ru
Feedback
Crypto update zalla πŸ’₯πŸ’₯

Crypto update zalla πŸ’₯πŸ’₯

ΠžΡ‚ΠΊΡ€Ρ‹Ρ‚ΡŒ Π² Telegram

Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading

Π‘ΠΎΠ»ΡŒΡˆΠ΅
2 900
ΠŸΠΎΠ΄ΠΏΠΈΡΡ‡ΠΈΠΊΠΈ
-424 часа
-207 Π΄Π½Π΅ΠΉ
-14030 дСнь
Архив постов
An fara claiming round 2 da kuma shiga round 3 na mnemonics

photo content

ГолосовоС сообщСниС04:34

photo content

Za'a fara trading na onx da muke mining a watan da zamu shiga inshallah πŸ‘‡πŸ’₯

ГолосовоС сообщСниС01:13

21 ga wata Kuma zasu rufe claiming

Dogs sun kara kwana uku, yanzu sai ranar 23 ga wata za'ayi listing. Khairan inshallah πŸ’₯

photo content

ГолосовоС сообщСниС01:27

Dogs sun bada damar turawa Bitget

Masu account sama da daya su kaucewa turashi duka a exchange daya gudun matsala.

ГолосовоС сообщСниС07:04

Dogs, Hamster πŸ‘‡

Cats ma suna daf da yin listing, sunce akwai babban labari sati mai zuwa, akwai projects da zasu kwafsa akwai kuma wadanda za
Cats ma suna daf da yin listing, sunce akwai babban labari sati mai zuwa, akwai projects da zasu kwafsa akwai kuma wadanda zasu sallami jama'a, t.me/catsgang_bot/join?startapp=psGpKRwnbXp2IzPhv7bc_

Wahala πŸ₯ΉπŸ‘€Allah sa dai karya Mr Alex yakeyi.
Wahala πŸ₯ΉπŸ‘€Allah sa dai karya Mr Alex yakeyi.

photo content

πŸ˜‚πŸ€£πŸ˜†Idan baka Tiktok ka bude gsky