CRYPTO @ HAUSA💡📚😊
Ir al canal en Telegram
Wannan Ajin mussamman zai wanzu ne saboda al'ummar Hausawa sabbin shiga harkar CRYPTO. Kuma Ajin KYAUTA - FREE-
Mostrar más7 113
Suscriptores
-1724 horas
-607 días
-15030 días
Archivo de publicaciones
7 114
+1
Kun yarda cewa trading is GAME OF PATIENCE ☺️
Bayan watsi da nayi sa BR , ya sauka ƙasa da entry nawa, kuma na ce maku zan sake DCA akansa, yanzu muna 20%+
Alhamhadulih 😊
7 114
為你: Wanann token kuskure daya na aikata acikin sa, wato position size ɗin da na shiga dashi ne matsalata. Banda haka zan iya barin duka kudin su tafi inda zasu je.
Yanzu am almost -48% na loss.
Abu na farko da na tsara zan yi shine , na naimi a fitar da Ni a 0.047 zuwa 0.053 sai ya zama na taƙaita asarar ko kuma sam babu asarar.
Amma ƙwarai da gaske token din zai iya samr da ATH, amma bisa rashin tabbas 100% zan cigaba da bibiyar sa, domin watakila sake yanke shawara akan sa.
7 114
Yanzu zan rage shiga Trade sosai har sai mun ga yadda zata kaya ga BITCOIN awannan lokacin, Daman fargabarmu akansa sane.
7 114
為你: Wanann token kuskure daya na aikata acikin sa, wato position size ɗin da na shiga dashi ne matsalata. Banda haka zan iya barin duka kudin su tafi inda zasu je.
Yanzu am almost -48% na loss.
Abu na farko da na tsara zan yi shine , na naimi a fitar da Ni a 0.047 zuwa 0.053 sai ya zama na taƙaita asarar ko kuma sam babu asarar.
Amma ƙwarai da gaske token din zai iya samr da ATH, amma bisa rashin tabbas 100% zan cigaba da bibiyar sa, domin watakila sake yanke shawara akan sa.
7 114
Waɗannan sune jerin COIN din da nake tunanin na kawo maku su a wannan group, wadda nima ina cikin su,
Don haka sakamakon yanayin sauyawar kasuwar bisa yadda bamu tsammani ba, ko kuma tsoron abinda zai iya faruwa a anan gaba, na sake gabatar da assesment akan trade ɗin wadda zan yi quiting na yi , wadda zan yi taking loss nayi da makamantansu.
NOTE 🧏🧏 ABUN LURA
WAƊANNAN BAYANAN SUN ZO BASE ON SHAWARAR DA NA YANKE A RADIN KAINA, DON HAKA KAR WANI YA DOGARA DA ZAHIRIN ABINDA NA YANKE BA TARE DA YA GABATAR DA NASA BINCIKEN BA, DON YA DOGARA DA ABINDA BINCIKEN SA YA BASHI🧏🧏
AIN
BR
BASECAT
CATECOIN
FORM
H
LIGHT
MAGMA
NIGHT
TMX
UAI
VELVET
為你
AIN bisa binciken da yi akansa, kyakkyawan zato na fi yawa akan mummunan zato , don haka zan barshi kodai ya yi hitting target ɗina wato $0.118 ko kuma ya cigaba da sauka na zan damu ba . Saboda daman na shige shi ne da ƙaramin kuɗin da na shirya zan iya jure asarar su,
$BR
Zan bar BR har ya yi hitting target dina na 1.18 In sha Allah , sannan yanzu ma akwai yiwuwar na yimasa DCA, saboda bisa karatun da na fahimta akansa, ina da Hope akansa zai je.
A baya na shige shi ban sami entry mai kyau bane.
na jira ya saukar kuma ya saukar har ya zo ya tafi ban dora ba, daga baya nayi FOMO akansa.
Duk da shima DCA na fara da kuɗi kaɗan, don haka Yanzun ma zan iya sake masa DCA.
BASECAT: muna nan da rai da lafiya BASECAT zai haura 0.035 In sha Allah, don haka Ni na sanya TP ɗina akan 0.035 , (~120% kenan)
Zan jira shi kowane tsawon lokaci in sha Allah, sakamakon daman ban saye shi da kuɗin da ba zan iya jure asarar su ba.
