fa
Feedback

فریب کلاهبرداران را نخورید! تل‌متریو این کانال‌ها را شناسایی و برچسب‌گذاری می‌کند 👉 برای مشاهده برچسب، اشتراک تهیه کنید

Aminu Crypto Labs

Aminu Crypto Labs

رفتن به کانال در Telegram

Crypto Learning Hub - Airdrops, Mining, and In-Depth Blockchain Education Owner: @aminudayyib Twitter: https://x.com/AminuCryptoLabs?t=Ht-TTMm9gBD0GLAmIxjktg&s=09 Facebook: https://www.facebook.com/aminu.dayyib.zakariyya.775809

نمایش بیشتر

📈 تحلیل کانال تلگرام Aminu Crypto Labs

کانال Aminu Crypto Labs (@aminucryptolabs) در بخش زبانی انگلیسی بازیگری فعال است. در حال حاضر جامعه شامل 120 015 مشترک است و جایگاه 938 را در دسته رمزارزها و رتبه 108 را در منطقه نيجيريا دارد.

📊 شاخص‌های مخاطب و پویایی

از زمان ایجاد در невідомо، پروژه رشد سریعی داشته و 120 015 مشترک جذب کرده است.

بر اساس آخرین داده‌ها در تاریخ 26 اکتبر, 2026، کانال فعالیت پایداری دارد. در ۳۰ روز گذشته تغییر اعضا برابر -6 517 و در ۲۴ ساعت گذشته برابر -151 بوده و همچنان دسترسی گسترده‌ای حفظ شده است.

  • وضعیت تأیید: تأیید نشده
  • نرخ تعامل (ER): میانگین تعامل مخاطب 2.90% است و در ۲۴ ساعت نخست پس از انتشار، محتوا معمولاً 1.05% واکنش نسبت به کل مشترکان کسب می‌کند.
  • دسترسی پست‌ها: هر پست به طور میانگین 3 480 بازدید دریافت می‌کند. در اولین روز معمولاً 1 258 بازدید جمع‌آوری می‌شود.
  • واکنش‌ها و تعامل: مخاطبان به‌طور فعال حمایت می‌کنند؛ میانگین واکنش به هر پست 21 است.
  • علایق موضوعی: محتوا بر موضوعات کلیدی مانند ɗin, kayi, wannan, idan, kuma تمرکز دارد.

📝 توضیح و سیاست محتوایی

نویسنده این فضا را محل بیان دیدگاه‌های شخصی توصیف می‌کند:
“Crypto Learning Hub - Airdrops, Mining, and In-Depth Blockchain Education Owner: @aminudayyib Twitter: https://x.com/AminuCryptoLabs?t=Ht-TTMm9gBD0GLAmIxjktg&s=09 Facebook: https://www.facebook.com/aminu.dayyib.zakariyya.775809”

به لطف به‌روزرسانی‌های پرتکرار (آخرین داده در تاریخ 27 اکتبر, 2026)، کانال همواره به‌روز و دارای دسترسی بالاست. تحلیل‌ها نشان می‌دهد مخاطبان به‌طور فعال با محتوا تعامل دارند و آن را به نقطه اثرگذاری مهم در دسته رمزارزها تبدیل کرده‌اند.

120 015
مشترکین
-15124 ساعت
-1 4767 روز
-6 51730 روز
آرشیو پست ها
Breaking News: $Folk Airdrop Update 🔥🔥 Yanzu-yanzu naci karo da wannan bayan Allah ɗin da yace $Folk Airdrop sun biyashi. A
+1
Breaking News: $Folk Airdrop Update 🔥🔥 Yanzu-yanzu naci karo da wannan bayan Allah ɗin da yace $Folk Airdrop sun biyashi. Abunda kawai zakai domin rewards ɗinka kaima ya sauka shine: 1] Chat with Folk: Akwai 15 messages da dole ake bukatar kayi chat da AI bot ɗin nasu. Ku kalli video ƙasa da nai domin kuyi. 2] Payout Details: Ka shiga kuma cikin bot ɗin bayan ka kammala 15 chat messages ɗin dashi ka saita Payout details ɗinka. Wato, ya zama dole sai ka saka account details naka inda zasu turo maka Rewards ɗin naka ka cire. 3] Period: After 7days Rewards ɗin yake sauka Automatically sai dai kawai kayi Withdraw zuwa Exchange ko Wallet ɗin da kake so. Daga cikin ƙa'idojin da ake son ka cika kenan domin reward ɗinka ya sauka. Allah yasa namu muma ya sauka. Saura 3days mu cika 7days Period ɗin.

