CRYPTO @ HAUSAπ‘ππ
ΠΡΠΊΡΡΡΡ Π² Telegram
Wannan Ajin mussamman zai wanzu ne saboda al'ummar Hausawa sabbin shiga harkar CRYPTO. Kuma Ajin KYAUTA - FREE-
ΠΠΎΠ»ΡΡΠ΅7 115
ΠΠΎΠ΄ΠΏΠΈΡΡΠΈΠΊΠΈ
ΠΠ΅Ρ Π΄Π°Π½Π½ΡΡ
24 ΡΠ°ΡΠ°
-547 Π΄Π½Π΅ΠΉ
-14730 Π΄Π½Π΅ΠΉ
ΠΡΡ
ΠΈΠ² ΠΏΠΎΡΡΠΎΠ²
+1
Kun yarda cewa trading is GAME OF PATIENCE βΊοΈ
Bayan watsi da nayi sa BR , ya sauka Ζasa da entry nawa, kuma na ce maku zan sake DCA akansa, yanzu muna 20%+
Alhamhadulih π
ηΊδ½ : Wanann token kuskure daya na aikata acikin sa, wato position size Ιin da na shiga dashi ne matsalata. Banda haka zan iya barin duka kudin su tafi inda zasu je.
Yanzu am almost -48% na loss.
Abu na farko da na tsara zan yi shine , na naimi a fitar da Ni a 0.047 zuwa 0.053 sai ya zama na taΖaita asarar ko kuma sam babu asarar.
Amma Ζwarai da gaske token din zai iya samr da ATH, amma bisa rashin tabbas 100% zan cigaba da bibiyar sa, domin watakila sake yanke shawara akan sa.
Yanzu zan rage shiga Trade sosai har sai mun ga yadda zata kaya ga BITCOIN awannan lokacin, Daman fargabarmu akansa sane.
ηΊδ½ : Wanann token kuskure daya na aikata acikin sa, wato position size Ιin da na shiga dashi ne matsalata. Banda haka zan iya barin duka kudin su tafi inda zasu je.
Yanzu am almost -48% na loss.
Abu na farko da na tsara zan yi shine , na naimi a fitar da Ni a 0.047 zuwa 0.053 sai ya zama na taΖaita asarar ko kuma sam babu asarar.
Amma Ζwarai da gaske token din zai iya samr da ATH, amma bisa rashin tabbas 100% zan cigaba da bibiyar sa, domin watakila sake yanke shawara akan sa.
WaΙannan sune jerin COIN din da nake tunanin na kawo maku su a wannan group, wadda nima ina cikin su,
Don haka sakamakon yanayin sauyawar kasuwar bisa yadda bamu tsammani ba, ko kuma tsoron abinda zai iya faruwa a anan gaba, na sake gabatar da assesment akan trade Ιin wadda zan yi quiting na yi , wadda zan yi taking loss nayi da makamantansu.
NOTE π§π§ ABUN LURA
WAΖANNAN BAYANAN SUN ZO BASE ON SHAWARAR DA NA YANKE A RADIN KAINA, DON HAKA KAR WANI YA DOGARA DA ZAHIRIN ABINDA NA YANKE BA TARE DA YA GABATAR DA NASA BINCIKEN BA, DON YA DOGARA DA ABINDA BINCIKEN SA YA BASHIπ§π§
AIN
BR
BASECAT
CATECOIN
FORM
H
LIGHT
MAGMA
NIGHT
TMX
UAI
VELVET
ηΊδ½
AIN bisa binciken da yi akansa, kyakkyawan zato na fi yawa akan mummunan zato , don haka zan barshi kodai ya yi hitting target Ιina wato $0.118 ko kuma ya cigaba da sauka na zan damu ba . Saboda daman na shige shi ne da Ζaramin kuΙin da na shirya zan iya jure asarar su,
$BR
Zan bar BR har ya yi hitting target dina na 1.18 In sha Allah , sannan yanzu ma akwai yiwuwar na yimasa DCA, saboda bisa karatun da na fahimta akansa, ina da Hope akansa zai je.
A baya na shige shi ban sami entry mai kyau bane.
na jira ya saukar kuma ya saukar har ya zo ya tafi ban dora ba, daga baya nayi FOMO akansa.
Duk da shima DCA na fara da kuΙi kaΙan, don haka Yanzun ma zan iya sake masa DCA.
