Crypto update zalla 💥💥
Ir al canal en Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
Mostrar más2 904
Suscriptores
-424 horas
-207 días
-14030 días
Archivo de publicaciones
W3bflix da muke mining sunyi partnership da Binance, zan saka video yanda ake kyc anjima insha Allah👇
https://t.me/W3BFLIXBot?start=iv23ee2b3d08
Yau saura kwana 9 a gama tomarket Wanda Bitget wallet suka samar, kar a manta da connecting wallet
Abinda ya kamata ku sani akan sabon Project din ice mai suna cause , da kuma abinda ice ke kokarin yi, voice na nan tafe 👇
Sama da mutane million 1 ne sukayi staking abinda ya haura $13B don farming dogs a Binance lunchpool , tirkashi!!!! 💥💥💥
¡Ya disponible! Investigación de Telegram 2025 — los principales insights del año 
