CRYPTO @ HAUSA💡📚😊
Відкрити в Telegram
Wannan Ajin mussamman zai wanzu ne saboda al'ummar Hausawa sabbin shiga harkar CRYPTO. Kuma Ajin KYAUTA - FREE-
Показати більше7 099
Підписники
-824 години
-527 днів
-15830 днів
Завантажуємо дані
Схожі канали
Хмара тегів
Немає даних
Виникли проблеми? Будь ласка, оновіть сторінку або зверніться до нашого support-менеджера.
Вхідні та вихідні згадування
---
---
---
---
---
---
Залучення підписників
жовтень '26жовт '26
жовтень '26
+37
в 0 каналах
вересень '26
+103
в 0 каналах
Get PRO
серпень '26
+88
в 0 каналах
Get PRO
липень '26
+115
в 0 каналах
Get PRO
червень '26
+68
в 0 каналах
Get PRO
травень '26
+120
в 0 каналах
Get PRO
квітень '26
+95
в 0 каналах
Get PRO
березень '26
+149
в 0 каналах
Get PRO
лютий '26
+58
в 0 каналах
Get PRO
січень '26
+66
в 0 каналах
Get PRO
грудень '25
+52
в 0 каналах
Get PRO
листопад '25
+69
в 0 каналах
Get PRO
жовтень '25
+131
в 0 каналах
Get PRO
вересень '25
+73
в 0 каналах
Get PRO
серпень '25
+62
в 0 каналах
Get PRO
липень '25
+91
в 0 каналах
Get PRO
червень '25
+64
в 0 каналах
Get PRO
травень '25
+89
в 1 каналах
Get PRO
квітень '25
+113
в 1 каналах
Get PRO
березень '25
+240
в 0 каналах
Get PRO
лютий '25
+446
в 0 каналах
Get PRO
січень '25
+952
в 0 каналах
Get PRO
грудень '24
+620
в 0 каналах
Get PRO
листопад '24
+613
в 1 каналах
Get PRO
жовтень '24
+998
в 0 каналах
Get PRO
вересень '24
+758
в 1 каналах
Get PRO
серпень '24
+897
в 0 каналах
Get PRO
липень '24
+293
в 0 каналах
Get PRO
червень '24
+923
в 1 каналах
Get PRO
травень '24
+655
в 0 каналах
Get PRO
квітень '24
+2 256
в 0 каналах
| Дата | Залучення підписників | Згадування | Канали | |
| 21 жовтня | 0 | |||
| 20 жовтня | +1 | |||
| 19 жовтня | +3 | |||
| 18 жовтня | +2 | |||
| 17 жовтня | +2 | |||
| 16 жовтня | 0 | |||
| 15 жовтня | +1 | |||
| 14 жовтня | +1 | |||
| 13 жовтня | 0 | |||
| 12 жовтня | +2 | |||
| 11 жовтня | +3 | |||
| 10 жовтня | +1 | |||
| 09 жовтня | +1 | |||
| 08 жовтня | +1 | |||
| 07 жовтня | +2 | |||
| 06 жовтня | +1 | |||
| 05 жовтня | +5 | |||
| 04 жовтня | +2 | |||
| 03 жовтня | +1 | |||
| 02 жовтня | +3 | |||
| 01 жовтня | +5 |
Дописи каналу
$UP
BUY- ??
STOP LOST - 0.114
TAKE PROFIT -0.19
TP2- 0.23
TP3-0.30 (risky)
TP4 -0.43 (high reward, but high risk)
| 2 | Sign up for $10,000 in rewards and enjoy zero-fee trading! https://www.hotbookzone.com/en-US/invite/register?inviteCode=1ZeC3&utm_channel=screenshot_qr_code& | 42 |
| 3 | Wadda ya ke da ra'ayin SHORT TERM HOLDING zuwa nan da wasu makonni ko watanni za'a iya duba $TIA & $OSMO.
less risky asset ne.
