KOYON YAREN LARABCI π
ΠΡΠΊΡΡΡΡ Π² Telegram
Salamullahi Alaikum Da izinin Allah Zamu Ringa Kawomuku Shirye ~ Shirye Masu Inganci Domin Koyon Yaren Larabci Da koyon Rubutun larabci Allah Yabamu Ikon Anfana Da Lokutanmu Amin Ya Rabbi
ΠΠΎΠ»ΡΡΠ΅Π‘ΡΡΠ°Π½Π° Π½Π΅ ΡΠΊΠ°Π·Π°Π½Π°ΠΠΈΠ½Π³Π²ΠΈΡΡΠΈΠΊΠ°1 996
3 456
ΠΠΎΠ΄ΠΏΠΈΡΡΠΈΠΊΠΈ
+124 ΡΠ°ΡΠ°
+347 Π΄Π½Π΅ΠΉ
+14330 Π΄Π½Π΅ΠΉ
ΠΡΡ
ΠΈΠ² ΠΏΠΎΡΡΠΎΠ²
MASU TAMBAYA GA LINK DIN ANA IYA TURAWA MASU BUQATA.
*βKOYON LARABCI ASAUWAQEβ*
Wannan Shafin Anbude Shine Domin Koyon Larabci.
Allah Yabamu Ikon Anfana Da Lokutanmu
ANANNE ZAKU RINGA SAMUKU KARATUNMU NA KOYAN LARABCI DA RUBUTUN SA.
*βKUMA ANANNE ZAKU SAMU KARATUTTUKAN BAYA DASUKA WUCEβ*
https://t.me/DURUSULLUGA
Ψ―Ψ±ΩΨ³_Ψ§ΩΩΨΊΨ©_Ψ§ΩΨΉΨ±Ψ¨ΩΨ©_ΩΨΊΩΨ±_Ψ§ΩΩΨ§Ψ·ΩΩΩ_3_Ω_ΨΉΨ¨Ψ―_Ψ§ΩΨ±ΨΩΩ
_Ω
ΩΩΨΉ_Ψ§ΩΩ
ΩΨͺΨ¨Ψ©_ΩΨͺ.pdf13.30 MB
Salamullahi alaikum
Dafatan Kowa Yana Lafiya
Insha Allah Zamu cigaba da Karatun Littafi Na Uku
Wanda Yakedashi A PDF Yaturo Mana.
β Littafi Naγ 2 γ
β Sharhin Darasi Naγ 28 γ
Cikin Littafin Koyon Larabci
β Wajiban wannan Darasi
βͺοΈ Wajibine Haddace kowace Kalma Da Fassaranta Dakuma Kowace jumla Da Fassaranta
βͺοΈ Wajibine Kowa Yarubuto Atakarda Yaturo (qarin Bayanin Yadda Za ayi Nacikin Darasin)
