en
Feedback

Don't get caught by a cheater! Telemetrio finds and tags such channels 👉 If you want to see the tag, subscribe

AREWA STRIVERS

AREWA STRIVERS

Open in Telegram

Blockchain Learning Centre: Airdrops, Minings, Farmings, DeFi, Cryptos - To help you make money. Founder: @EngineerAdam123 Facebook: https://www.facebook.com/adammuhammad.mukhtar X (Twitter): https://x.com/EngineerAdam123?t=D-Ah5YZfd5sSi01aTVdMnA&s=09

Show more

📈 Analytical overview of Telegram channel AREWA STRIVERS

Channel AREWA STRIVERS (@arewastrivers) is an active participant. Currently, the community unites 174 328 subscribers, ranking 653 in the Cryptocurrencies category and 64 in the Nigeria region.

📊 Audience metrics and dynamics

Since its creation on невідомо, the project has demonstrated rapid growth, gathering an audience of 174 328 subscribers.

According to the latest data from 18 October, 2026, the channel demonstrates stable activity. Although there has been a change in the number of participants by -7 722 over the last 30 days and by -253 over the last 24 hours, overall reach remains high.

  • Verification status: Not verified
  • Engagement rate (ER): The average audience engagement rate is 2.63%. Within the first 24 hours after publication, content typically collects 1.10% reactions from the total number of subscribers.
  • Post reach: On average, each post receives 4 595 views. Within the first day, a publication typically gains 1 927 views.
  • Reactions and interaction: The audience actively supports content: the average number of reactions per post is 55.

📝 Description and content policy

The author describes the resource as a platform for expressing subjective opinions:
“Blockchain Learning Centre: Airdrops, Minings, Farmings, DeFi, Cryptos - To help you make money. Founder: @EngineerAdam123 Facebook: https://www.facebook.com/adammuhammad.mukhtar X (Twitter): https://x.com/EngineerAdam123?t=D-Ah5YZfd5sSi01aTVdMnA&...”

Thanks to the high frequency of updates (latest data received on 19 October, 2026), the channel maintains relevance and a high level of publication reach. Analytics show that the audience actively interacts with content, making it an important point of influence in the Cryptocurrencies category.

174 328
Subscribers
-25324 hours
-1 9567 days
-7 72230 days
Posts Archive
Ba yawan trades ne zai sa ka samu kuɗi da yawa a trading ba. Sau da yawa, trade guda ɗaya mai kyau da ka saka kuɗinka a kai, sannan kasuwa ta tafi yadda ka tsara, zai iya baka riba mai yawa fiye da yin trades da yawa. Ka fi mayar da hankali kan quality na trades ɗinka, ba quantity ba. 🎯

photo content

photo content

photo content

Alhamdulillahi acikin samu da rashi. ❤️
Alhamdulillahi acikin samu da rashi. ❤️

photo content

🪂 Massive airdrops are here! WEEX WE-Launch –VOUGHT (VGHT) is here #WELaunch! 🌟 #VGHT 📢 Commit WXT via WE-Launch to share
🪂 Massive airdrops are here! WEEX WE-Launch –VOUGHT (VGHT) is here #WELaunch! 🌟 #VGHT 📢 Commit WXT via WE-Launch to share 10,000 USDT Airdrop! 🎁 Limited-Time Exclusive Bonus Users who have never participated in any WE-Launch event before the start of this event and who successfully join this event and meet the airdrop eligibility requirements will receive double their final airdrop reward. The additional reward is subsidized by WEEX and is available only to eligible first-time WE-Launch participants. It is separate from and will not affect the original prize pool for this event. The additional reward will be credited to your Spot account within 48 hours after the event ends. 📅 Event period: 2026-10-18 07:00 — 2026-10-21 07:00 🚀 Schedule Deposits open: 2026-10-20 08:00 Trading opens: 2026-10-21 08:00 Withdrawals open: 2026-10-22 08:00 #VGHT More Details: https://www.weex.global/help/articles/cvbplcyycur35zb601bcz32r

LABARI DA ƊUMI-ƊUMI: Elon Musk ya sanar da cewa zai bai wa kowane yaro a Amurka share guda ɗaya na hannun jarin kamfaninsa na
LABARI DA ƊUMI-ƊUMI: Elon Musk ya sanar da cewa zai bai wa kowane yaro a Amurka share guda ɗaya na hannun jarin kamfaninsa na SpaceX a shekara mai zuwa. Elon ya kuma ce wannan mafari ne kawai. Farashin share guda ɗaya na kamfanin SPCX a yau $150... 🔥

Duk da ƴar tsama da take tsakanin Elon Musk da Dam Altman shugaban kamfanin OpenAI masu ChatGPT, Sam Altman, ya yaba wa sabuw
+3
Duk da ƴar tsama da take tsakanin Elon Musk da Dam Altman shugaban kamfanin OpenAI masu ChatGPT, Sam Altman, ya yaba wa sabuwar motar Tesla $TSLA Roadster, inda ya ce “tana da kyau sosai”, sannan ya faɗa wa Elon Musk cewa: “Ka yi ƙoƙari matuƙa!” Shin idan kuka samu kudin siyan motar nan anan kusa zaku siye ta? Ta burge ku?

Sabon Strategy: Yadda zakuyi wasu bincike da pumpfun wajen gano wasu abubuwa kafin shiga token a Dex. https://pump.fun/join/EngineerAdam123 https://pump.fun/join/aslm Kuyi rajista da Pumpfun ta llnk ɗin sama sannan kuyi deposit na $50 zuwa sama, suna bada kyautar $50.

