uz
Feedback

Firibgarlarga uchmang! Telemetrio bunday kanallarni topadi va belgilaydi 👉 Belgini ko‘rmoqchi bo‘lsangiz, obuna bo‘ling

Sihaad - S.I.C💥

Sihaad - S.I.C💥

Kanalga Telegram’da o‘tish

Hasbunallahu wa ni'imal Wakeel.

Ko'proq ko'rsatish

📈 Telegram kanali Sihaad - S.I.C💥 analitikasi

Sihaad - S.I.C💥 (@sihaadsic) kanali faol ishtirokchi. Hozirda hamjamiyat 57 549 obunachidan iborat bo'lib, Kriptovalyutalar toifasida 2 099-o'rinni va Nigeriya mintaqasida 314-o'rinni egallagan.

📊 Auditoriya ko‘rsatkichlari va dinamika

невідомо sanasidan buyon loyiha tez o‘sib, 57 549 obunachiga ega bo‘ldi.

29 Oktabr, 2026 dagi oxirgi ma’lumotlarga ko‘ra kanal barqaror faollikka ega. Oxirgi 30 kunda obunachilar soni -1 364 ga, so‘nggi 24 soatda esa -75 ga o‘zgardi va umumiy qamrov yuqori darajada qolmoqda.

  • Tasdiqlash holati: Tasdiqlanmagan
  • Jalb etish (ER): Auditoriya o‘rtacha 6.88% darajada jalb etiladi. Nashrdan keyingi dastlabki 24 soatda kontent odatda umumiy obunachilar sonining 4.66% ini tashkil etuvchi reaksiyalarni to‘playdi.
  • Post qamrovi: Har bir post o‘rtacha 3 958 marta ko‘riladi; birinchi sutkada odatda 2 683 ta ko‘rish yig‘iladi.
  • Reaksiyalar va o‘zaro ta’sir: Auditoriya faol: har bir postga o‘rtacha 55 ta reaksiya keladi.
  • Tematik yo‘nalishlar: Kontent idan, kuma, sha, nashi, zaka kabi asosiy mavzularga jamlangan.

📝 Tavsif va kontent siyosati

Muallif resursni shaxsiy fikrni ifoda etish maydoni sifatida ta’riflaydi:
“Hasbunallahu wa ni'imal Wakeel.”

Yuqori yangilanish chastotasi (oxirgi ma’lumot 30 Oktabr, 2026 da olingan) sababli kanal doimo dolzarb va katta qamrovli bo‘lib qoladi. Analitika auditoriya kontent bilan faol hamkorlik qilishini, uni Kriptovalyutalar toifasidagi muhim ta’sir nuqtasiga aylantirishini ko‘rsatadi.

57 549
Obunachilar
-7524 soatlar
-3177 kun
-1 36430 kun
Postlar arxiv
Idan kana yawan karanta legal term of use na abubuwa zaka san wanann, zaku iya samun wasu karin information din ma anan: https://tether.to/en/legal/

Misali: Mudauki: - Ethereum na iya zama decentralized yayin da USDT da ke kansa yake centralized. - Solana na iya zama decentralized yayin da wasu SPL tokens ke da freeze authority. - Bitcoin ba shi da central issuer da yake da ikon freeze BTC ɗinka ta hanyar token blacklist kamar Tether. 1. Self-Custody = Kai ne kake sarrafa private keys. 2. Decentralisation = Babu wani kamfani guda da yake da cikakken ikon sarrafa network. 3. Centralised Asset = Kamfani yana da ikon gudanarwa ko wasu administrative controls a kan asset. Kada ku haɗa decentralisation na blockchain da decentralisation na token. USDT centralized stablecoin ne, ba decentralized cryptocurrency ba. Source: Tether Official Terms of Service, shiyasa duk assets da kake amfani dashi yakamata ka riƙa karanta term and conditions nashi. — Breemarh | Web3 Researcher & Builder