Amma duk da haka conduct your research yourself, 🧏♂🧏♂🧏♂🧏♂ | 173 |
| 4 | Ga APR
NFA
DYOR | 170 |
| 5 | Немає тексту... | 181 |
| 6 | $JCT on fire 🔥🔥🔥🔥
Sai yanzu ya dawo ainihin entry namu. Ñasan da yawa wasu sun saida nasu🤔 | 175 |
| 7 | Kun yarda cewa trading is GAME OF PATIENCE ☺️
Bayan watsi da nayi sa BR , ya sauka ƙasa da entry nawa, kuma na ce maku zan sake DCA akansa, yanzu muna 20%+
Alhamhadulih 😊 | 249 |
| 8 | Alhamhadulih First target namu na 0.081 yayi hitting successfully | 310 |
| 9 | 為你: Wanann token kuskure daya na aikata acikin sa, wato position size ɗin da na shiga dashi ne matsalata. Banda haka zan iya barin duka kudin su tafi inda zasu je.
Yanzu am almost -48% na loss.
Abu na farko da na tsara zan yi shine , na naimi a fitar da Ni a 0.047 zuwa 0.053 sai ya zama na taƙaita asarar ko kuma sam babu asarar.
Amma ƙwarai da gaske token din zai iya samr da ATH, amma bisa rashin tabbas 100% zan cigaba da bibiyar sa, domin watakila sake yanke shawara akan sa. | 283 |
| 10 | Yanzu zan rage shiga Trade sosai har sai mun ga yadda zata kaya ga BITCOIN awannan lokacin, Daman fargabarmu akansa sane. | 236 |
| 11 | 為你: Wanann token kuskure daya na aikata acikin sa, wato position size ɗin da na shiga dashi ne matsalata. Banda haka zan iya barin duka kudin su tafi inda zasu je.
Yanzu am almost -48% na loss.
Abu na farko da na tsara zan yi shine , na naimi a fitar da Ni a 0.047 zuwa 0.053 sai ya zama na taƙaita asarar ko kuma sam babu asarar.
Amma ƙwarai da gaske token din zai iya samr da ATH, amma bisa rashin tabbas 100% zan cigaba da bibiyar sa, domin watakila sake yanke shawara akan sa. | 1 |
| 12 | Waɗannan sune jerin COIN din da nake tunanin na kawo maku su a wannan group, wadda nima ina cikin su,
Don haka sakamakon yanayin sauyawar kasuwar bisa yadda bamu tsammani ba, ko kuma tsoron abinda zai iya faruwa a anan gaba, na sake gabatar da assesment akan trade ɗin wadda zan yi quiting na yi , wadda zan yi taking loss nayi da makamantansu.
NOTE 🧏🧏 ABUN LURA
WAƊANNAN BAYANAN SUN ZO BASE ON SHAWARAR DA NA YANKE A RADIN KAINA, DON HAKA KAR WANI YA DOGARA DA ZAHIRIN ABINDA NA YANKE BA TARE DA YA GABATAR DA NASA BINCIKEN BA, DON YA DOGARA DA ABINDA BINCIKEN SA YA BASHI🧏🧏
AIN
BR
BASECAT
CATECOIN
FORM
H
LIGHT
MAGMA
NIGHT
TMX
UAI
VELVET
為你
AIN bisa binciken da yi akansa, kyakkyawan zato na fi yawa akan mummunan zato , don haka zan barshi kodai ya yi hitting target ɗina wato $0.118 ko kuma ya cigaba da sauka na zan damu ba . Saboda daman na shige shi ne da ƙaramin kuɗin da na shirya zan iya jure asarar su,
$BR
Zan bar BR har ya yi hitting target dina na 1.18 In sha Allah , sannan yanzu ma akwai yiwuwar na yimasa DCA, saboda bisa karatun da na fahimta akansa, ina da Hope akansa zai je.
A baya na shige shi ban sami entry mai kyau bane.
na jira ya saukar kuma ya saukar har ya zo ya tafi ban dora ba, daga baya nayi FOMO akansa.
Duk da shima DCA na fara da kuɗi kaɗan, don haka Yanzun ma zan iya sake masa DCA.
BASECAT: muna nan da rai da lafiya BASECAT zai haura 0.035 In sha Allah, don haka Ni na sanya TP ɗina akan 0.035 , (~120% kenan)
Zan jira shi kowane tsawon lokaci in sha Allah, sakamakon daman ban saye shi da kuɗin da ba zan iya jure asarar su ba.
Amma ba zan sake yin DCA akansa ba , Sakamakon Meme ne, amma da ace akan ROBIN HOOD ya ke zan iya masa DCA, domin attention din ba daya bane.
