Crypto update zalla 💥💥
Open in Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
Show more2 882
Subscribers
-224 hours
-177 days
-12230 days
Posts Archive
Wadanda sukayi bnbcold wallet suyi kokari suyi transfer daga nan zuwa gobe don gudun rasa abinda suka tara, zan saka video yanda akeyi a kasa 👇
Ya kamata mu fara kar ayi mana nisa, zanzo da Karin bayani akanshi inshallah
Idan wallet connection dinka na onchain yayi Abin da ya kamata ya nuna maka kenan idan ka shiga ciki
Your referral link: https://t.me/avagoldcoin_bot?start=afb43a1a83b1dee30ccd
