Crypto update zalla π₯π₯
Open in Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
Show more2 893
Subscribers
-124 hours
-187 days
-13430 days
Posts Archive
Yawanci a telegram kawai mukayi farming din aqua protocol bamuyi na zealy ba dukda an kusa gama na zealy din kuma lallai sai anfi morar na zealy dinnan suma sun fada.
Zaka bi ta link dinnan π
https://zealy.io/cw/aquaprotocol/users/c91718b1-af5e-4928-8083-a24c97ed58c9
Zai kaika direct sai kayi creating zealy account kayi wasu tasks dake ciki
A shiga cikin aqua a kara connecting wallet sannan ku tabbata kuna following telegram channel dinsu saboda samun damar yin claiming da sun bada dama .
Zasu rufe connecting wallet nan da kwana 10.
Lallai mutane sumu alheri da Gala a baya shine yasa ake rububin fara sabon mining dinsu, idan zaka fara gashi a kasa π
Cipher: 03.07.2024
O β β β
R β’ β β’
A β’ β
C β β’ β β’
L β’ β β’ β’
E β’
Available now! Telegram Research 2025 β the year's key insights 
