en
Feedback
Crypto update zalla 💥💥

Crypto update zalla 💥💥

Open in Telegram

Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading

Show more
2 893
Subscribers
-224 hours
-227 days
-13930 days
Posts Archive
Karin bayani akan mining din tomarket da Bitget wallet suka samar Wanda muka fara jiya 👇

Voice message04:46

photo content

Bayani akan sunwaves 👇

Username uku dake kasa zan rika anfani dasu a telegram saboda wasu dalilai. Gasu👇 (1) Alameen crypto (2) Elemeen crypto (3) Alameen cryptoo Su kadai ne sunayen da zan rika anfani dasu a yanzu ✅ngd 🙏.

Sannan ayi connecting wallet a Bump

Voice message00:19

Sannan ayi kokari ayi connecting ton wallet a pixelverse

photo content

Masu tambayar inda ake saka combo na spell wallet, gashi 👇

Yanda zaka sayi dala da ton, na saka videon shekaran jiya, amma zan sake sakashi a kasa saboda wadanda suke tambaya 👇

Yanxu haka sama da mutun biyar ne suka fara mining din star dinnan ☝️ cikin kwana biyu kachal, saboda haka a dage wata kila ba lallai ya dade ba ⛏️⛏️

Aje Ayi tasks na tara telegram star dinnan. Akwai yiwuwar idan aka fara transfer ni ma zan saya, lallai a dage a tara star dinnan Wanda bai fara ba kuma ya fara 👇

photo content

An tabbatar mun cewa telegram ne ke saka irin wannan ads☝️ dake sama, so babu damuwa, amma a rika neman shawara ko da kaga abun da yayi maka a ads din ✅

photo content

Crypto update zalla 💥💥 - Statistics & analytics of Telegram channel @cryptoupdatezallah