Crypto update zalla 💥💥
Ir al canal en Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
Mostrar más2 900
Suscriptores
-424 horas
-207 días
-14030 días
Archivo de publicaciones
Za'a fara trading na onx da muke mining a watan da zamu shiga inshallah 👇💥
Dogs sun kara kwana uku, yanzu sai ranar 23 ga wata za'ayi listing.
Khairan inshallah 💥
Masu account sama da daya su kaucewa turashi duka a exchange daya gudun matsala.
Cats ma suna daf da yin listing, sunce akwai babban labari sati mai zuwa, akwai projects da zasu kwafsa akwai kuma wadanda zasu sallami jama'a,
t.me/catsgang_bot/join?startapp=psGpKRwnbXp2IzPhv7bc_
¡Ya disponible! Investigación de Telegram 2025 — los principales insights del año 