CATECOIN: still ina kan wannan SET UP din da nayi
👇👇
https://t.me/binusmantvcryptohausa/3847
FORM:zai iya ɗaukar lokaci kafin ya kaini target dina na 0.86 matsayin TP one, ɗayan TP din ma ya haura Hakan.
Amma bayan na sake bincike akansa, na fahimci zai iya ɗaukar tsayin lokaci kafin ya motsa zuwa can din, don haka sai na rage girman position Dina na maida shi yan kananan kuɗin da zan iya jiranshi koyaushe ne idan ya shirya tafiya ba tare da na damu ba.
ƙarshe zan fita da lost din ~8%
Shima sai na jira shi ya kai 0.285
H$
Sakamakon na shiga da kuɗi mai ɗan yawa kan H, don haka na fara tunanin ko na rage wani position din, KO kuma barshi ya yi hitting wancan Target nawa.
Amma ban kammala zartar da shawara na tukuna.
$LIGHT: Fundamentally and technically a wajena LIGHT is healthy, matsalar sa daya ne rashin adoption, amma kamar yadda na ce a baya, LIGHT na masu hakuri zai iya daukar lokaci mai tsawo kafin ya tsinke.
Bugu da ƙari akwai Unlock Yana zuwa nan da kwanaki 9, wadda ta iya yiwuwa silar ya yi tasiri wajen saukar shi, amma ba lailai ba, tunda abinda za'ayi realesing is just ~0.7% of the total supply.
Don haka na fara tunanin fita daga cikin sa, sakamakon abinda ake nema bai fi 80% ba na. Profit.
MAGMA:.Zan cigaba da riƙe position ƊINA a MAGMA, sakamakon ina da Hope akansa zai je inda muke tsammani, amma yanzu nasa first TP nawa around 0.5...
NIGHT: Fundamentally project din ƙimar sa ce zata dawo da farashin sa koda ya sauka, kasancewa UTILITY POJECT.
Amma zan tunanin rage TP nawa daga 0.09 may be na nemi karamar riba, Saboda ina da position size mai nauyi akansa,.
Project ne wadda za'a iya holding for long term har 1 year zan iya zama akansa.
Matsalar shine ribar bata da yawa , wadda wanann bisa al'ada ne a project masu saukin risky.
TMX: sakamakon daman wannan risk token , kuma ina sa ran zai tashi, sannan da sharaɗin kudin da na shige su dashi yan kaɗan ne wadda zan iya jure asarar su, don koda sun ƙune gaba-daya babu damuwa, domin daman na shirya wa wannan.
UAI: target ɗina akan sa $0.55
wadda bisa abinda ya bayyana gareni duk daren dadewa zai koma wanann gurin har ya wuce ma.
VELVET: shima ba shige shi da position wadda zan iya jure jiran shi duk sadda ya gadama suka pumper Shi, sakamakon kyakkyawan fata da nake akansa, na sanya TP nawa a $0.25 | 240 |
| 13 | 為你: Wanann token kuskure daya na aikata acikin sa, wato position size ɗin da na shiga dashi ne matsalata. Banda haka zan iya barin duka kudin su tafi inda zasu je.
Yanzu am almost -48% na loss.
Abu na farko da na tsara zan yi shine , na naimi a fitar da Ni a 0.047 zuwa 0.053 sai ya zama na taƙaita asarar ko kuma sam babu asarar.
Amma ƙwarai da gaske token din zai iya samr da ATH, amma bisa rashin tabbas 100% zan cigaba da bibiyar sa, domin watakila sake yanke shawara akansa. | 1 |
| 14 | Waɗannan sune jerin COIN din da nake tunanin na kawo maku su a wannan group, wadda nima ina cikin su,
Don haka sakamakon yanayin sauyawar kasuwar bisa yadda bamu tsammani ba, ko kuma tsoron abinda zai iya faruwa a anan gaba, na sake gabatar da assesment akan trade ɗin wadda zan yi quiting na yi , wadda zan yi taking loss nayi da makamantansu.