BASECAT: muna nan da rai da lafiya BASECAT zai haura 0.035 In sha Allah, don haka Ni na sanya TP Ιina akan 0.035 , (~120% kenan)
Zan jira shi kowane tsawon lokaci in sha Allah, sakamakon daman ban saye shi da kuΙin da ba zan iya jure asarar su ba.
Amma ba zan sake yin DCA akansa ba , Sakamakon Meme ne, amma da ace akan ROBIN HOOD ya ke zan iya masa DCA, domin attention din ba daya bane.
CATECOIN: still ina kan wannan SET UP din da nayi
ππ
https://t.me/binusmantvcryptohausa/3847
FORM:zai iya Ιaukar lokaci kafin ya kaini target dina na 0.86 matsayin TP one, Ιayan TP din ma ya haura Hakan.
Amma bayan na sake bincike akansa, na fahimci zai iya Ιaukar tsayin lokaci kafin ya motsa zuwa can din, don haka sai na rage girman position Dina na maida shi yan kananan kuΙin da zan iya jiranshi koyaushe ne idan ya shirya tafiya ba tare da na damu ba.
Ζarshe zan fita da lost din ~8%
Shima sai na jira shi ya kai 0.285
H$
Sakamakon na shiga da kuΙi mai Ιan yawa kan H, don haka na fara tunanin ko na rage wani position din, KO kuma barshi ya yi hitting wancan Target nawa.
Amma ban kammala zartar da shawara na tukuna.
$LIGHT: Fundamentally and technically a wajena LIGHT is healthy, matsalar sa daya ne rashin adoption, amma kamar yadda na ce a baya, LIGHT na masu hakuri zai iya daukar lokaci mai tsawo kafin ya tsinke.
Bugu da Ζari akwai Unlock Yana zuwa nan da kwanaki 9, wadda ta iya yiwuwa silar ya yi tasiri wajen saukar shi, amma ba lailai ba, tunda abinda za'ayi realesing is just ~0.7% of the total supply.
Don haka na fara tunanin fita daga cikin sa, sakamakon abinda ake nema bai fi 80% ba na. Profit.
MAGMA:.Zan cigaba da riΖe position ΖINA a MAGMA, sakamakon ina da Hope akansa zai je inda muke tsammani, amma yanzu nasa first TP nawa around 0.5...
NIGHT: Fundamentally project din Ζimar sa ce zata dawo da farashin sa koda ya sauka, kasancewa UTILITY POJECT.
Amma zan tunanin rage TP nawa daga 0.09 may be na nemi karamar riba, Saboda ina da position size mai nauyi akansa,.
Project ne wadda za'a iya holding for long term har 1 year zan iya zama akansa.
Matsalar shine ribar bata da yawa , wadda wanann bisa al'ada ne a project masu saukin risky.
TMX: sakamakon daman wannan risk token , kuma ina sa ran zai tashi, sannan da sharaΙin kudin da na shige su dashi yan kaΙan ne wadda zan iya jure asarar su, don koda sun Ζune gaba-daya babu damuwa, domin daman na shirya wa wannan.
UAI: target Ιina akan sa $0.55
wadda bisa abinda ya bayyana gareni duk daren dadewa zai koma wanann gurin har ya wuce ma.
VELVET: shima ba shige shi da position wadda zan iya jure jiran shi duk sadda ya gadama suka pumper Shi, sakamakon kyakkyawan fata da nake akansa, na sanya TP nawa a $0.25
ηΊδ½ : Wanann token kuskure daya na aikata acikin sa, wato position size Ιin da na shiga dashi ne matsalata. Banda haka zan iya barin duka kudin su tafi inda zasu je.
Yanzu am almost -48% na loss.
Abu na farko da na tsara zan yi shine , na naimi a fitar da Ni a 0.047 zuwa 0.053 sai ya zama na taΖaita asarar ko kuma sam babu asarar.
Amma Ζwarai da gaske token din zai iya samr da ATH, amma bisa rashin tabbas 100% zan cigaba da bibiyar sa, domin watakila sake yanke shawara akansa.

+3
Amma bisa mamaki mutane uku
Muhammad Shamsuddeen
Babangida
Abdullahi
Amshohshin ku gaba-daya COPY and paste Ku kayi mana saga AI.
don haka zan fi girmama fahimtar
Bilyamun Abdullahi & Uzaifa
Saboda sun zo da Idea daga kansu,
Ko kuma sun fahimci bayanin daga wani waje sun bada fahimtar su.
Shin akwai kuskure acikin furucina na??
π€
Rannan an kawo wata tambaya a nan ππ
Nace kowa ya fito ya faΙi darasin da za mu koya daga labarin $SIREN Ιin da na kawo maku.