IS TETHER (USDT) DECENTRALISED OR CENTRALISED ASSETS? Bari mu fahimci gaskiyar lamarin ta fuskar Blockchain Technology. USDT
+1
IS TETHER (USDT) DECENTRALISED OR CENTRALISED ASSETS? Bari mu fahimci gaskiyar lamarin ta fuskar Blockchain Technology. USDT ba decentralized asset ba ne. Tether kamfani ne mai samar da USDT($) kuma yana da wasu administrative controls a kansa, ciki har da ikon daskarar da token (Freeze) da kuma sanya wallet address cikin blacklist. Abin lura shi ne, ko da USDT ɗinka yana cikin personal wallet kamar Trust Wallet ko MetaMask, hakan baya hana Tether amfani da wannan ikon ba. Me ya sa? Saboda Self-Custody ba daidai yake da Decentralisation ba. Kai ne kake riƙe da private keys ɗinka, amma ba kai ne kake da ikon canza dokokin smart contract na USDT ba. Hakan ba yana nufin Ethereum ko Solana sun zama centralized assets ba ne!!!

A daren jiya anyi Hacking ɗin da ba'a taɓa yin irin shi ba a Duniya hakan ya faru ne a Babbar Kasuwar Crypto na Duniya wa to Binance Anyi Hacking na sama da $5.6 Billion Dollars ~$1.45 Billion na Bitcoin (BTC) ~$875 Millions na Ethereum (ETH) ~$234 Millions na TRON (TRX) ~$50 Millions na Tether Gold (XAUT) ~$1.57 Billions na Tether (USDT) ~$823 Millions na USD Coin (USDC) ~$75 Millions na Wrapped Beacon ETH (WBETH) $88.5 Millions na Ripple USD (RLUSD) Da Kuma sauran wasu Coins/Tokens ɗin da darajar su ta kai $447.5 Millions Company Tether masu (USDT) ta dakatar da $1.5 Billions na USDT da take zargin suna da alaƙa da Hacking ɗin da ake zargin an yi wa Binance. Circle na (USDC) ta dakatar da $823 Millions na USDC da ake tunanin su ma suna da alaƙa da Hacking ɗin da ake zargin an kai wa Binance ɗin. AAVE ta dakatar da kasuwannin (Lending Markets) a Avalanche Network da v4 v3 market saboda hana waɗanda ake zargin sun yi Hacking wa Binance samun damar Lending ta hanyar amfani da kuɗaɗen da ake zargin sun sace. A daren Jiya Binance ta sanar Cewa Kuɗaɗen Mutane suna Cikin Aminci babu abinda ya same su, Sannan Zasu bada damar Withdrawal da zarar ma'aikatan su sun gama Bincike a gefen Tsaro Binance Sunyi Nasarar dakatar da $3 Billions daga Cikin abinda akayi Hacking, kuma sunce suna kan Cigaba da Bincike Daga Jiya zuwa yau Saida akayi Liquidation na $1.5 Billions na Long Position 😎 Shugaban CoinBase Brain Armstrong ya nuna Goyon bayan shi sosai wajan taimakawa da Ma'aikatan sa domin Cigaba da Bincike akan Waɗanda sukayi Hacking ɗin Binance A safiyar Yau Kuma Binance ta Bayyana cewa kuɗin da akayi Hacking yakai $6.3 Billions kuma sunyi Alƙawarin zasu biya duk wani Asarar da Yafaru A ƙarshe dai ana zargin cewa Kungiyar Trader Traitor daga North Korea su ne sukayi Wannan Hacking ɗin STAY SAFU Tajuddeen Y Hassan

CEO TEther🤝❤️
CEO TEther🤝❤️

Ko kun tuna da wannan post din Nayi screenshot na wannan tweet din a handle na CZ last 6 days ago, tun sanda naga tweet ban nutsu ba, nayi ta kawo abubuwa kala kala araina, don tabbas idan kaga manyan na firgita to fa kai yaro saidai kafara zawooo, Allah yasa mudace Allah yamaida Alkhairy, this is largest h@(k in crypto space.