پیام صوتی00:41

Free $15 🎉🎉🎉👇👇 Folk AI ~ Refer your friends to interact with AI and get $15 per referral ⚠️ Do not use VPN, do not Loot.
+1
Free $15 🎉🎉🎉👇👇 Folk AI ~ Refer your friends to interact with AI and get $15 per referral ⚠️ Do not use VPN, do not Loot. 🔗 Link: http://folk.com/gift/2s57t6u3 ‐ Click on the link above ‐ Add phone number & click 'Join for free' ‐ Ignore the error then click 'Continue with Telegram' ‐ Connect your telegram and open the Bot Interact with the AI daily, just as you do with ChatGPT, Claude, etc. Do not spam the bot; send normal messages at reasonable intervals. 📍You must send at least 15 messages within 7 days. ✅ Ask the AI how to connect payout and generate referral link ‐ Click the link provided by the AI ‐ Scroll down and click 'Connect Payout' ‐ Verify your account with Sumsub, copy your referral link and start referring. 💰Referral Reward will drop after 7 days.

$15 FREE AIRDROP — AI Like ChatGPT! Some people in our community have confirmed that they received their payouts. The $15 reward is expected after 7 days, according to the campaign instructions. 🔗 Join here: folk.com/gift/2s57t6u3 How to participate: 1️⃣ Click the link above. 2️⃣ Enter your phone number and click Join for free.” 3️⃣ Ignore the error message, then select “Continue with Telegram.” 4️⃣ Connect your Telegram account and open the bot. 5️⃣ Start chatting with the AI just like you chat with ChatGPT or Claude. Ask normal questions and interact daily. 📌 Important: You must send at least 15 messages within 7 days. Don't spam the bot; send messages naturally at reasonable intervals. 💰 How to claim your reward: 6️⃣ Ask the AI how to connect your payout and generate your referral link. 7️⃣ Click the link provided by the AI and scroll down to “Connect Payout.” 8️⃣ Complete the required account verification through Sumsub. 9️⃣ Copy your referral link and start inviting others. ⏳ Reward: The referral reward is expected to arrive after 7 days, according to the campaign instructions. ⚠️ Important reminders: - Do not use a VPN. - Do not exploit or abuse the system. - Follow the instructions carefully. I've also started participating myself, so you can give it a try if you're interested. It's worth checking out, but remember that rewards are not guaranteed until successfully received. Good luck, everyone! 🚀💚

$Folk Airdrop: Free $15 Update, ga cikakken video da hausa nayi muku akan yadda ake participating da kuma cire kudin. Note: Ka tabbatar da ka cika ka’idojin komai nasu. Ka kalla daga farko zuwa karshe idan baka gane ba.

$Redo Airdrop: Yanzu-yanzu nai participating, kuzo mu jarraba. Airdrop Link: https://t.me/RDOMINE_bot?startapp=6246908637 Tel
$Redo Airdrop: Yanzu-yanzu nai participating, kuzo mu jarraba. Airdrop Link: https://t.me/RDOMINE_bot?startapp=6246908637 Telegram Airdrop ne, ana cirewa bayan an tara kamar dai yadda sauran suke.

Bawai dole sai kunyi turanci ba — Zaku iya chat da $Folk da hausa domin cika ƙa'idojin Airdrop ɗinsu. Mafi ƙaranci, shine kay
Bawai dole sai kunyi turanci ba — Zaku iya chat da $Folk da hausa domin cika ƙa'idojin Airdrop ɗinsu. Mafi ƙaranci, shine kayi chat dashi da yakai 15. Amma kafin satin ma ya ƙare zaku iya fiye da hakan. Domin ni zuwa yanzu nayi chat sosai dashi kusan 50. Amma basa son spam. Idan kayi Spamming, to reward ɗinka bazai sauka ba. Dole kuma sai ka shiga ka cike Payout Details ɗinka.