NOTE 🧏🧏 ABUN LURA
WAƊANNAN BAYANAN SUN ZO BASE ON SHAWARAR DA NA YANKE A RADIN KAINA, DON HAKA KAR WANI YA DOGARA DA ZAHIRIN ABINDA NA YANKE BA TARE DA YA GABATAR DA NASA BINCIKEN BA, DON YA DOGARA DA ABINDA BINCIKEN SA YA BASHI🧏🧏
AIN
BR
BASECAT
CATECOIN
FORM
H
LIGHT
MAGMA
NIGHT
TMX
UAI
VELVET
為你
AIN bisa binciken da yi akansa, kyakkyawan zato na fi yawa akan mummunan zato , don haka zan barshi kodai ya yi hitting target ɗina wato $0.118 ko kuma ya cigaba da sauka na zan damu ba . Saboda daman na shige shi ne da ƙaramin kuɗin da na shirya zan iya jure asarar su,
$BR
Zan bar BR har ya yi hitting target dina na 1.18 In sha Allah , sannan yanzu ma akwai yiwuwar na yimasa DCA, saboda bisa karatun da na fahimta akansa, ina da Hope akansa zai je.
A baya na shige shi ban sami entry mai kyau bane.
na jira ya saukar kuma ya saukar har ya zo ya tafi ban dora ba, daga baya nayi FOMO akansa.
Duk da shima DCA na fara da kuɗi kaɗan, don haka Yanzun ma zan iya sake masa DCA.
BASECAT: muna nan da rai da lafiya BASECAT zai haura 0.035 In sha Allah, don haka Ni na sanya TP ɗina akan 0.035 , (~120% kenan)
Zan jira shi kowane tsawon lokaci in sha Allah, sakamakon daman ban saye shi da kuɗin da ba zan iya jure asarar su ba.
Amma ba zan sake yin DCA akansa ba , Sakamakon Meme ne, amma da ace akan ROBIN HOOD ya ke zan iya masa DCA, domin attention din ba daya bane.
CATECOIN: still ina kan wannan SET UP din da nayi
👇👇
https://t.me/binusmantvcryptohausa/3847
FORM:zai iya ɗaukar lokaci kafin ya kaini target dina na 0.86 matsayin TP one, ɗayan TP din ma ya haura Hakan.
Amma bayan na sake bincike akansa, na fahimci zai iya ɗaukar tsayin lokaci kafin ya motsa zuwa can din, don haka sai na rage girman position Dina na maida shi yan kananan kuɗin da zan iya jiranshi koyaushe ne idan ya shirya tafiya ba tare da na damu ba.
ƙarshe zan fita da lost din ~8%
Shima sai na jira shi ya kai 0.285
H$
Sakamakon na shiga da kuɗi mai ɗan yawa kan H, don haka na fara tunanin ko na rage wani position din, KO kuma barshi ya yi hitting wancan Target nawa.
Amma ban kammala zartar da shawara na tukuna.
$LIGHT: Fundamentally and technically a wajena LIGHT is healthy, matsalar sa daya ne rashin adoption, amma kamar yadda na ce a baya, LIGHT na masu hakuri zai iya daukar lokaci mai tsawo kafin ya tsinke.
Bugu da ƙari akwai Unlock Yana zuwa nan da kwanaki 9, wadda ta iya yiwuwa silar ya yi tasiri wajen saukar shi, amma ba lailai ba, tunda abinda za'ayi realesing is just ~0.7% of the total supply.
Don haka na fara tunanin fita daga cikin sa, sakamakon abinda ake nema bai fi 80% ba na. Profit.
MAGMA:.Zan cigaba da riƙe position ƊINA a MAGMA, sakamakon ina da Hope akansa zai je inda muke tsammani, amma yanzu nasa first TP nawa around 0.5...
NIGHT: Fundamentally project din ƙimar sa ce zata dawo da farashin sa koda ya sauka, kasancewa UTILITY POJECT.
Amma zan tunanin rage TP nawa daga 0.09 may be na nemi karamar riba, Saboda ina da position size mai nauyi akansa,.
Project ne wadda za'a iya holding for long term har 1 year zan iya zama akansa.
Matsalar shine ribar bata da yawa , wadda wanann bisa al'ada ne a project masu saukin risky.
TMX: sakamakon daman wannan risk token , kuma ina sa ran zai tashi, sannan da sharaɗin kudin da na shige su dashi yan kaɗan ne wadda zan iya jure asarar su, don koda sun ƙune gaba-daya babu damuwa, domin daman na shirya wa wannan.
UAI: target ɗina akan sa $0.55
wadda bisa abinda ya bayyana gareni duk daren dadewa zai koma wanann gurin har ya wuce ma.
