Crypto update zalla π₯π₯
Open in Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
Show more2 904
Subscribers
-424 hours
-207 days
-14030 days
Posts Archive
Binance ma sun sallami Jama'a, kuma sun bawa masu rabo 20k Dogs , kowa zaiga nashi, congratulations
Babban labarin dake yawo yanxu shine mai Telegram da gwamnatin France tayi. Abin ba dai.π
Blum basu fadi Dogs nawa zasu bayar a airdrop dinsu ba kuma sai kayi transaction na 0.2 tonπ.
To ai shikenan!!
Available now! Telegram Research 2025 β the year's key insights 
