KOYON YAREN LARABCI 📚
Ir al canal en Telegram
Salamullahi Alaikum Da izinin Allah Zamu Ringa Kawomuku Shirye ~ Shirye Masu Inganci Domin Koyon Yaren Larabci Da koyon Rubutun larabci Allah Yabamu Ikon Anfana Da Lokutanmu Amin Ya Rabbi
Mostrar másEl país no está especificadoLingüística1 996
3 456
Suscriptores
+124 horas
+347 días
+14330 días
Archivo de publicaciones
MASU TAMBAYA GA LINK DIN ANA IYA TURAWA MASU BUQATA.
*●KOYON LARABCI ASAUWAQE●*
Wannan Shafin Anbude Shine Domin Koyon Larabci.
Allah Yabamu Ikon Anfana Da Lokutanmu
ANANNE ZAKU RINGA SAMUKU KARATUNMU NA KOYAN LARABCI DA RUBUTUN SA.
*●KUMA ANANNE ZAKU SAMU KARATUTTUKAN BAYA DASUKA WUCE●*
https://t.me/DURUSULLUGA
دروس_اللغة_العربية_لغير_الناطقين_3_ف_عبد_الرحيم_موقع_المكتبة_نت.pdf13.30 MB
Salamullahi alaikum
Dafatan Kowa Yana Lafiya
Insha Allah Zamu cigaba da Karatun Littafi Na Uku
Wanda Yakedashi A PDF Yaturo Mana.
● Littafi Na《 2 》
○ Sharhin Darasi Na《 28 》
Cikin Littafin Koyon Larabci
☆ Wajiban wannan Darasi
▪︎ Wajibine Haddace kowace Kalma Da Fassaranta Dakuma Kowace jumla Da Fassaranta
▪︎ Wajibine Kowa Yarubuto Atakarda Yaturo (qarin Bayanin Yadda Za ayi Nacikin Darasin)