VELVET: shima ba shige shi da position wadda zan iya jure jiran shi duk sadda ya gadama suka pumper Shi, sakamakon kyakkyawan fata da nake akansa, na sanya TP nawa a $0.25 | 2 |
| 15 | 為你: Wanann token kuskure daya na aikata acikin sa, wato position size ɗin da na shiga dashi ne matsalata. Banda haka zan iya barin duka kudin su tafi inda zasu je.
Yanzu am almost -48% na loss.
Abu na farko da na tsara zan yi shine , na naimi a fitar da Ni a 0.047 zuwa 0.053 sai ya zama na taƙaita asarar ko kuma sam babu asarar.
Amma ƙwarai da gaske token din zai iya samr da ATH, amma bisa rashin tabbas 100% zan cigaba da bibiyar sa, domin watakila sake yanke shawara akansa. | 1 |
| 16 | Waɗannan sune jerin COIN din da nake tunanin na kawo maku su a wannan group, wadda nima ina cikin su,
Don haka sakamakon yanayin sauyawar kasuwar bisa yadda bamu tsammani ba, ko kuma tsoron abinda zai iya faruwa a anan gaba, na sake gabatar da assesment akan trade ɗin wadda zan yi quiting na yi , wadda zan yi taking loss nayi da makamantansu.
NOTE 🧏🧏 ABUN LURA
WAƊANNAN BAYANAN SUN ZO BASE ON SHAWARAR DA NA YANKE A RADIN KAINA, DON HAKA KAR WANI YA DOGARA DA ZAHIRIN ABINDA NA YANKE BA TARE DA YA GABATAR DA NASA BINCIKEN BA, DON YA DOGARA DA ABINDA BINCIKEN SA YA BASHI🧏🧏
AIN
BR
BASECAT
CATECOIN
FORM
H
LIGHT
MAGMA
NIGHT
TMX
UAI
VELVET
為你
AIN bisa binciken da yi akansa, kyakkyawan zato na fi yawa akan mummunan zato , don haka zan barshi kodai ya yi hitting target ɗina wato $0.118 ko kuma ya cigaba da sauka na zan damu ba . Saboda daman na shige shi ne da ƙaramin kuɗin da na shirya zan iya jure asarar su,
$BR
Zan bar BR har ya yi hitting target dina na 1.18 In sha Allah , sannan yanzu ma akwai yiwuwar na yimasa DCA, saboda bisa karatun da na fahimta akansa, ina da Hope akansa zai je.
A baya na shige shi ban sami entry mai kyau bane.
na jira ya saukar kuma ya saukar har ya zo ya tafi ban dora ba, daga baya nayi FOMO akansa.
Duk da shima DCA na fara da kuɗi kaɗan, don haka Yanzun ma zan iya sake masa DCA.
BASECAT: muna nan da rai da lafiya BASECAT zai haura 0.035 In sha Allah, don haka Ni na sanya TP ɗina akan 0.035 , (~120% kenan)
Zan jira shi kowane tsawon lokaci in sha Allah, sakamakon daman ban saye shi da kuɗin da ba zan iya jure asarar su ba.
Amma ba zan sake yin DCA akansa ba , Sakamakon Meme ne, amma da ace akan ROBIN HOOD ya ke zan iya masa DCA, domin attention din ba daya bane.
CATECOIN: still ina kan wannan SET UP din da nayi
👇👇
https://t.me/binusmantvcryptohausa/3847
FORM:zai iya ɗaukar lokaci kafin ya kaini target dina na 0.86 matsayin TP one, ɗayan TP din ma ya haura Hakan.
Amma bayan na sake bincike akansa, na fahimci zai iya ɗaukar tsayin lokaci kafin ya motsa zuwa can din, don haka sai na rage girman position Dina na maida shi yan kananan kuɗin da zan iya jiranshi koyaushe ne idan ya shirya tafiya ba tare da na damu ba.
ƙarshe zan fita da lost din ~8%
Shima sai na jira shi ya kai 0.285
H$
Sakamakon na shiga da kuɗi mai ɗan yawa kan H, don haka na fara tunanin ko na rage wani position din, KO kuma barshi ya yi hitting wancan Target nawa.
Amma ban kammala zartar da shawara na tukuna.
