabuwar motar Tesla $TSLA Roadster, inda ya ce “tana da kyau sosai”, sannan ya faɗa wa Elon Musk cewa: “Ka yi ƙoƙari matuƙa!”
Shin idan kuka samu kudin siyan motar nan anan kusa zaku siye ta? Ta burge ku? | 2 332 |
| 6 | Sabon Strategy: Yadda zakuyi wasu bincike da pumpfun wajen gano wasu abubuwa kafin shiga token a Dex.
https://pump.fun/join/EngineerAdam123
https://pump.fun/join/aslm
Kuyi rajista da Pumpfun ta llnk ɗin sama sannan kuyi deposit na $50 zuwa sama, suna bada kyautar $50. | 2 537 |
| 7 | Wannan da kuke gani sunan ta Yenni, mace ce ƴar ƙasar India, Dex Trader ce ta gaske, amma ku kalla ku gani, cikin wata ɗaya tayi asarar sama da $200K, aƙalla N270 million, kusan kowa ya daku a kwanakin nan a Dex.
Saboda haka ayi taka-tsan-tsan, kar a raina riba, sannan ayi managing risk har zuwa abubuwan su daidaita.
Ubangiji Allah ya bamu sa'a ya kare mu daga asara. | 2 532 |
| 8 | Just resolved stuck order on WEEX 🔥
Client paid ₦950,000 for 699.3 USDT via Bank Transfer, Payment window timed out, but we fixed it and the USDT landed successfully.
Bank Transfer on WEEX is smooth when handled properly 💪
Better than P2P.
Who’s next? | 2 544 |
| 9 | Mota mai tashi sama... 🔥
Karo na farko a duniya, Elon Musk da kamfanin sa na Tesla sun baiyana wa duniya sabuwar motar su mai tashi sama. Sunan motar Tesla Roadster. | 2 579 |
| 10 | Elon Musk ya ce kamfanin SpaceX ($SPCX) na iya kaiwa darajar kasuwa (market cap) ta $100 trillion cikin shekaru 10 masu zuwa, “sai dai idan an yi babban yaƙin duniya.”
Idan baku manta ba yaƙi yana kawo wa financial markets cikas.
Shin kuna ganin hakan abu ne mai yiwuwa idan ba'a samu wani yaƙi ba? $10 trillion fa da yawa. | 2 631 |
| 11 | After we took profit on $DOSUSDT it’s blasted 🔥
Feeling good. | 4 053 |
| 12 | Anyi asarar kuɗi sakamakon matsalolin tsaro a harkar Crypto da suka kai $1.26 billion a cikin wata huɗe kacal, Q3, wanda ya nuna ƙarin kashi 53.9% idan aka kwatanta da Q2.
Harin kutse da aka kai wa Bitget, wanda ya janyo asarar dala miliyan $387.5, shi kaɗai ya kai kashi 31% na jimillar asarar da aka samu.
Ku kula da tsaron kuɗaɗenku a duniyar Crypto! Ubangiji Allah ya ƙara tsare mu. | 3 565 |
| 13 | kyaututtukan MEXC na watan October sun fara! 🔥🎁
A wannan watan, MEXC ta zo da abubuwa masu ban sha'awa, waɗanda suka haɗa da cashback, kyaututtukan iPhone, airdrops, kyauta ga traders da kuma bayar da damarmaki ga VIP traders.
🎁 Ga Sabbin Masu Amfani (New Users)
• Ka shiga gasar lashe iPhone Duo da $1 kacal.
• Ka samu 10% cashback a deposit ɗinka na farko ta P2P.
• Ka shiga kamfen ɗin P2P deposit domin samun damar lashe kyaututtuka, har da babur Honda CBF.
🔥 Kyaututtuka Ga Kowa
• Yi trading daga $1 kacal domin samun damar lashe tafiyar yawon buɗe ido ta Seychelles, wadda aka ware mata $12,000.
• Gayyato abokai ka samu lada har 550 USDT.
• Ka more cashback har zuwa 30% idan kana amfani da MEXC Card.
👑 Fa'idodi Ga VIP da Alpha Traders
• Canja wurin VIP status ɗinka, ka more damar samun cashback na trading fees har zuwa 100%.
• Samu airdrop na position na $1,000 tare da kayayyakin musamman.
• Samu kariya daga liquidation da ƙarin bonus har zuwa $500.
• Buɗe ƙarin gata na VVIP, ciki har da coupons na ƙara ribar interest da diyya kan asara.
🚀 Kada ka bari damar ta wuce ka!
Duba cikakkun bayanai da sharuddan shiga nan 👇
🔗 https://s.mexc.co/share/SIXSw7phBD
Ubangiji Allah ya bamu sa'a | 3 230 |
| 14 | Successful TP 🔥 | 2 512 |
| 15 | Ba kai kaɗai kake asara ba ɗanbaiwa, su kansu Whales ɗin ana haɗa musu jikin su, wani Trader mai suna Dip Wheeler ya yi asarar sama da $527,000 na jarinsa a cikin wannan watan. Kusan 95% kenan na jarin sa a app ɗin FOMO. | 3 070 |
| 16 | Wow | 2 626 |
| 17 | Shin Idan Aka Baka $20,000 Zakayi Rubutu Don Kushe Binance?
CZ ya ce ana ba wa wasu KOLs kuɗi daga $20,000 zuwa $50,000 domin su riƙa faɗin munanan maganganu game da Binance.
A cewarsa:
🗣️ “Akwai KOLs da dama da suka turo mini hotunan shaidar (screenshots).”
Wannan zargi ne da CZ ya bayyana, kuma wasu Exchanges ɗinne suke ɗaukar nauyi.
Ayi haƙuri babban yaya, amma da yawan KOLS wanda zasu tsallake wannan tayin basu fa yawa.
https://t.me/Deeyfamily
Wannan channel ce da suke koyar da Technical Analysis a kyauta, zaku iya shiga don ku amfana. | 2 995 |
| 18 | 没有文字... | 2 509 |
| 19 | The P2P Kickoff Rewards campaign is in full swing! 🔥
New users can enjoy: https://www.weex.global/events/welcome-event?vipCode=c2b2
🎁P2P net deposit ≥ $100 → Get $20
🚀 P2P net deposit ≥ $100 & trade ≥ $100 in futures → Get $30
✅Hit P2P deposit targets → Unlock up to 1,100 USDT
✨ Low entry requirement
✨ Beginner-friendly
✨ Exclusive new user benefits
P2P kickoff rewards:Get up to 1,150 USDT and win an iPhone 18 Pro Max
Join now👉:https://app.sensor.weex.tech:8106/t/9iX | 3 038 |
| 20 | 没有文字... | 2 728 |
