7 067
订阅者
-324 小时
-327 天
-19330 天
正在加载数据
吸引订阅者
十月 '2610月 '26
十月 '26
+51
在0个频道中
九月 '26
+103
在0个频道中
Get PRO
八月 '26
+88
在0个频道中
Get PRO
七月 '26
+115
在0个频道中
Get PRO
六月 '26
+68
在0个频道中
Get PRO
五月 '26
+120
在0个频道中
Get PRO
四月 '26
+95
在0个频道中
Get PRO
三月 '26
+149
在0个频道中
Get PRO
二月 '26
+58
在0个频道中
Get PRO
一月 '26
+66
在0个频道中
Get PRO
十二月 '25
+52
在0个频道中
Get PRO
十一月 '25
+69
在0个频道中
Get PRO
十月 '25
+131
在0个频道中
Get PRO
九月 '25
+73
在0个频道中
Get PRO
八月 '25
+62
在0个频道中
Get PRO
七月 '25
+91
在0个频道中
Get PRO
六月 '25
+64
在0个频道中
Get PRO
五月 '25
+89
在1个频道中
Get PRO
四月 '25
+113
在1个频道中
Get PRO
三月 '25
+240
在0个频道中
Get PRO
二月 '25
+446
在0个频道中
Get PRO
一月 '25
+952
在0个频道中
Get PRO
十二月 '24
+620
在0个频道中
Get PRO
十一月 '24
+613
在1个频道中
Get PRO
十月 '24
+998
在0个频道中
Get PRO
九月 '24
+758
在1个频道中
Get PRO
八月 '24
+897
在0个频道中
Get PRO
七月 '24
+293
在0个频道中
Get PRO
六月 '24
+923
在1个频道中
Get PRO
五月 '24
+655
在0个频道中
Get PRO
四月 '24
+2 256
在0个频道中
| 日期 | 订阅者增长 | 提及 | 频道 | |
| 29 十月 | 0 | |||
| 28 十月 | +1 | |||
| 27 十月 | 0 | |||
| 26 十月 | +3 | |||
| 25 十月 | +4 | |||
| 24 十月 | +3 | |||
| 23 十月 | +2 | |||
| 22 十月 | +1 | |||
| 21 十月 | 0 | |||
| 20 十月 | +1 | |||
| 19 十月 | +3 | |||
| 18 十月 | +2 | |||
| 17 十月 | +2 | |||
| 16 十月 | 0 | |||
| 15 十月 | +1 | |||
| 14 十月 | +1 | |||
| 13 十月 | 0 | |||
| 12 十月 | +2 | |||
| 11 十月 | +3 | |||
| 10 十月 | +1 | |||
| 09 十月 | +1 | |||
| 08 十月 | +1 | |||
| 07 十月 | +2 | |||
| 06 十月 | +1 | |||
| 05 十月 | +5 | |||
| 04 十月 | +2 | |||
| 03 十月 | +1 | |||
| 02 十月 | +3 | |||
| 01 十月 | +5 |
频道帖子
Repost from CRYPTO @ HAUSA💡📚😊
Maudu'in da nake magana akansa shine 👉RISK MANAGEMENT
GA HINT din bayanan da muke fatan samu daga wajen yan'uwa
👇👇
Ina so yan'uwa a yi mana bayani da bincike me kuka fahimta da RISK MANAGEMENT?
ta yaya Risk management ke tasiri wajen baiwa Trader nasara a trade nashi,
A FAƊI MANA GIRMAN TASIRIN DA YA KE DASHI A TRADING.
SANNAN muna so mu fahimci alakar POSITION SIZING da Risk management.
Sannan da ake cewa ana sanya STOP LOST a Trade, shin kowane trading ne ya ke da dabi'ar dole sai an sanya STOP LOST, if not explain.....
Da sauran bayanai.
Kamar yadda aka ambata, koda wasu bayanai kake dasu game da RISK MANAGEMENT na wani da ya taba yinsu, zaka iya sanyo mana.
Sannan akwai wadda suna son zasui Magana a group amma basa cikin group ɗin.
Abinda zasui shine, su mana magana ta WhatsApp number namu (07089896921) sannan su rubata mana username nasu na TELEGRAM zamui adding nasu manually.
Waɗanda suke bibiyar mu acan baya, zasu iya sanin dalilin sanya wannan tsarin na ƙin approval na mutane random.| 2 | Munci STOP LOST a $OTC😐
Kai ka ce mutanen nan suna kallon mu, domin exact inda muka sanya SL nan farashin ya je, kuma ya dawo.
don haka bisa bin ka'ida na haƙura da Trade a OTC, na bar masu kayan su 😁.
Let's find another one.
KU BINCIKA $BMT
Ina ganin har Yanzu Akwai dama akan sa.
