ru
Feedback

Не попадитесь на канал ботавода! Telemetrio находит и помечает такие каналы 👉 Хотите видеть метку — оформите подписку

Sihaad - S.I.C💥

Sihaad - S.I.C💥

Открыть в Telegram

Hasbunallahu wa ni'imal Wakeel.

Больше

📈 Аналитический обзор Telegram-канала Sihaad - S.I.C💥

Канал Sihaad - S.I.C💥 (@sihaadsic) является активным участником. Сейчас сообщество объединяет 57 610 подписчиков, занимая 2 100 место в категории Криптовалюты и 315 место в регионе Нигерия.

📊 Показатели аудитории и динамика

С момента создания невідомо проект демонстрирует стремительный рост, собрав аудиторию из 57 610 подписчиков.

Согласно последним данным от 28 октября, 2026, канал показывает стабильную активность. За последние 30 дней изменение числа участников составило -1 357, а за последние 24 часа — -35, при этом общий охват остаётся высоким.

  • Статус верификации: Не верифицирован
  • Уровень вовлечённости (ER): Средний показатель вовлечённости аудитории составляет 6.87%. В первые 24 часа после публикации контент обычно набирает 4.67% реакций от общего числа подписчиков.
  • Охват публикаций: В среднем каждый пост получает 3 961 просмотров. В течение первых суток публикация набирает 2 694 просмотров.
  • Реакции и взаимодействия: Аудитория активно поддерживает контент: среднее количество реакций на один пост — 56.
  • Тематические интересы: Контент сосредоточен на ключевых темах, таких как idan, kuma, sha, nashi, zaka.

📝 Описание и контентная политика

Автор описывает ресурс как площадку для выражения субъективного мнения:
“Hasbunallahu wa ni'imal Wakeel.”

Благодаря высокой частоте обновлений (последние данные получены 29 октября, 2026) канал поддерживает актуальность и высокий уровень охвата публикаций. Аналитика показывает, что аудитория активно взаимодействует с контентом, что делает его важной точкой влияния в категории Криптовалюты.

57 610
Подписчики
-3524 часа
-2907 дней
-1 35730 дней
Архив постов
photo content

Dagaske fa, wannan October ɗin BLACK OCTOBER ne! 💔 Traders kaɗan ne suka tsira ba tare da an jibge su ba. Wallahi, ko ni ma
Dagaske fa, wannan October ɗin BLACK OCTOBER ne! 💔 Traders kaɗan ne suka tsira ba tare da an jibge su ba. Wallahi, ko ni ma na sha tsabga a wannan watan! sosai fa📈 😭 Koda dai, ba kowace asara ce ƙarshen tafiya ba. Darasi ne da kuma experience, yanzu kuma lokaci ne na sake nazarin strategy ɗinmu da kuma trading style namu. Allah Ya sa November da December su fi October kyau, su zo da alherai, opportunities masu kyau, da green candles masu yawan gaske! 🤲 💚 Tun wasu trades dana dauka last 1 week ban sake shiga kasuwar ba tsabar tafkar tayi yawa. May the remaining months of 2026 favour every disciplined DEX trader. 🤲🏿🤲🏿🎉

Idan ka kammala kayi submission zai nuna maka wannan shafin. In sha Allah akwai abubuwan da zasu zo cikin kwanakin nan masu z
Idan ka kammala kayi submission zai nuna maka wannan shafin. In sha Allah akwai abubuwan da zasu zo cikin kwanakin nan masu zuwa, muna fatan a amfana da ilimi, kudi da kuma wayewa a cikin crypto da blockchain industry gaba daya.

Assalamualaikum. Barkan mu da yau da fatan kuna lafiya, mune rokon alfarma a taimaka mana wajen cike wannan short survey din game da blockchain da cryptocurrency in Africa. Muna fatan kowa da kowa ya cike, tambayoyi ne masu sauki guda 12, wajen da ba'a gane ba ayi tambaya a comment section. Muna godiya sosai. Kaminova Labs and Sihaad SIC...👇

Ku duba deposits fess Ko in biya $310 Ko Kuma $430.. lallai akwai aiki Kenan.. A Bamboo make son saka wasu kudi Dan seyan ETF
Ku duba deposits fess Ko in biya $310 Ko Kuma $430.. lallai akwai aiki Kenan.. A Bamboo make son saka wasu kudi Dan seyan ETFs a US stocks Amma Na hakura.

$IRYS now 0.031 In sha Allah zai tafi sosai cikin kwanaki masu zuwa, da ikon Allah.
$IRYS now 0.031 In sha Allah zai tafi sosai cikin kwanaki masu zuwa, da ikon Allah.

$IRYS at 0.028
$IRYS at 0.028

Sun fara tayar da $US Bari mu ga ina zasu kaishi daga yanzu zuwa jibi.
Sun fara tayar da $US Bari mu ga ina zasu kaishi daga yanzu zuwa jibi.

THEY JUST UPDATED THE TERMS....🥲 According to the updated terms, yesterday was the last day for Nigerians to activate Deposi
THEY JUST UPDATED THE TERMS....🥲 According to the updated terms, yesterday was the last day for Nigerians to activate Deposit Match on Pumpfun. Anyone who joined after yesterday won’t receive rewards. For those with an active Deposit Match task, your bonus might continue dropping until you receive the final reward. Everything will be confirmed tomorrow morning anyway.

$CHIP now 0.057
$CHIP now 0.057

$CHIP now 0.051 Ya fasa recent resistance dinsa in both 1hrs and 4hrs timeframe. Zamu jira yayi rest, idan yayi tare da confi
$CHIP now 0.051 Ya fasa recent resistance dinsa in both 1hrs and 4hrs timeframe. Zamu jira yayi rest, idan yayi tare da confirmation zamu iya ganin sa a 0.07+

Assalamu Alaikum Hood dai basu kyautamana ba saida suka bari yagama sauka sannan suka bada daman claiming, Ina bada shawari duk wanda zai claiming to kar ya tura WEEX sai dai BICONOMY ko AZBIT. idan ka tura WEEX zakayi asara saboda ticker din ba iri daya bane. Claim All kar kayi vesting

$GIGGLE at $29.57 🚀 Soon, in sha Allah.
$GIGGLE at $29.57 🚀 Soon, in sha Allah.

👀

US da RLC sun tsaida ni waje daya kusan sati biyu da wani abu kenan. Khairan in sha Allah. Muna cigaba da addu'a.

Engineer ina fatan baka fita ba. Ka dan tsaya, kar kayi gaggawan fita a yanzu. Ka jira zuwa dare ko gobe.
Engineer ina fatan baka fita ba. Ka dan tsaya, kar kayi gaggawan fita a yanzu. Ka jira zuwa dare ko gobe.

photo content

BITCOIN HAS ALWAYS DUMPED AFTER MIDTERM ELECTIONS IN THE PAST. But there's one thing most people are missing. In the past, Bitcoin formed its cycle bottom after the midterm election. So a dump was a correlation and not causation. This time, Bitcoin has already formed its cycle bottom, so maybe this dump won't repeat. There's a decent chance Bitcoin will bottom before this year's midterm elections while those waiting for a crash will get left behind. We already saw that with the cycle bottom, and this could repeat again.

$BLUAI at 0.0092
$BLUAI at 0.0092