cookie

We use cookies to improve your browsing experience. By clicking «Accept all», you agree to the use of cookies.

avatar

Sirrin rike miji

Yanzu sirrin rike miji ta samu nata channel din a telegram, zaku iya following dinmu domin samun MAGUNGUNA.

Show more
Nigeria2 575The language is not specifiedCryptocurrencies31 644
Advertising posts
2 364
Subscribers
-224 hours
-47 days
+7730 days

Data loading in progress...

Subscriber growth rate

Data loading in progress...

Photo unavailableShow in Telegram
Kunji dai Ko Jama'a a Yi Hakuri a dage ayi mining ⛏️ ayi mining ⛏️ Yan uwa ata fafatawa Insha Allah watarana Sai Munyi nasara 👇 https://t.me/tapswap_mirror_2_bot?start=r_5350849761 🎁 +2.5k Shares as a first-time gift
Show all...
Assalamu Alaikum warahamatullah wabarakatuhu alhamdulillah. Yau dai karatun na maza ne da kuma mata da zasu iya taimaka wa mazajen su wajan basu shawara da magan ce matsalar, kila wani bai saniba amman sanadin matar sa sai a samu waraka. #Candida_Balanitis :- Wannan wani nau'in lalura ce da ƙwayar cuta #yeast_infection take kama al'aurar namiji #penis samuwar wannan cutar ta yeast infection din shi ake kira da (candidal ko candida). Ita kuma kalmar balanitis ɗin tana nufin ɗashewa ko kanan kuraje da zasu kama kan al'aurar namiji (glan). ALAMOMIN WANNAN CUTAR SHINE 1. Namiji ringa jin zafi ajikin gaban sa. 2. Danshi ajikin fatar gaban namiji 3. Ganin farin abu ko ja akan kaciya 4. Ƙaiƙayi agaban namiji 5. Gaban namiji zaiyi ja YADDA CUTAR TAKE DA YADDA MAZA KE SAMUN TA Maza suna samun yeast infection kamar mata domin akwai ƙwayar cutar yeast infection ɗin ajikin fata sosai. Samun wannan lalurar na kawo irrin wannan matsalar. 1. maza na samun wannan lalurar ta hanyar saduwa da mata dake da lalurar suma ta sanyi wacce yeast infection ke saka wa ta kama al'aurar su (viginal yeast infection) 2. samun girman ƙwayar cutar candida ɗin ajikin namiji yayi yawa. 3. mazan ke da ƙiba da kuma fata datake rufe al'aurar su. 4. maza da suka kamu da lalurar (HIV) 5. maza da suke girma ba ayi masu kaciya ba da ma al'adun da basa kaciya. 6. ƙarancin tsafta ga maza. 7. masu shan maganin kashe ƙwayar cuta barka tai. 8. masu cutar suga suna daga bara zanar kamuwa suma. Maijalalaini Islamic 🐦 Share.
Show all...
Maza da dama na fama da wannan matsala ta saurin kawowa maniyyi kafin matansu su kawo, kuma hakan na yin tasiri wajen rage dankon soyayya. Saboda haka, duk wanda ke fama da wannan matsala ta saurin biyan bukata kafin Matarsa sai ya yi amfanin da 'ya'yan bagaruwa don maganin wannan matsala. Yadda zai yi shine, ya samu 'ya'yan bagaruwa wadanda su ka bushe, ya daka su, ya ke zubawa a ruwa ya na sha, In Allah Ya nufa za a dace. 6. Bagaruwa Na Maganin Ciwon Sanyi Anan mu na nufin sanyi da ake dangantawa da jima'i. Akwai cutuka da ake dauka skamakon yin jima'i da mai wannan cutar. Kuma baya ga haka bincike ya tabbatar da cewa, ana iya daukar wadannan cututtuka a bandaki musamman wanda jama'a da yawa ke amfani da shi ko kuma bandaki marar tsafta. Mutum zai iya amfani da bagaruwa don maganin sanyi. Don samun wannan fa'ida ta gabaruwa sai ayi amfani da ita kamar yadda mu ka yi bayani a lamba ta 3 dake sama. Wato a samu 'ya'yan bagaruwa da sassakenta a hada da Rihatul-hulbi a tafasa a ke tsarki da ruwan akai-akai, ya na maganin sanyi cikin yardar Ubangiji. 