Crypto update zalla 💥💥
Ir al canal en Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
Mostrar más2 887
Suscriptores
-324 horas
-197 días
-12830 días
Archivo de publicaciones
Daga jiya da daddare zuwa yau wahalar registration na sunwaves ya ragu sosai, zaka iya anfani da na telegram za ka iya downloading application dinsu duka daya ne, a dage a tara shi domin yana da utility me karfi
Gemzcoin na samun ci gaba sosai , domin har ya kai 5m community, da yawan wadanda muka fara lokaci daya dasu sun tara Shi sosai, lallai zai zama wani abu nan gaba insha Allah
Mutun biyar ne kawai zai iya joining Link dinnan a halin yanxu, sannan sai an kunna vpn yake yi cikin sauki.