BREAKING: World's largest crypto exchange Binance hacked with over $5.6 billion stolen: • $1.45 billion $BTC • $875 million $
BREAKING: World's largest crypto exchange Binance hacked with over $5.6 billion stolen: • $1.45 billion $BTC • $875 million $ETH • $234 million $TRX • $50 million $XAUT • $1.57 billion $USDT • $823 million $USDC • $75 million $WBETH • $88.5 million $RLUSD + $447.5 million additional cryptocurrencies This is the largest hack in crypto history.

Over $2.5B already withdrawn from Binance hot wallet UNEXPLAINED FUND OUTFLOWS TO NEW ADDRESSES VIA TORNADO

photo content

Dagaske fa, wannan October ɗin BLACK OCTOBER ne! 💔 Traders kaɗan ne suka tsira ba tare da an jibge su ba. Wallahi, ko ni ma
Dagaske fa, wannan October ɗin BLACK OCTOBER ne! 💔 Traders kaɗan ne suka tsira ba tare da an jibge su ba. Wallahi, ko ni ma na sha tsabga a wannan watan! sosai fa📈 😭 Koda dai, ba kowace asara ce ƙarshen tafiya ba. Darasi ne da kuma experience, yanzu kuma lokaci ne na sake nazarin strategy ɗinmu da kuma trading style namu. Allah Ya sa November da December su fi October kyau, su zo da alherai, opportunities masu kyau, da green candles masu yawan gaske! 🤲 💚 Tun wasu trades dana dauka last 1 week ban sake shiga kasuwar ba tsabar tafkar tayi yawa. May the remaining months of 2026 favour every disciplined DEX trader. 🤲🏿🤲🏿🎉

Idan ka kammala kayi submission zai nuna maka wannan shafin. In sha Allah akwai abubuwan da zasu zo cikin kwanakin nan masu z
Idan ka kammala kayi submission zai nuna maka wannan shafin. In sha Allah akwai abubuwan da zasu zo cikin kwanakin nan masu zuwa, muna fatan a amfana da ilimi, kudi da kuma wayewa a cikin crypto da blockchain industry gaba daya.

Assalamualaikum. Barkan mu da yau da fatan kuna lafiya, mune rokon alfarma a taimaka mana wajen cike wannan short survey din game da blockchain da cryptocurrency in Africa. Muna fatan kowa da kowa ya cike, tambayoyi ne masu sauki guda 12, wajen da ba'a gane ba ayi tambaya a comment section. Muna godiya sosai. Kaminova Labs and Sihaad SIC...👇

Ku duba deposits fess Ko in biya $310 Ko Kuma $430.. lallai akwai aiki Kenan.. A Bamboo make son saka wasu kudi Dan seyan ETF
Ku duba deposits fess Ko in biya $310 Ko Kuma $430.. lallai akwai aiki Kenan.. A Bamboo make son saka wasu kudi Dan seyan ETFs a US stocks Amma Na hakura.

$IRYS now 0.031 In sha Allah zai tafi sosai cikin kwanaki masu zuwa, da ikon Allah.
$IRYS now 0.031 In sha Allah zai tafi sosai cikin kwanaki masu zuwa, da ikon Allah.

$IRYS at 0.028
$IRYS at 0.028

Sun fara tayar da $US Bari mu ga ina zasu kaishi daga yanzu zuwa jibi.
Sun fara tayar da $US Bari mu ga ina zasu kaishi daga yanzu zuwa jibi.

THEY JUST UPDATED THE TERMS....🥲 According to the updated terms, yesterday was the last day for Nigerians to activate Deposi
THEY JUST UPDATED THE TERMS....🥲 According to the updated terms, yesterday was the last day for Nigerians to activate Deposit Match on Pumpfun. Anyone who joined after yesterday won’t receive rewards. For those with an active Deposit Match task, your bonus might continue dropping until you receive the final reward. Everything will be confirmed tomorrow morning anyway.

$CHIP now 0.057
$CHIP now 0.057