7. Bagaruwa Na Maganin Warin Gaba Ga Mata. Kamar yadda mu ka ambata a lamba ta 3 da ke sama cewa, ana amfani da bagaruwa wajen samar da matsi ga mata, hakanan, mata za su iya amfani da bagaruwar don maganin warin gaba. Idan mace na fama da wannan matsala ta warin gaba, za ta yi amfani da bagaruwa don samun waraka, kuma za ta yi amfani da ita ne, kamar yadda bayani ya gabata a lamba ta 3 da ke sama. Allah Ya sa mu dace. Allah yasa mu dace. Share.
Show all...
AMFANIN BAGARUWA GA LAFIYAR MU. IDAN KA KARANTA KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SU ANFANA. shafinku na Maijalalaini Islamic chemist (magunguna a musulunce) zai yi magana ne akan amfanin bagaruwa ga lafiyar daan adam. Ba shakka ana amfani da bagaruwa kan matsalolin lafiya daban-daban tun a shekaru da yawa da su ka gabata. A wani bincike da masana su ka gudanar kuma mujallar "Chinese Journal of Dental Research" ta wallafa a shekara ta 2012, ya nuna yadda ma su binciken su ka hada bagaruwa cikin wani man goge hakori, don ganin yadda bagaruwar ke tasiri wajen samar da fararen hakora. Sakamakon binciken da masana su ka gudanar kan mutane 60 ya nuna cewa, hakoran mutanen da ke amfani da man goge baki mai hade da bagaruwa ya fi na mutanen da ke amfanin da man goge baki na yau da kullum fari da haske. Har-ila-yau sakamakon binciken ya nuna cewa, bagaruwar na da wasu sanadarai da ke iya maganin matsalolin lafiya da kan shafi bakin dan adam, saboda masanan sun gano mutanen da su ka yi amfani da man goge baki mai hade da bagaruwa sun samu wata kariya daga kamuwa daga cutukan hakora da dasashi fiye da wadanda su ka yi amfani da man goge hakora da aka saba da shi yau da kullum. A iya cewa, ita bagaruwa dukkaninta magani ce, abin nufi, ganyen bagaruwa da 'ya'yanta da fire ko hudar bagaruwa da sassakenta da saiwarta duk magani ne, don kuwa ana amfani da su ta hanyoyi da dama kuma a samu waraka. Yanzu ba tare da bata lokaci ba, ga sirrika guda bakwai na bagaruwa don amfanin mai karatu, da fatan a sha karatu lafiya, kuma Allah Ya amfanar da mu, amin. 1. Ana Amfani Da Bagaruwa Wajen Maganin Kuna Sakamakon yadda mu ke amfani da wuta yau da kullum, musamman ma matanmu, idan har aka samu tsautsayi aka kone, to za a iya amfani da bagaruwa don samun waraka daga kunan. Yadda mutum zai yi amfani da bagaruwa don samun waraka daga konewa shine, ya samu 'ya'yan bagaruwa da su ka bushe, sai ya daka 'ya'yan bagaruwar ya ke zubawa a wajen da ya kone din. Idan kuma bai samu busassun 'ya'yan bagaruwar ba, duk da haka zai iya amfani da danyen 'ya'yan. Ya samu danyun 'ya'yan bagaruwar ya ke matsa ruwansu akan kunan, in sha Allahu zai samu waraka. 