Amma ba zan sake yin DCA akansa ba , Sakamakon Meme ne, amma da ace akan ROBIN HOOD ya ke zan iya masa DCA, domin attention din ba daya bane.
CATECOIN: still ina kan wannan SET UP din da nayi
👇👇
https://t.me/binusmantvcryptohausa/3847
FORM:zai iya ɗaukar lokaci kafin ya kaini target dina na 0.86 matsayin TP one, ɗayan TP din ma ya haura Hakan.
Amma bayan na sake bincike akansa, na fahimci zai iya ɗaukar tsayin lokaci kafin ya motsa zuwa can din, don haka sai na rage girman position Dina na maida shi yan kananan kuɗin da zan iya jiranshi koyaushe ne idan ya shirya tafiya ba tare da na damu ba.
ƙarshe zan fita da lost din ~8%
Shima sai na jira shi ya kai 0.285
H$
Sakamakon na shiga da kuɗi mai ɗan yawa kan H, don haka na fara tunanin ko na rage wani position din, KO kuma barshi ya yi hitting wancan Target nawa.
Amma ban kammala zartar da shawara na tukuna.
$LIGHT: Fundamentally and technically a wajena LIGHT is healthy, matsalar sa daya ne rashin adoption, amma kamar yadda na ce a baya, LIGHT na masu hakuri zai iya daukar lokaci mai tsawo kafin ya tsinke.
Bugu da ƙari akwai Unlock Yana zuwa nan da kwanaki 9, wadda ta iya yiwuwa silar ya yi tasiri wajen saukar shi, amma ba lailai ba, tunda abinda za'ayi realesing is just ~0.7% of the total supply.
Don haka na fara tunanin fita daga cikin sa, sakamakon abinda ake nema bai fi 80% ba na. Profit.
MAGMA:.Zan cigaba da riƙe position ƊINA a MAGMA, sakamakon ina da Hope akansa zai je inda muke tsammani, amma yanzu nasa first TP nawa around 0.5...
NIGHT: Fundamentally project din ƙimar sa ce zata dawo da farashin sa koda ya sauka, kasancewa UTILITY POJECT.
Amma zan tunanin rage TP nawa daga 0.09 may be na nemi karamar riba, Saboda ina da position size mai nauyi akansa,.
Project ne wadda za'a iya holding for long term har 1 year zan iya zama akansa.
Matsalar shine ribar bata da yawa , wadda wanann bisa al'ada ne a project masu saukin risky.
TMX: sakamakon daman wannan risk token , kuma ina sa ran zai tashi, sannan da sharaɗin kudin da na shige su dashi yan kaɗan ne wadda zan iya jure asarar su, don koda sun ƙune gaba-daya babu damuwa, domin daman na shirya wa wannan.
UAI: target ɗina akan sa $0.55
wadda bisa abinda ya bayyana gareni duk daren dadewa zai koma wanann gurin har ya wuce ma.
VELVET: shima ba shige shi da position wadda zan iya jure jiran shi duk sadda ya gadama suka pumper Shi, sakamakon kyakkyawan fata da nake akansa, na sanya TP nawa a $0.25
7 114
為你: Wanann token kuskure daya na aikata acikin sa, wato position size ɗin da na shiga dashi ne matsalata. Banda haka zan iya barin duka kudin su tafi inda zasu je.
Yanzu am almost -48% na loss.
Abu na farko da na tsara zan yi shine , na naimi a fitar da Ni a 0.047 zuwa 0.053 sai ya zama na taƙaita asarar ko kuma sam babu asarar.
Amma ƙwarai da gaske token din zai iya samr da ATH, amma bisa rashin tabbas 100% zan cigaba da bibiyar sa, domin watakila sake yanke shawara akansa.

+3
Amma bisa mamaki mutane uku
Muhammad Shamsuddeen
Babangida
Abdullahi
Amshohshin ku gaba-daya COPY and paste Ku kayi mana saga AI.
don haka zan fi girmama fahimtar
Bilyamun Abdullahi & Uzaifa
Saboda sun zo da Idea daga kansu,
Ko kuma sun fahimci bayanin daga wani waje sun bada fahimtar su.
Shin akwai kuskure acikin furucina na??
🤔
7 114
Rannan an kawo wata tambaya a nan 👆👆
Nace kowa ya fito ya faɗi darasin da za mu koya daga labarin $SIREN ɗin da na kawo maku.