پیام صوتی00:33

Dan Allah a samu wani yayi mana cikakken Tutorial Video akan wannan Airdrop ɗin da suke raba $15. Mutane sai fita suke da rab
Dan Allah a samu wani yayi mana cikakken Tutorial Video akan wannan Airdrop ɗin da suke raba $15. Mutane sai fita suke da rabonsu. Amma fa su ko ƙa'ida ɗaya ce baka cika ba, baza su baka kosisi ba

Ga video cikakken akan yadda zakai Claiming $15 ɗin wannan Airdrop ɗin

Mutane da yawa sun amfana da Airdrop ɗinnan musammam ƴan kudu. Amma gaskiya yana da wahala, ba lalle wanda bai iya participat
Mutane da yawa sun amfana da Airdrop ɗinnan musammam ƴan kudu. Amma gaskiya yana da wahala, ba lalle wanda bai iya participating a Airdrop irin wannan ba ya iya.

$15 Free Airdrop: AI ne kamar dai ChatGPT. Suna biya — Akwai mutananmu da suka tabbatar sun cire ya sauka. $15 Airdrop ɗinka
$15 Free Airdrop: AI ne kamar dai ChatGPT. Suna biya — Akwai mutananmu da suka tabbatar sun cire ya sauka. $15 Airdrop ɗinka zai sauka bayan kwana bakwai. Airdrop Link: https://www.folk.com/gift/2s57t6u3 Kuyi register da Telegram Account ɗinku, a yanzu basa turo OTP ta Phone Number. Kayi tambaya kamar yadda kake a cikin ChatGPT, shine zai baka damar samun $15 ɗin shine tsarin nasu. Yanzu-yanzu nima nayi Participating, a shiga a jarraba. Yafi ace babu komai a ƙasa da muke tsammani. ⚠️ Do not use VPN, do not Loot. ‐ Click on the link above ‐ Add phone number & click 'Join for free' ‐ Ignore the error then click 'Continue with Telegram' ‐ Connect your telegram and open the Bot Interact with the AI daily, just as you do with ChatGPT, Claude, etc. Do not spam the bot; send normal messages at reasonable intervals. 📍You must send at least 15 messages within 7 days. ✅ Ask the AI how to connect payout and generate referral link ‐ Click the link provided by the AI ‐ Scroll down and click 'Connect Payout' ‐ Verify your account with Sumsub, copy your referral link and start referring. 💰Referral Reward will drop after 7 days.

Ku Kula....! CZ ya gargaɗi masu amfani da intanet da su yi taka-tsantsan sosai wajen ziyartar KOWANE shafin yanar gizo a ciki
Ku Kula....! CZ ya gargaɗi masu amfani da intanet da su yi taka-tsantsan sosai wajen ziyartar KOWANE shafin yanar gizo a cikin ƴan kwanaki masu zuwa. Hakan ya biyo bayan gano wasu matsalolin tsaro guda biyu a PHP da har yanzu ba a gyara su a wasu shafuka ba, waɗanda ake amfani da su wajen satar bayanan shiga (credentials) ko kai hari kan na'urorin masu amfani. Saboda haka, ku kiyaye sosai, ku guji shafukan da ba ku yarda da su ba, kuma kada ku shigar da bayanan sirrinku a shafukan da kuke zargin ba su da tsaro.

Good Morning Everyone ☕️ Zaku iya zuwa ku duba rewards dinku kuyi claiming. Allah ubangiji yasa muji alkhairi muga alkhairi �
Good Morning Everyone ☕️ Zaku iya zuwa ku duba rewards dinku kuyi claiming. Allah ubangiji yasa muji alkhairi muga alkhairi 🤲🏻

Ka taɓa tunanin dalilin da ya sa Bitcoin ya fı Gold saukin amfani? 👇👇👇 https://www.facebook.com/share/r/1Be35UqDYw/

Update — Free 21K naira: $StonksGift Telegram profile suna raba kyautar NFT wanda darajarsa takai 21,000+ Naira. Ba kowa ne y
Update — Free 21K naira: $StonksGift Telegram profile suna raba kyautar NFT wanda darajarsa takai 21,000+ Naira. Ba kowa ne yake samu ba, amma ka shiga ka duba ko Allah zaiyi da rabonka. Claim here: https://t.me/StonksGiftBot?start=6246908637 Mutane da yawa sun samu. Nan take zaka iya siyarwa ko kai Holding har zuwa ya ƙara daraja nan gaba. Yanzu abokina ya turomin update ɗin.

Wannan shine tsarin da ake magana akai - Kana danna *315# zaka gani idan wayarka idan ta zama verified to use in Nigeria.
Wannan shine tsarin da ake magana akai - Kana danna *315# zaka gani idan wayarka idan ta zama verified to use in Nigeria.