2. Ana Amfani Da Bagaruwa Don Samun Fararen Hakora Kuma Ma Su Haske. Mu na kyautata zaton da mai karatu ya ga wannan kanun, hankalinsa zai koma kan sakamakon binciken masanan da mu ka kawo mu ku a sama, game da yadda bagaruwa ke samar da fararen hakora. Don samun wannan fa'ida ta bagaruwa sai ka samun icen bagaruwa ka ke yin asawaki da shi, musamman ace ka daure ka ke yin aswaki da icen bagaruwar a kullum. Kuma zai fi kyau ka yi hakan sau biyu a kowacce rana, da dare kafin ka kwanta barci, sannan da safe bayan ka farka. Hanya ta biyu da za a iya amfani da bagaruwa don samun fararen hakora ita ce, ka samu sassaken bagaruwa ka hada shi da jar kanwa ka jika, ka bar su su jika sosai, sai ka dinga kuskure bakinka da shi a kowacce rana, shi ma wannan an fi son ka yi hakan yayin da za ka kwanta da kuma bayan ka tashi daga barci. 3. Bagaruwa Na Samar Da Matsi Ga Mata Matan da su ka amsa sunansu, ba sa yin sake da gyaran jikinsu don gamsar da mazajensu yayin ibadar aure. Mata za su iya amfani da bagaruwa don matse kansu. Yadda za su yi shine, su samu 'ya'yan bagaruwa da sassakenta sai su hada da Rihatul-hulbi su zuba cikin tukunya su dora kan wuta bayan sun zuba ruwa dai-dai misali, idan su ka tafasa sai su sauke sannan su tace su zuba shi cikin buta su dinga tsarki akai-akai. Idan maganar matsi ne, za ki bai wa kawarki labari, don kuwa wannan hadin bagaruwa na matse mace sosai. 4. Bagaruwa Na Maganin Matsalolin Ido Ana amfani da bagaruwa don magance wasu daga cikin matsalolin lafiya da kan shafi ido, musamman mutane da ke fama da jan ido. Idan mutum na fama da jan ido sai ya samu ganyen bagaruwa ya tafasa shi, idan ya tafasu sai ya zuba a buta ya ke wanke idon da shi kullum da safe. 5. Bagaruwa Na Maganin Saurin Inzali Yayin Jima'i
Show all...
1. Gab da kafin kaci abinci karka sha ruwa. 2. Bayan Gama cin abinci karka sha ruwa nan take sai bayan kamar minti 15, sannan duk kasalar da zakaji karka kwanta irin wannan lokacin 3. In zakai ibadar aure gab da yi karka sha ruwa, bayan gamawa kada kasha ruwa nan da nan, sai bayan mintoci kusan 15 zuwa 20 4. Kar kuma ka auka bandaki da niyyar Wankan tsarki bayan Gama ibadar nan da nan, a'a kadan jira tukun 5. Gab da zaka shiga bandaki Wanka ko fitsari nan ma karka sha ruwa, Bayan ka fito nan ma karka sha ruwa nan da nan. Insha Allahu in aka kiyaye wannan za'ai lafiyar jiki kwarai da gaske. Kuma koda kana fuskantar matsalar nan ta riƙa jin bayan kagama fitsari ka miƙe wani ɗan kaɗan na fitsarin na zubowa ya ɓata maka wando, ko wasiwasi haka kurum bama fitsarin kai ba amma ka riƙajin kamar wani ya fito ta gabanka, ko ya zamto ka riƙa jin kamar maziyi ya fito ma alhalin inka duba zakaga bakomi. Toh inde ka kiyaye wadancan tips din insha Allahu zaka dena walau Mace ko Namiji. [Ibrahim Y. Yusuf]
Show all...
Photo unavailableShow in Telegram
MAGANIN SHANYEWAR JIKI (STROCE) Ku nemi ganyen bishiyar turare(Eucalyptus tree leave) (doguwar bishiyar da ake pole da ita)ku dakashi a hada garin da zuma asha cokali 🥄 1 da safe ,1 da yamma, sannan a samu man zaitun a soya shi a saka garin wannan ganye ya zama man shafawa. Wannan shine maganin "paralysis" sadidan aje a gwada fisabillahi. muhd sani Gamoji Share @highlight
Show all...
Photo unavailableShow in Telegram