Bayan nazarin amsoshin da kuka bayar, waΙanda suka fi dacewa da fito da ainihin darasin da muka buΖata su ne;
π₯ MUHAMMAD SHAMSUDDEEN
Ya fahimci cewa EXPERIENCE kaΙai baya isa , dole ne mutum ya haΙa shi da tsari. Ya kuma bayyana yadda za mu riΖa koyon darasi daga damar da ta wuce mu, domin mu inganta TRADING PLAN Ιinmu, ba tare da Ζara jefa kanmu cikin haΙari ba.
π₯ Babangida
Ya bayyana cewa a kasuwar crypto, ba wai gano coin Ιin da zai tashi kaΙai ne muhimmanci ba. Abu mafi muhimmanci shi ne mutum ya san yadda zai tsara ENTRY nashi, ya kula da haΙarin da ke tattare da trade Ιin, sannan ya kasance cikin shiri idan damar da ta dace da tsarinsa ta samu.
π₯ Abdullahi π§
Ya kawo mana darasi cewa ba duk damar da muka gani ne za mu iya cin moriyarta ba. Wani lokaci opportunities za su wuce mu, amma bai kamata mu damu har mu rasa nutsuwa ba. Abin da ya kamata mu yi shi ne mu ci gaba da mai da hankali, domin kasuwa tana kawo wasu damarmaki a gaba.
Da Smsauran waΙanda suka ba da tasu fahimtar, kamar:
4. Uzaifa Saidu Zakariyya
5. Bilyaminu Abdullahi
Dukansu na yaba da ΖoΖarinsu Ζwarai da gudummawar da suka bayar.
Ga wani labari,
Ajiya da dadadre Sia na ido na ya kai kan $SIREN
Yana yin motsinsa ya mun kama da wani experience da ke da shi ,
A lokacin ya dace na sayesa a 0.033 base on experience da nake dashi cewar zai tafi din, Wadda target Ιina zai kai har 0.12 almost 280% kenan ,
amma sai na ce a'a kuma naga yana forming rectangle pattern, wadda normally indecision pattern ne, don haka nace bari na jira a samu confirmation alΖiblar dai zai motsa , na san ba zan iya sanya masa ido ba kai tsaye,
Amma kunsan me ya faru,
Maimakon hakan sai na sanya shi a watchlist, sannan na sanya Alarm idan ya motsa zuwa wani farashi a sanar dani,
NAga notification Nashi, amma sakamakon wani abu da nake alokacin sai nace bari idan na kammala zan koma na duba.
Ban ankare da sau yau da safe na ganshi almost 0.07 ya tafi more than 100% idan da ace na shige shi a jiyan base on experience din da na koya akan wannan motsin.
DON ALLAH A FITO MANA DA DARASUN DA SUKE WANNAN LABARIN.
DARASIN SHINE ABIN ΖAUKA BA AINIHIN LABARIN BAπ§ββ
But masana suna ganin for sure ( but not 100% sure) November zata zama bullish sosai, sakamakon events, da Manyan catalyst da suke tunkaro mu.
π π
Kwana biyu muna avoiding shiga kasuwa, saboda rashin tabbas abin da kanje ta dawo,
Sentiment akan BTC yanzu ya rarrabu, fatan mu BITCOIN ya yi holding above this 80K, wadda akasin hakan komi na iya faruwa.
Yanzu imma ya yi holding above
Ko ya yi fasa shi, ko kuma a samu long consolidation..
Don haka irin wannan yanayin rashin tura kai a kasuwar ya kam fi zama maslaha.
But akwai Poject Ιin da su bisa al'ada basa Pumping yawanci sai lokacin da BTC ya ke sauka,
Don haka idan ba rinsu ba, trade a yanayin akwai hatsari gaskiya.
Allahu a'alam
Remember always INVEST WHAT YOU CAN AFFORD TO LOOSE, IF NOT, KA HAKURA π§ββ
$CATECOIN
Nemo entry da kankaπ
SL -0.0499
TP1-0.081
TP2-0.093
TP3-0.122
TP4-0.13
TP6........best on your perception.
Remember the higher the reward the higher the RISK π¨π§
DYOR please π§ββ
Mutum na farkon nan an yi masa ALKAWARIN SLOT NA LITTAFIN 100 CRYPTO KEYS WORDS da muke aiki akansa.
Don Allah yayi mana magana ta mun magana ta WhatsApp (07089896921) ayi saving number Shi, Idan littafin ya zama ready za'a bashi .