Crypto update zalla 💥💥
Open in Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
Show more2 889
Subscribers
-324 hours
-197 days
-12830 days
Posts Archive
Tun farkon Blum na bada shawarar kaucewa bude account sama da daya da kuma anfani da auto clicker, Allah kyauta, amma zasu iya konewa wasu account 😭
A Cikin boxes din da hot zasu raba za'a iya samun usdt, NFT dss, Allah bamu sa'a 💥💥☝️
