Sihaad - S.I.C💥
前往频道在 Telegram
📈 Telegram 频道 Sihaad - S.I.C💥 的分析概览
频道 Sihaad - S.I.C💥 (@sihaadsic) 是活跃参与者。目前社区聚集了 57 610 名订阅者,在 加密货币 类别中位列第 2 100,并在 尼日利亚 地区排名第 315 位。
📊 受众指标与增长动态
自 невідомо 创建以来,项目保持高速增长,吸引了 57 610 名订阅者。
根据 28 十月, 2026 的最新数据,频道保持稳定运转。过去 30 天订阅人数变化为 -1 357,过去 24 小时变化为 -35,整体触达仍然可观。
- 认证状态: 未认证
- 互动率 (ER): 平均受众互动率为 6.87%。内容发布后 24 小时内通常能获得 4.67% 的反应,占订阅者总量。
- 帖子覆盖: 每篇帖子平均可获得 3 961 次浏览,首日通常累积 2 694 次浏览。
- 互动与反馈: 受众积极参与,单帖平均反应数为 56。
- 主题关注点: 内容集中在 idan, kuma, sha, nashi, zaka 等核心主题上。
📝 描述与内容策略
作者将该频道定位为表达主观观点的平台:
“Hasbunallahu wa ni'imal Wakeel.”
凭借高频更新(最新数据采集于 29 十月, 2026),频道始终保持新鲜度与高覆盖。分析显示受众积极互动,使其成为 加密货币 类别中的关键影响点。
57 610
订阅者
-3524 小时
-2907 天
-1 35730 天
帖子存档
57 564
Dagaske fa, wannan October ɗin BLACK OCTOBER ne! 💔
Traders kaɗan ne suka tsira ba tare da an jibge su ba. Wallahi, ko ni ma na sha tsabga a wannan watan! sosai fa📈 😭
Koda dai, ba kowace asara ce ƙarshen tafiya ba. Darasi ne da kuma experience, yanzu kuma lokaci ne na sake nazarin strategy ɗinmu da kuma trading style namu.
Allah Ya sa November da December su fi October kyau, su zo da alherai, opportunities masu kyau, da green candles masu yawan gaske! 🤲 💚
Tun wasu trades dana dauka last 1 week ban sake shiga kasuwar ba tsabar tafkar tayi yawa.
May the remaining months of 2026 favour every disciplined DEX trader. 🤲🏿🤲🏿🎉
57 564
Idan ka kammala kayi submission zai nuna maka wannan shafin.
In sha Allah akwai abubuwan da zasu zo cikin kwanakin nan masu zuwa, muna fatan a amfana da ilimi, kudi da kuma wayewa a cikin crypto da blockchain industry gaba daya.
57 564
Assalamualaikum.
Barkan mu da yau da fatan kuna lafiya, mune rokon alfarma a taimaka mana wajen cike wannan short survey din game da blockchain da cryptocurrency in Africa.
Muna fatan kowa da kowa ya cike, tambayoyi ne masu sauki guda 12, wajen da ba'a gane ba ayi tambaya a comment section.
Muna godiya sosai.
Kaminova Labs and Sihaad SIC...👇
57 564
Ku duba deposits fess Ko in biya $310 Ko Kuma $430.. lallai akwai aiki Kenan..
A Bamboo make son saka wasu kudi Dan seyan ETFs a US stocks Amma Na hakura.
57 564
$IRYS now 0.031
In sha Allah zai tafi sosai cikin kwanaki masu zuwa, da ikon Allah.
57 564
THEY JUST UPDATED THE TERMS....🥲
According to the updated terms, yesterday was the last day for Nigerians to activate Deposit Match on Pumpfun. Anyone who joined after yesterday won’t receive rewards.
For those with an active Deposit Match task, your bonus might continue dropping until you receive the final reward.
Everything will be confirmed tomorrow morning anyway.
57 564
$CHIP now 0.051
Ya fasa recent resistance dinsa in both 1hrs and 4hrs timeframe.
Zamu jira yayi rest, idan yayi tare da confirmation zamu iya ganin sa a 0.07+
57 564
Assalamu Alaikum
Hood dai basu kyautamana ba saida suka bari yagama sauka sannan suka bada daman claiming, Ina bada shawari duk wanda zai claiming to kar ya tura WEEX sai dai BICONOMY ko AZBIT. idan ka tura WEEX zakayi asara saboda ticker din ba iri daya bane.
Claim All kar kayi vesting
57 564
US da RLC sun tsaida ni waje daya kusan sati biyu da wani abu kenan.
Khairan in sha Allah. Muna cigaba da addu'a.
57 564
Engineer ina fatan baka fita ba.
Ka dan tsaya, kar kayi gaggawan fita a yanzu. Ka jira zuwa dare ko gobe.
57 564
BITCOIN HAS ALWAYS DUMPED AFTER MIDTERM ELECTIONS IN THE PAST.
But there's one thing most people are missing.
In the past, Bitcoin formed its cycle bottom after the midterm election.
So a dump was a correlation and not causation.
This time, Bitcoin has already formed its cycle bottom, so maybe this dump won't repeat.
There's a decent chance Bitcoin will bottom before this year's midterm elections while those waiting for a crash will get left behind.
We already saw that with the cycle bottom, and this could repeat again.
