Crypto update zalla 💥💥
Ir al canal en Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
Mostrar más2 904
Suscriptores
-424 horas
-207 días
-14030 días
Archivo de publicaciones
Binance ma sun sallami Jama'a, kuma sun bawa masu rabo 20k Dogs , kowa zaiga nashi, congratulations
Babban labarin dake yawo yanxu shine mai Telegram da gwamnatin France tayi. Abin ba dai.😭
Blum basu fadi Dogs nawa zasu bayar a airdrop dinsu ba kuma sai kayi transaction na 0.2 ton🙄.
To ai shikenan!!
¡Ya disponible! Investigación de Telegram 2025 — los principales insights del año 