Nan da awanni 2 masu zuwa Here Wallet za su tura wa kowa adadin Hot da ya samu indai ya yi participating a contest dinsu na jiya. Contest na yau kuma 2 referrals ake so ka samar. Wannan Contest din yana da muhimmanci indai mutum zai iya yi. Saboda a contest daya kacal mutum yana iya samun Hot din da sai average miner yai wata 5 yana mining bai same shi ba. So indai za ka iya yana da kyau ka yi. Idan kuma ba ka fara ba ga link nan ka fara yanzu, idan ka bude, sannan kai ma ka bude wa wani mutum 2, Hot din da za su ba ka sai ya ninka na wanda yai wata 2 yana yi. https://t.me/herewalletbot/app?startapp=263454-village-24734
Show all...
Photo unavailableShow in Telegram
Daga ranar 28 za ayi halving ba SW. Mining rate zairagu daga 16 per hour zuwa 8 kacal. Yanzu ne kakeda daman tara dewa. https://sunwavestoken.com/@sirrinrikemiji
Show all...
Hanyoyin Da Za Ka Taimaki Mutane Ba Tare Da Ka Kashe Ko Kwabo Ba: 1. Sanar da mutane abinda ka sani. Duk wanda ka sanar da shi wani ilimi da bai sani ba kuma wanda zai yi masa amfani, ka taimaki rayuwarsa. Abin sha'awa shi ne a kafar sada zumunta kawai za ka iya ilimantar da dubban ɗaruruwan mutane, ka samu lada. Shi ilmi ko a rubutu saɗara ɗaya za ka iya isar da shi. 2. Aikin Sa Kai. Aikin da ba biyan ka za ayi ba amma wanda zai ciyar da al'umma gaba. Irin tarin waɗannan ayyukan na sa kai (volunteering), na daga cikin abubuwan da ƙasashen da su ka cigaba su ka mayar da hankali wanda mu ke gani mu ke sha'awar su. 3. Sada mutum da wanda zai taimake shi. Idan Allah ya ma ka baiwar sanin mutane, akwai waɗanda taimakon da su ke buƙata bai wuce a yi mu su iso da wani ba. Ma sha ba da misali da Dr. Bala Muhammad wanda ya sha haɗa mu da manyan mutane irin su marigayi Alhaji Bashir Tofa da makamantansu waɗanda in ba don shi ba babu yadda za mu iya samun access da su. 4. Sauraron mutane da ƙarfafa mu su gwiwa. A irin wannan yanayi na ɗimuwa, akwai mutane da yawa ba kuɗin ka su ke buƙata ba. Ba su da wanda zai saurare su ne. Saɓanin yadda wasu ke ɗauka, akwai mutane da yawa da matsalar da ke damunsu ba ta kuɗi ba ce. Da yawa kuma rashin wanda zai saursresu ko ya ƙarfsfesu shi ke jefa su cikin depression. 5. Yaɗa alkhairi. Idan ka ga post mai amfani, yaɗa shi zai amfanar da mutane da yawa ( when everybody shares, everybody enjoys). Idan ka san wani wanda ya ke sana'a, sharing ɗin tallansa ko ambatonsa a social media kawai zai iya zama silar yin ciniki a gare shi. Idan ka ga wani opportunity na tallafi ko na ɗaukar aiki ko na tallafin karatu, yaɗa shi taimakon mutane ne ba tare da ka kashe ko kwabo ba. 6. Participating a community project. Kowa ya na son cigaba amma kowa so ya ke wani, ba shi ba, ya zama silar samun cigaban. Idan kowa zai zauna ya na jiran sai wani ne ko wasu kawai zai kawo masa cigi, to haka za mu yi ta zama babu cigaba. A duk inda ka ke, za ka iya shiry
Show all...
👍 4