$LIGHT: Fundamentally and technically a wajena LIGHT is healthy, matsalar sa daya ne rashin adoption, amma kamar yadda na ce a baya, LIGHT na masu hakuri zai iya daukar lokaci mai tsawo kafin ya tsinke.
Bugu da ƙari akwai Unlock Yana zuwa nan da kwanaki 9, wadda ta iya yiwuwa silar ya yi tasiri wajen saukar shi, amma ba lailai ba, tunda abinda za'ayi realesing is just ~0.7% of the total supply.
Don haka na fara tunanin fita daga cikin sa, sakamakon abinda ake nema bai fi 80% ba na. Profit.
MAGMA:.Zan cigaba da riƙe position ƊINA a MAGMA, sakamakon ina da Hope akansa zai je inda muke tsammani, amma yanzu nasa first TP nawa around 0.5...
NIGHT: Fundamentally project din ƙimar sa ce zata dawo da farashin sa koda ya sauka, kasancewa UTILITY POJECT.
Amma zan tunanin rage TP nawa daga 0.09 may be na nemi karamar riba, Saboda ina da position size mai nauyi akansa,.
Project ne wadda za'a iya holding for long term har 1 year zan iya zama akansa.
Matsalar shine ribar bata da yawa , wadda wanann bisa al'ada ne a project masu saukin risky.
TMX: sakamakon daman wannan risk token , kuma ina sa ran zai tashi, sannan da sharaɗin kudin da na shige su dashi yan kaɗan ne wadda zan iya jure asarar su, don koda sun ƙune gaba-daya babu damuwa, domin daman na shirya wa wannan.
UAI: target ɗina akan sa $0.55
wadda bisa abinda ya bayyana gareni duk daren dadewa zai koma wanann gurin har ya wuce ma.
VELVET: shima ba shige shi da position wadda zan iya jure jiran shi duk sadda ya gadama suka pumper Shi, sakamakon kyakkyawan fata da nake akansa, na sanya TP nawa a $0.25 | 1 |
| 17 | Немає тексту... | 226 |
| 18 | Немає тексту... | 1 |
| 19 | Amma bisa mamaki mutane uku
Muhammad Shamsuddeen
Babangida
Abdullahi
Amshohshin ku gaba-daya COPY and paste Ku kayi mana saga AI.
don haka zan fi girmama fahimtar
Bilyamun Abdullahi & Uzaifa
Saboda sun zo da Idea daga kansu,
Ko kuma sun fahimci bayanin daga wani waje sun bada fahimtar su.
Shin akwai kuskure acikin furucina na??
🤔 | 219 |
| 20 | Rannan an kawo wata tambaya a nan 👆👆
Nace kowa ya fito ya faɗi darasin da za mu koya daga labarin $SIREN ɗin da na kawo maku.
Bayan nazarin amsoshin da kuka bayar, waɗanda suka fi dacewa da fito da ainihin darasin da muka buƙata su ne;
🥇 MUHAMMAD SHAMSUDDEEN
Ya fahimci cewa EXPERIENCE kaɗai baya isa , dole ne mutum ya haɗa shi da tsari. Ya kuma bayyana yadda za mu riƙa koyon darasi daga damar da ta wuce mu, domin mu inganta TRADING PLAN ɗinmu, ba tare da ƙara jefa kanmu cikin haɗari ba.
🥈 Babangida
Ya bayyana cewa a kasuwar crypto, ba wai gano coin ɗin da zai tashi kaɗai ne muhimmanci ba. Abu mafi muhimmanci shi ne mutum ya san yadda zai tsara ENTRY nashi, ya kula da haɗarin da ke tattare da trade ɗin, sannan ya kasance cikin shiri idan damar da ta dace da tsarinsa ta samu.
🥉 Abdullahi 💧
Ya kawo mana darasi cewa ba duk damar da muka gani ne za mu iya cin moriyarta ba. Wani lokaci opportunities za su wuce mu, amma bai kamata mu damu har mu rasa nutsuwa ba. Abin da ya kamata mu yi shi ne mu ci gaba da mai da hankali, domin kasuwa tana kawo wasu damarmaki a gaba.
Da Smsauran waɗanda suka ba da tasu fahimtar, kamar:
4. Uzaifa Saidu Zakariyya
5. Bilyaminu Abdullahi
Dukansu na yaba da ƙoƙarinsu ƙwarai da gudummawar da suka bayar. | 213 |
