Crypto update zalla π₯π₯
ΠΡΠΊΡΡΡΡ Π² Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
ΠΠΎΠ»ΡΡΠ΅2 893
ΠΠΎΠ΄ΠΏΠΈΡΡΠΈΠΊΠΈ
-224 ΡΠ°ΡΠ°
-227 Π΄Π½Π΅ΠΉ
-13930 Π΄Π΅Π½Ρ
ΠΡΡ
ΠΈΠ² ΠΏΠΎΡΡΠΎΠ²
Karin bayani akan mining din tomarket da Bitget wallet suka samar Wanda muka fara jiya π
Username uku dake kasa zan rika anfani dasu a telegram saboda wasu dalilai.
Gasuπ
(1) Alameen crypto
(2) Elemeen crypto
(3) Alameen cryptoo
Su kadai ne sunayen da zan rika anfani dasu a yanzu β
ngd π.
Yanda zaka sayi dala da ton, na saka videon shekaran jiya, amma zan sake sakashi a kasa saboda wadanda suke tambaya π
Yanxu haka sama da mutun biyar ne suka fara mining din star dinnan βοΈ cikin kwana biyu kachal, saboda haka a dage wata kila ba lallai ya dade ba βοΈβοΈ
Aje Ayi tasks na tara telegram star dinnan.
Akwai yiwuwar idan aka fara transfer ni ma zan saya, lallai a dage a tara star dinnan Wanda bai fara ba kuma ya fara π
An tabbatar mun cewa telegram ne ke saka irin wannan adsβοΈ dake sama, so babu damuwa, amma a rika neman shawara ko da kaga abun da yayi maka a ads din β
Π£ΠΆΠ΅ Π΄ΠΎΡΡΡΠΏΠ½ΠΎ! ΠΡΡΠ»Π΅Π΄ΠΎΠ²Π°Π½ΠΈΠ΅ Telegram 2025 β ΠΊΠ»ΡΡΠ΅Π²ΡΠ΅ ΠΈΠ½ΡΠ°ΠΉΡΡ Π³ΠΎΠ΄Π° 
