fa
Feedback
Crypto update zalla 💥💥

Crypto update zalla 💥💥

رفتن به کانال در Telegram

Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading

نمایش بیشتر
2 882
مشترکین
-224 ساعت
-177 روز
-12230 روز
آرشیو پست ها
پیام صوتی00:23

photo content

photo content

Idan kana ogc ka tabbata kayi wannan 👇

Referral=elemeen

Zaka iya download ta nan 👇 https://sunwavestoken.com/@elemeen

Daga jiya da daddare zuwa yau wahalar registration na sunwaves ya ragu sosai, zaka iya anfani da na telegram za ka iya downloading application dinsu duka daya ne, a dage a tara shi domin yana da utility me karfi

photo content

Gemzcoin na samun ci gaba sosai , domin har ya kai 5m community, da yawan wadanda muka fara lokaci daya dasu sun tara Shi sosai, lallai zai zama wani abu nan gaba insha Allah

photo content

Memefi 👇

photo content

Pixelverse 👇

photo content

Gemzcoin combo 👇

photo content

Hamster Cipher 👇

Mutun biyar ne kawai zai iya joining Link dinnan a halin yanxu, sannan sai an kunna vpn yake yi cikin sauki.

😁Ba blocking dinku akayi ba, cinkoso ne yasa suke nuna wannan rubutun.