NFA | 247 |
| 3 | Wadda suka sayi LIGHT, su shirya aljihunsu.
Da alama tafiya ta kankama,
Almost 40% yanzu 😁😁.
zata fashe kenan 😆 | 250 |
| 4 | Duk da na rigada na saya , amma confirmation namu ya yi, inda ya yi retest zuwa RED line namu, sannan ya juya.
Yanzu abinda ya rage mu jira kasuwa ta kammala aikin ta.
NOTE🧏♂🧏♂
SL ɗin da na sanya idan an samu akasi mutum zai tashi da lost ɗin -16% na kuɗin sa,
Misali idan da 50$ ka shiga, ƙarshe zaka yi asarar almost 7$.
TP zai zama 0.015 -0.22
DYOR please 🙏 | 239 |
| 5 | Akwai wani issue, yanzu nake duba OTC an sanya masa ST a MEXC , don haka a kiyaye.
Na baku shawara mallakar WANNAN EXCHANGE din Yana da muhimmanci a gunkuz
Ga link ɗinta wadda bai yi register ba yayi, 👇👇👇 | 235 |
| 6 | Finally OTC ya yi breaking red line ɗinmu,
Ga Setup ɗina akan OTC.
Abinda ya fi shine na jira OTC ya yi retest , bayan na samu confirmation sannan na shiga.
Amma ban yi haka ba saboda zai iya yiwuwa sadda zai bani confirmation ban ankare ba.
Don haka kawai sai na shige shi ba tare da jiran full confirmation BA.
But Kar wani ya ce zai koyi da ni😁, ku jira Confirmation.
Also waɗannan bayanan is not financial advice, ALWAYS DYOR.
sannan wa are not responsible for you loss, abinda ya fi shawara apply Risk management domin gujewa sabani. | 237 |
| 7 | Ku ta ya mu sanya ido akan OTC,
bisa abinda ya bayyana yana forming symmetry triangle pattern, pattern ne na rashin tabbas ina za'a je.
saidai zamu zuba ido idan yaji breaking above wancan red ♥️ line, (successful breakout) zan shige shi. | 247 |
| 8 | Kai kace muna PUMP.FUN😂 | 249 |
| 9 | Gaskiya ana yin abinda ake so a kasuwar nan, wai utility project ya zama manipulation token 🤔.
Ance Kar mu yi FOMO, kuma muna ji muna gani bin doka ya sanya Munyi missing opportunity 😁.
Ni fa jiya na ganshi a 0.06 , sai na ke cewa gaskiya ba zan yi FOMO ba, sai gashi yau yayi almost 15x
Kuma a gaba na yanzu ya harba daga 0.12 har nan 0.3🤔.
KENAN KAR BI DOKAR FOMO kenan ANAN gaba😁
Ku bani amsa | 258 |
| 10 | $AKE ku yi amfani da strategy naku akansa, idan kun sami confirmation zaku iya shigarsa, then ape smth
Idan kuma baku sami tabbas ba, rashin shigarshi zai fi dacewa wajen ku.
NFA🧏♂🧏♂🧏♂🧏♂ | 243 |
| 11 | RESULT:
Kamar yadda nace Trade ne na kwana ɗaya zan shiga, ƙarshe na fita daga BTR babu riba ba asara, duk da cewar ya ci mun STOP LOST ne.
sannan BMT ƙarshe na kare da Lost ɗin 16%
Opt out | 245 |
| 12 | Wani Trade ne na shiga BTR da BMT
daga nan zuwa gobe, muga mai zai faru, idan na murna ne ku taya ni murna idan na jaje ne, a ta ya Ni jaje.
Bari mu gani. Trade ɗin akwai risky cikinsa. | 286 |
| 13 | Na hangi $BILL
Ina kokarin shiga trade ɗin sa, sai na binka cewa on 31st October za'a sakar wa wadda suka samu airdrop dinsu allocation.
Don haka we are all eyes 👀 | 280 |
| 14 | Kar ku manta bincike za'ayi azo a sanar damu👆👆😁 | 293 |
| 15 | Maudu'in da nake magana akansa shine 👉RISK MANAGEMENT
GA HINT din bayanan da muke fatan samu daga wajen yan'uwa
👇👇
Ina so yan'uwa a yi mana bayani da bincike me kuka fahimta da RISK MANAGEMENT?
ta yaya Risk management ke tasiri wajen baiwa Trader nasara a trade nashi,
A FAƊI MANA GIRMAN TASIRIN DA YA KE DASHI A TRADING.
SANNAN muna so mu fahimci alakar POSITION SIZING da Risk management.
Sannan da ake cewa ana sanya STOP LOST a Trade, shin kowane trading ne ya ke da dabi'ar dole sai an sanya STOP LOST, if not explain.....