Babban solutions din da "Crypto" yazo dashi a duniya shine (Freedom), wato: Ƴanci. A crypto ne kawai babu wanda ya isa yau yace ya koreka ko kuma ya hanaka kayi abunda za'ayinka yakeso. A crypto kai ba yaron kowa bane. Kana da ra'ayin saka kuɗi a kasuwa kayisi duk abunda kakeso, ka kuma siyar da duk abunda kakeso. Baka da limitations! Baka da damuwar kar wani yazo yayima kwace! Hakika Crypto tayi maganin abubuwa marasa iyaka a duniya_ Akwai wasu abubuwan guda shida da suka mayar da fasahar "Blockchain Technology" ta zamanzo uniqueness unlike others Technologies, sune kamar haka: 1] Decentralization: Decentralization ba kamar traditional centralization bane, da za'a samu wani yana managing din wani information/database ko kuma sai yadda yaso za'ayi. Decentralization komai is distributed across a network of computers (nodes). Babu maganar ace gurin yin wani transactions sai wani mutun ya bayar da damar yin hakan, hakan yasa ba'a samun matsala gurin transaction, ko kuma kuskure! 2] Transparency: Wato gaskiya-da-gaskiya kenan. Komai mu a Blockchain a buɗe akeyinsa. Babu maganar kace wani ya yima wayo ya cuceka ko kuma ya ha'inceka sai dai idan rashin iliminka yasa kaga hakan! Duk wani transactions kowa zai iya duba da kansa ya gani domin tabbatarwa. Duk wani transaction anyi "Auditing da Verifying" dinsa tsakanin mutane!! 3] Immutability: Wato a duk lokacin da akayi wani successful transaction akan blockchain, babu wanda ya isa daga baya ya canja bayanin ko ya goge. Saboda a Blockchain Technology ana amfani da wani system da ake kiransa da (Cryptographic Hashing Function) kamar yadda kwanaki nayi bayaninsa a rubutuna. Sannan kuma "Consensus Mechanisms sune suke ai watar da komai a Blockchain, bawai mutun ba ko wata authority. 4] Security: Idan ana maganar tsaro, (Blockchain Technology) yakai makura gurin bayar da tsaro. Saboda tsarin Cryptographic Techniques da ake aiki dashi a Blockchain. 5] Consensus Mechanisms: Shima kwanaki nayi bayaninsu, sune kamar Proof of Stake (PoS) da kuma Proof of Work (PoW) da muke dasu a Blockchain. Akwai wani Mechanisms sosai yanzu a duniya, amma waƴennan sune sukafi suna hakan yasa akafi misali dasu. Sune ake kiransu da (Consensus Algorithms)_ 6] Smart Contracts: Wannan shine uwa uba a Blockchain! Smart Contracts amfaninsa a Blockchain shine gurin aiwatar da wani transaction automated. Saboda already akwai terms of the agreement directly written into code da aka samar a kansa, hakan yasa ake kiransa da (self-executing contracts) komai da kansa yake ai watarwa ba tare da sai wani yazo yayi executing transaction din ba. Bawai iya waƴennan abubuwan shida ba ko iya cryptocurrency, akwai wasu principles har'ilayau da suka mayar da fasahar Blockchain Technology robust and very innovative technology a duniya. Kamar irinsu supply chain management, healthcare, finance, da sauransu. Wanda in shaa Allah wataran zamuyi cikakken bayani a kansu suma. Dan haka Blockchain Technology ya huce duk yadda wasu suke tunaninsa. Dole sai antafi da fasahar Blockchain Technology a duniya a matakin da duniya take kai yanzu koda ba'aso. Barkanmu da safiya.☺️♥️📈 Allah ubangiji yasa mudace. #AminuDayyibZakariyya
Show all...
👍 1
Choose a Different Plan

Your current plan allows analytics for only 5 channels. To get more, please choose a different plan.