en
Feedback
BBC Hausa

BBC Hausa

Open in Telegram

Show more
The country is not specifiedNews & Media23 749
5 406
Subscribers
+524 hours
+147 days
+14330 days
Posts Archive
Masu zanga-zangar goyon bayan Falasdinu sun yi dafifi akan tituna suna rera waken Falasdinu da kuma neman tsagaita wuta a Gaza a birnin Liverpool da ke Ingila.

Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima ya gaisa da Shugaban Rasha, Vladimir Putin yayin Taron Bunƙasa Tattalin Arziƙi
+2
Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima ya gaisa da Shugaban Rasha, Vladimir Putin yayin Taron Bunƙasa Tattalin Arziƙi tsakanin Rasha da ƙasashen Afrika da ke gudana a birnin St. Petersburg. 📸 - Kashim Shettima

Hukumomi sun haramta zanga-zanga a Nijar Ƙarin bayani - https://bbc.in/477N7KW

An gabatar da sabbin tuhume-tuhume kan Trump Ƙarin bayani - https://bbc.in/3YaJOP6

Yayin da Shugaba Tinubu ya fara miƙa wa Majalisar Dattawa sunayen ministocinsa, wane ne ya fi ba ku mamaki a cikinsu?

Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya karrama Hajiya Aishatu ‘Yan Guru wadda ta tsinci dala 80,000 (kwatankwacin naira miliyan 64) a Saudiyya, amma ta mayar da kuɗin a lokacin aikin Hajjin bana da aka kammala. 📸 – Gwamnatin Jihar Zamfara

photo content
+1

Zanga-zanga ta ɓarke a Yamai bayan juyin mulki Ƙarin bayani - https://bbc.in/477SOsf

Za mu tura wa ƙasashen Afirka hatsi kyauta - Putin Ƙarin bayani - https://bbc.in/3Ov4wGm

Kotun ƙararrakin zaɓe a Kano ta tabbatar da nasarar Sanata Hanga Ƙarin bayani - https://bbc.in/3DrlYFf

Mataimakin Shugaban Najeriya ya ce wannan mataki ne da zai kawo cigaba ga ƙasar bayan da ta raba kanta da matsalolin tallafin
Mataimakin Shugaban Najeriya ya ce wannan mataki ne da zai kawo cigaba ga ƙasar bayan da ta raba kanta da matsalolin tallafin man fetur da tsari iri daban-daban na canjin kuɗaɗen waje.

'Yan sanda sun kama wasu mutane bisa yunkurin kai wa Atiku Abubakar hari Ƙarin bayani - https://bbc.in/476758T

Hislop ya farfado bayan ya yanke jiki ya fadi Karin bayani - https://bbc.in/44K7i0c

Sadio Mane na nazarin tayin da Al-Nassr ta yi masa Karin bayani - https://bbc.in/3OtmwB0

Ƴan bindiga sun sace Boka a Anambra Ƙarin bayani - https://bbc.in/3q3folk

Isra'ila ta amince da garanbawul kan ɓangaren shari'a duk da zanga-zanga Ƙarin bayani - https://bbc.in/44ApVmY

Wacce shawara gare ku ga shugaban Najeriyar?

Tsohon dan wasan Ingila Trevor Francis ya mutu Karin bayani - https://bbc.in/3Y6UBKe

Harin bam ya hallaka sojoji 25 a Somaliya Ƙarin bayani - https://bbc.in/3Dttm2Q

Dortmund na shirin daukan Sabitzer daga Bayern Karin bayani - https://bbc.in/46YT259