Da sauran bayanai.
Kamar yadda aka ambata, koda wasu bayanai kake dasu game da RISK MANAGEMENT na wani da ya taba yinsu, zaka iya sanyo mana.
Sannan akwai wadda suna son zasui Magana a group amma basa cikin group ɗin.
Abinda zasui shine, su mana magana ta WhatsApp number namu (07089896921) sannan su rubata mana username nasu na TELEGRAM zamui adding nasu manually.
Waɗanda suke bibiyar mu acan baya, zasu iya sanin dalilin sanya wannan tsarin na ƙin approval na mutane random. | 422 |
| 16 | Akwai wani abu da na fahimta TRADERS namu suna buƙatar fadakarwa mai muhimmanci akansa,
Don haka zan fitar da DISCUSSION ROOM mai zurfi kan MAS'ALAR, WADDA MUNA FATAN KOWA ZAI GWABZA IYA KAR SANINSA DA BINCIKEN SA .,
Saboda gaskiya mauduin yana da muhimmanci kwarai da gaske,
👇👇 | 267 |
| 17 | Ku duba nan👆👆👆, ma'ana acikin bidiyon farko farkon da, daga minti 2 ... mun yi bayani dalla dalla akan COURSE ɗin na DIGITAL WEALTH,
ina nufin wadda suke neman ƙarin bayani akansa, ko kuma wataƙila yau suka fara cin karo da POST ɗin akan DIGITAL WEALTH. | 246 |
| 18 | Don haka yanzu sakamakon an fara cinye slot na ƙasa kasa, zamu iya sanya Link din da ake shiga ayi booking direct ba sai kayi mana magana ta WhatsApp ba
👇👇👇👇👇👇👇
Ga link din da zaka shiga
domin yin Booking
👇👇👇👇👇
https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSf5iwqlK5Sle1sAY5-ux_N8PkiYKkrXp3NrGisZi5v7wqzxZg/viewform?usp=header
Abinda baka gane ba , kayi tambaya a lambar mu ta WhatsApp (07089896921)
Sannan so samu a tura man Shaidar SCREENSHOT an kammala cike booking form Din a WhatsApp, idan hakan zai samu.
FATAN NASARA 🙏 | 251 |
| 19 | UPDATE
"....idan kana da waya ko computer, kuma kana son sanin hanyoyin samun kuɗi a duniyar Digital , wannnan course din zai canza yadda kake kallon damar da ke gaban ka...."
INA LABARIN COURSE NAMU NA DIGITAL WEALTH?
AMSA
Kamar yadda aka tsara cewa mutane ɗarin farko zasu same shi a akan ₦2000 kacal.
Don haka tuni waɗannan mutanen sun cinye adadin da aka ɗiba, booking yanzu ya koma akan ₦3000, shima adadin mutanen yana cikewa ƙwara 100 babu wadda zai sami course ɗin a ƙasa da wannan farashin har abada sai sashin Mutane biyu;
1)COMMUNITY PRIVILEGED,
2)WASU sashin mutane da sai anan gaba zaku ji su,
Kenan abin nufi yanzu duk wadda zai yi booking idan baya cikin community privilege farashin da zai tsammani shine daga ₦3000 ko kuma ₦4000
Ya danganta da a list din sunansa a na nawa ne ya zo.
An tambaya shin mutum zai iya yiwa wani nashi booking a course ɗin a wannan matakin na farko farko?
Amsa EY za'a iya yi,
Abinda bamu aminta da shi ba shine ka yi booking domin ka Saidawa wani idan ya yi tsada. | 221 |
| 20 | 🔴🔴🔴 CRYPTO @ HAUSA DARASI NA 34 🔴🔴🔴
🎥 DOMIN KALLON BIDION, KU LATSA LINK DA KE BIYE
👇👇👇👇👇👇👇
[https://youtu.be/UfLQYo8TZvo?si=Sbgw1h-68GpgMyB_]
A wannan darasin za mu fara koyon FUNDAMENTAL ANALYSIS a aikace, ta hanyar shiga tafiyar ƙirƙirar wani CRYPTO PROJECT daga farko.
Za mu fahimci yadda ake gano matsalar da Project yake son magancewa, yadda ake tantance muhimmancin matsalar, da yadda ake samar da SOLUTION. Haka kuma, za mu ga dalilin da ya sa ba za mu dogara da WHITEPAPER ko manyan Investors kaɗai wajen tantance ingancin Project ba.
💡 Muhimmin darasi: Ba wai karanta bayanan Project kawai za mu yi ba, za mu koyi yadda ake nazari da tantance abubuwa a aikace.
🎓 BIN USMAN TV
📚 CRYPTO @ HAUSA
💪📚 Mu gudu tare, mu tsira tare. | 208 |
