Crypto update zalla π₯π₯
Kanalga Telegramβda oβtish
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
Ko'proq ko'rsatish2 904
Obunachilar
-424 soatlar
-207 kunlar
-14030 kunlar
Postlar arxiv
W3bflix da muke mining sunyi partnership da Binance, zan saka video yanda ake kyc anjima insha Allahπ
https://t.me/W3BFLIXBot?start=iv23ee2b3d08
Yau saura kwana 9 a gama tomarket Wanda Bitget wallet suka samar, kar a manta da connecting wallet
Abinda ya kamata ku sani akan sabon Project din ice mai suna cause , da kuma abinda ice ke kokarin yi, voice na nan tafe π
Sama da mutane million 1 ne sukayi staking abinda ya haura $13B don farming dogs a Binance lunchpool , tirkashi!!!! π₯π₯π₯
Endi mavjud! Telegram Tadqiqoti 2025 β yilning asosiy insaytlari 