Ana hasashe cewa nan da shekaru hudu 4 masu zuwa (2030) kudaden da za'a zuba a cikin tokenized RWA wato (Real World Assets) zasu zarce Dala trillion goma, wato Naira quadrillion 13,150,000,000,000,000 a kudin Nigeria a yau. A yanzu kudaden da suke cikin tokenized RWA sun kai Dala biliyan dari 320. Wato Naira trillion dari 434. Gwamnatin Amurka tana kan gaba wajen tokenizing Government Bonds da kuma digital treasury yanzu haka. Blockchain na Ethereum shi yake da 48 percent na dukkan kudaden da aka zuba a RWA a fadin duniya, sai wasu BNB (Binance blockchain) da kuma Solana. A cikin fasahar tokenized assets ana iya saka gida a kasuwa ko a haya (Rent) ko kuma wani hotel, ko fine arts da sauran su. Misali; Hotel din Sheraton, ko Tahir Guest Palace sai ayi tokenizing dinsu, a saka su a kasuwa, sai ayi minting dinsu akan blockchain, sai a samar da token na RWA domin wadanda suke son saya. Abinda yake faruwa a nan shine; Idan aka saka Tahir Guest Palace a kasuwa, misali. Aka ce ana neman mai son karban haya (Rent) za'a dauki lokaci mai tsawo kafin a samu mai biya, saboda girman asset din, kudi ne mai yawan gaske in billions. Toh waye zai iya daukan billions ya karbi haya? To idan aka yi tokenizing Tahir Guest Palace misali, zaka iya zuwa ka sayi wani bangare na asset din, idan anyi masa kudi Naira biliyan 100 ne toh zaka iya zuwa ka sayi na Naira dubu 50,000 rak. Wani kuma zai sayi na Naira miliyan 10, wani Naira dubu dari 500k. Toh a haka har za'a saye token din gaba daya, sai ya zama anyi raising Naira biliyan 100 din. Daga nan kuma management din zasu cigaba da gudanar dashi, duk abinda aka samu na riba za'a buga percentage dinka a dinga biyan ka kullum, ko duk sati, duk wata ko duk shekara. Gwargwadon yadda ka zaba. Abubuwan lura a nan shine; 1. Tahir Guest Palace ya tashi daga kadarar da sai irin su Aliko Dangote ne kadai zasu iya zuba jarin su zuwa kadarar da mai dubu 50,000 da mai miliyan 100 zasu hadu a cikin sa, kuma kowa yana samun percentage dinsa. 2. Daga ko ina a duniya zaka iya, wanda yake London zai iya saya, wanda yake Saudi Arebia, wanda yake Bauchi ko Jigawa ko Maiduguri duk zasu iya saya. 3. Zaka iya siyar da percentage dinka a kowane lokaci, zaka saka shi a P2P marketplace nan take a saya a baka kudin ka. 4. Za'a dinga biyan ka da kudin kasar ka ko USDT ko USDC ko Bitcoin ko Ethereum ko Solana. 5. Sannan darajar asset din dake physical wato zahiri dai dai yake da wanda yake online. Wannan kadan ne daga cikin yadda ake gudanar da tokenized Real World Assets ko RWA a yau. Hatta stock market yanzu da sauran commodities zaka ga ana tokenizing dinsu kuma wata duniya ce mai girma da fadin gaske. Tambayar a nan, shin ya halaccin irin wannan a Musulunci? akwai dalilan da zasu iya halatta ko haramta irin wannan? Zamu amsa wadannan tambayoyin, in sha Allah.

📣 SIRIUS Network — Free mining is now live! ✅ Register an account on Sirius Network. ✅ Enter the invitation code to start mi
📣 SIRIUS Network — Free mining is now live! ✅ Register an account on Sirius Network. ✅ Enter the invitation code to start mining. ✅ Log in to the app daily and tap the button to activate mining. 🚀 Invite friends = Boost your mining power by 5%. Download the app via Google Play: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.siriusnetwork.app&hl=en Invitation Code:- rgn92j Note for iPhone users: The iOS version of the app is available for download from the official website. Official website: https://siriussrt.com SIRIUS Network is a reward-based Web3 system driven by user contributions. Users earn SST points through daily activities on the platform; these points—along with account status and community contributions—will serve as the basis for the future distribution of SRT tokens.

Baya fita. Yanzu na tabbatar na sauke

Aminu Crypto Labs - آمار و تحلیل کانال تلگرام @aminucryptolabs