Wannan da kuke gani sunan ta Yenni, mace ce ƴar ƙasar India, Dex Trader ce ta gaske, amma ku kalla ku gani, cikin wata ɗaya t
Wannan da kuke gani sunan ta Yenni, mace ce ƴar ƙasar India, Dex Trader ce ta gaske, amma ku kalla ku gani, cikin wata ɗaya tayi asarar sama da $200K, aƙalla N270 million, kusan kowa ya daku a kwanakin nan a Dex. Saboda haka ayi taka-tsan-tsan, kar a raina riba, sannan ayi managing risk har zuwa abubuwan su daidaita. Ubangiji Allah ya bamu sa'a ya kare mu daga asara.

Just resolved stuck order on WEEX 🔥 Client paid ₦950,000 for 699.3 USDT via Bank Transfer, Payment window timed out, but we
+1
Just resolved stuck order on WEEX 🔥 Client paid ₦950,000 for 699.3 USDT via Bank Transfer, Payment window timed out, but we fixed it and the USDT landed successfully. Bank Transfer on WEEX is smooth when handled properly 💪 Better than P2P. Who’s next?

Mota mai tashi sama... 🔥 Karo na farko a duniya, Elon Musk da kamfanin sa na Tesla sun baiyana wa duniya sabuwar motar su ma
+4
Mota mai tashi sama... 🔥 Karo na farko a duniya, Elon Musk da kamfanin sa na Tesla sun baiyana wa duniya sabuwar motar su mai tashi sama. Sunan motar Tesla Roadster.

Elon Musk ya ce kamfanin SpaceX ($SPCX) na iya kaiwa darajar kasuwa (market cap) ta $100 trillion cikin shekaru 10 masu zuwa,
+1
Elon Musk ya ce kamfanin SpaceX ($SPCX) na iya kaiwa darajar kasuwa (market cap) ta $100 trillion cikin shekaru 10 masu zuwa, “sai dai idan an yi babban yaƙin duniya.” Idan baku manta ba yaƙi yana kawo wa financial markets cikas. Shin kuna ganin hakan abu ne mai yiwuwa idan ba'a samu wani yaƙi ba? $10 trillion fa da yawa.

After we took profit on $DOSUSDT it’s blasted 🔥 Feeling good.
After we took profit on $DOSUSDT it’s blasted 🔥 Feeling good.

Anyi asarar kuɗi sakamakon matsalolin tsaro a harkar Crypto da suka kai $1.26 billion a cikin wata huɗe kacal, Q3, wanda ya n
Anyi asarar kuɗi sakamakon matsalolin tsaro a harkar Crypto da suka kai $1.26 billion a cikin wata huɗe kacal, Q3, wanda ya nuna ƙarin kashi 53.9% idan aka kwatanta da Q2. Harin kutse da aka kai wa Bitget, wanda ya janyo asarar dala miliyan $387.5, shi kaɗai ya kai kashi 31% na jimillar asarar da aka samu. Ku kula da tsaron kuɗaɗenku a duniyar Crypto! Ubangiji Allah ya ƙara tsare mu.

kyaututtukan MEXC na watan October sun fara! 🔥🎁 A wannan watan, MEXC ta zo da abubuwa masu ban sha'awa, waɗanda suka haɗa d
kyaututtukan MEXC na watan October sun fara! 🔥🎁 A wannan watan, MEXC ta zo da abubuwa masu ban sha'awa, waɗanda suka haɗa da cashback, kyaututtukan iPhone, airdrops, kyauta ga traders da kuma bayar da damarmaki ga VIP traders. 🎁 Ga Sabbin Masu Amfani (New Users) • Ka shiga gasar lashe iPhone Duo da $1 kacal. • Ka samu 10% cashback a deposit ɗinka na farko ta P2P. • Ka shiga kamfen ɗin P2P deposit domin samun damar lashe kyaututtuka, har da babur Honda CBF. 🔥 Kyaututtuka Ga Kowa • Yi trading daga $1 kacal domin samun damar lashe tafiyar yawon buɗe ido ta Seychelles, wadda aka ware mata $12,000. • Gayyato abokai ka samu lada har 550 USDT. • Ka more cashback har zuwa 30% idan kana amfani da MEXC Card. 👑 Fa'idodi Ga VIP da Alpha Traders • Canja wurin VIP status ɗinka, ka more damar samun cashback na trading fees har zuwa 100%. • Samu airdrop na position na $1,000 tare da kayayyakin musamman. • Samu kariya daga liquidation da ƙarin bonus har zuwa $500. • Buɗe ƙarin gata na VVIP, ciki har da coupons na ƙara ribar interest da diyya kan asara. 🚀 Kada ka bari damar ta wuce ka! Duba cikakkun bayanai da sharuddan shiga nan 👇 🔗 https://s.mexc.co/share/SIXSw7phBD Ubangiji Allah ya bamu sa'a

Successful TP 🔥

Ba kai kaɗai kake asara ba ɗanbaiwa, su kansu Whales ɗin ana haɗa musu jikin su, wani Trader mai suna Dip Wheeler ya yi asara
Ba kai kaɗai kake asara ba ɗanbaiwa, su kansu Whales ɗin ana haɗa musu jikin su, wani Trader mai suna Dip Wheeler ya yi asarar sama da $527,000 na jarinsa a cikin wannan watan. Kusan 95% kenan na jarin sa a app ɗin FOMO.

Wow
Wow