Bayan nazarin amsoshin da kuka bayar, waɗanda suka fi dacewa da fito da ainihin darasin da muka buƙata su ne;
🥇 MUHAMMAD SHAMSUDDEEN
Ya fahimci cewa EXPERIENCE kaɗai baya isa , dole ne mutum ya haɗa shi da tsari. Ya kuma bayyana yadda za mu riƙa koyon darasi daga damar da ta wuce mu, domin mu inganta TRADING PLAN ɗinmu, ba tare da ƙara jefa kanmu cikin haɗari ba.
🥈 Babangida
Ya bayyana cewa a kasuwar crypto, ba wai gano coin ɗin da zai tashi kaɗai ne muhimmanci ba. Abu mafi muhimmanci shi ne mutum ya san yadda zai tsara ENTRY nashi, ya kula da haɗarin da ke tattare da trade ɗin, sannan ya kasance cikin shiri idan damar da ta dace da tsarinsa ta samu.
🥉 Abdullahi 💧
Ya kawo mana darasi cewa ba duk damar da muka gani ne za mu iya cin moriyarta ba. Wani lokaci opportunities za su wuce mu, amma bai kamata mu damu har mu rasa nutsuwa ba. Abin da ya kamata mu yi shi ne mu ci gaba da mai da hankali, domin kasuwa tana kawo wasu damarmaki a gaba.
Da Smsauran waɗanda suka ba da tasu fahimtar, kamar:
4. Uzaifa Saidu Zakariyya
5. Bilyaminu Abdullahi
Dukansu na yaba da ƙoƙarinsu ƙwarai da gudummawar da suka bayar.
7 114
Ga wani labari,
Ajiya da dadadre Sia na ido na ya kai kan $SIREN
Yana yin motsinsa ya mun kama da wani experience da ke da shi ,
A lokacin ya dace na sayesa a 0.033 base on experience da nake dashi cewar zai tafi din, Wadda target ɗina zai kai har 0.12 almost 280% kenan ,
amma sai na ce a'a kuma naga yana forming rectangle pattern, wadda normally indecision pattern ne, don haka nace bari na jira a samu confirmation alƙiblar dai zai motsa , na san ba zan iya sanya masa ido ba kai tsaye,
Amma kunsan me ya faru,
Maimakon hakan sai na sanya shi a watchlist, sannan na sanya Alarm idan ya motsa zuwa wani farashi a sanar dani,
NAga notification Nashi, amma sakamakon wani abu da nake alokacin sai nace bari idan na kammala zan koma na duba.
Ban ankare da sau yau da safe na ganshi almost 0.07 ya tafi more than 100% idan da ace na shige shi a jiyan base on experience din da na koya akan wannan motsin.
DON ALLAH A FITO MANA DA DARASUN DA SUKE WANNAN LABARIN.
DARASIN SHINE ABIN ƊAUKA BA AINIHIN LABARIN BA🧏♂
7 114
But masana suna ganin for sure ( but not 100% sure) November zata zama bullish sosai, sakamakon events, da Manyan catalyst da suke tunkaro mu.
👀 👀
7 114
Kwana biyu muna avoiding shiga kasuwa, saboda rashin tabbas abin da kanje ta dawo,
Sentiment akan BTC yanzu ya rarrabu, fatan mu BITCOIN ya yi holding above this 80K, wadda akasin hakan komi na iya faruwa.
Yanzu imma ya yi holding above
Ko ya yi fasa shi, ko kuma a samu long consolidation..
Don haka irin wannan yanayin rashin tura kai a kasuwar ya kam fi zama maslaha.
But akwai Poject ɗin da su bisa al'ada basa Pumping yawanci sai lokacin da BTC ya ke sauka,
Don haka idan ba rinsu ba, trade a yanayin akwai hatsari gaskiya.
Allahu a'alam
7 114
$CATECOIN
Nemo entry da kanka😊
SL -0.0499
TP1-0.081
TP2-0.093
TP3-0.122
TP4-0.13
TP6........best on your perception.
Remember the higher the reward the higher the RISK 🚨🧏
DYOR please 🧏♂
7 114
Mutum na farkon nan an yi masa ALKAWARIN SLOT NA LITTAFIN 100 CRYPTO KEYS WORDS da muke aiki akansa.
Don Allah yayi mana magana ta mun magana ta WhatsApp (07089896921) ayi saving number Shi, Idan littafin ya zama ready za'a bashi .