en
Feedback
Crypto update zalla 💥💥

Crypto update zalla 💥💥

Open in Telegram

Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading

Show more
2 924
Subscribers
-1124 hours
-457 days
-15930 days
Posts Archive
photo content
+2

Voice message03:04

Voice message00:08

Blum update Yana nan xuwa idan nachi na koshi Yanxu bbu sinadarin glucose, glycolysis da vitamin B an D 😂 ah jikina

GA alama fh lokachin da mukayi KYC munyi shirme😂 don mun manta da saka wallet address na solana
GA alama fh lokachin da mukayi KYC munyi shirme😂 don mun manta da saka wallet address na solana

Akwae Wanda tokero nasa ke nunamae haka
Akwae Wanda tokero nasa ke nunamae haka

photo content

Nan da kwana 3 freedogs zakuyi snapshot kutabbata kuna Shiga sann kuyi connecting wallet naku
Nan da kwana 3 freedogs zakuyi snapshot kutabbata kuna Shiga sann kuyi connecting wallet naku

Masu Kiran claim na Seed idan lokachi yy zakuji nidae nayi staking nawa Duba da Yanda suka renamuna da wayo nayi staking na w
Masu Kiran claim na Seed idan lokachi yy zakuji nidae nayi staking nawa Duba da Yanda suka renamuna da wayo nayi staking na wata 3

Idan lokachin listing yayi wani ya tunatar Dani 😂
Idan lokachin listing yayi wani ya tunatar Dani 😂

cPen zasuyi listing Kan WEEX exchanger Nasan da yawan mutane gidan kunada WEEX exchanger Wanda kuma Baya da Shi zae iyabi ta
cPen zasuyi listing Kan WEEX exchanger Nasan da yawan mutane gidan kunada WEEX exchanger Wanda kuma Baya da Shi zae iyabi ta wann link 👇 https://weex.com/register?vip Code=sfeb

Akwae Wanda cPen Basu tunawa token nashi bh

Voice message01:42

Voice message02:41

Ah Baya idan bazaku manta nayi magana akan seed nachewa zasu buqachi SUI gas fee Duba da connecting wallet d suka saka mukayi
+1
Ah Baya idan bazaku manta nayi magana akan seed nachewa zasu buqachi SUI gas fee Duba da connecting wallet d suka saka mukayi d Sui wallet Zasu Bude withdrawal gobe da qarfe 12 na Rana Sann akwae Buqatar gas fee na Sui saboda haka Ku shirya sayan SUI Wanda zakuyi withdraw da kuma turawa ah exchanger Exchanger da za'ayi listing seed sune kamar haka 1- Kucoin exchanger 2- Mexck exchanger 3- Bingx exchanger Remember akwae gas fee na Sui