cookie

We use cookies to improve your browsing experience. By clicking «Accept all», you agree to the use of cookies.

avatar

Sawtul hikmah channel

🎙Manufar bude wannan zauren shine yunkurin yada Addinin musulunci, bisa Qur'ani ta hanyar sunnar Manzon Allah (S.A.W), @SAWTULHIKMA

Show more
Nigeria4 587The language is not specifiedReligion & Spirituality80 328
Advertising posts
789
Subscribers
No data24 hours
+17 days
+130 days

Data loading in progress...

Subscriber growth rate

Data loading in progress...

00:57
Video unavailableShow in Telegram
Dukiya.... ~Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah #Kmsunnah #TahirTsamiya #Guruntum #Guruntumfans #sheikhahmadtijjaniyusufguruntum
Show all...
1.77 MB
08:36
Video unavailableShow in Telegram
Abubuwa Guda Biyar... ~Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah TELEGRAM https://t.me/Guruntumfans/1429 #Kmsunnah #TahirTsamiya #Guruntum #Guruntumfans #sheikhahmadtijjaniyusufguruntum
Show all...
14.47 MB
📀TAFSEER 📀 SURATUL A'ARAF 02 (Aya 6 - 9) SHEIKH AHMAD TIJJANI YUSUF GURUNTUM, HAFIZAHULLAH. 02 A'araf Darasi na 2 https://t.me/Guruntumfans/1267 Ku Cigaba da kasancewa tare da mu a wannan zauren namu, domin cigaba da samun karatuttukan Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah #KMSUNNAH #TAHIRTSAMIYA #KMSUNNAH #GURUNTUM #GURUNTUMFANS #SHEIKHAHMADTIJJANIYUSUFGURUNTUM @KMSUNNAH https://t.me/Guruntumfans/1267
Show all...
002 Suratul A'araf.mp313.40 MB
Photo unavailableShow in Telegram
Barkanku da Juma'a Masoya Malam Guruntum 😍❤️💖 Allah ya ƙara wa Rayuwar Malam Albarka tare da mu gabaɗaya #TahirTsamiya #Kmsunnah #Guruntum #Guruntumfans #sheikhahmadtijjaniyusufguruntum
Show all...
MUHADARAR GORON SALLAH (ILLOLIN RABKANA) ✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️ Tareda: _Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)_ Wannan Shine Muhadarar da Malam Yagabatar Yau Laraba 03/07/2024 A Masallachin College of nursing, dake Nan Cikin Garin Bauchi. 👉. http://tinyurl.com/25dfzq29 👉. https://darulfikr.com/s/187474 Kucigaba da Kasancewa damu Domin Samun Karatukan Malam Da zaran An Kammala.
Show all...
Illolin Rabkana.mp316.71 MB
Photo unavailableShow in Telegram
*MUHIMMIYAR SANARWA GAREKU* ✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️ Muna Farin Cikin Gayyatar Al'ummar Musulmi (Maza da Mata) Zuwa wajen Muhadara ta Goron Sallah Mai taken da Za'a Gabatar Kamar Haka: 👉🏽. Rana: Gobe Laraba 03/07/2024 👉🏽. Lokaci: Bayan Sallan Magriba 👉🏽. Wuri: Masallachin College of Nursing Bauchi. 👉🏽. Maudu'i: Illolin Rabkana ✴️. Mai Gabatarwa: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Allah Ya bada Ikon Halarta da Amfanuwa da Abunda za'a Saurara.
Show all...
1
08:43
Video unavailableShow in Telegram
TARIHIN ANNABI SULAIMAN A. S. ~Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah Za ku Iya bibiyar mu a waɗannan shafukan na sada zumunta, domin cigaba da samun karatuttukan Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah YOUTUBE CHANNEL https://youtube.com/@Guruntumfans?si=yw-mpq83S3M_e92Q WHATSAPP CHANNEL https://whatsapp.com/channel/0029Va9SwPC8F2pHnX12yq3I TELEGRAM CHANNEL https://t.me/Guruntumfans FACEBOOK PAGE https://www.facebook.com/profile.php?id=100077104534333 #Kmsunnah #TahirTsamiya #Guruntum #Guruntumfans #sheikhahmadtijjaniyusufguruntum
Show all...
22.51 MB
08:55
Video unavailableShow in Telegram
Aljannah ba ta rago ba ce. ~Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah Za ku Iya bibiyar mu a waɗannan shafukan na sada zumunta, domin cigaba da samun karatuttukan Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah @KMSUNNAH https://t.me/Guruntumfans/1422 YOUTUBE CHANNEL https://youtube.com/@Guruntumfans?si=yw-mpq83S3M_e92Q WHATSAPP CHANNEL https://whatsapp.com/channel/0029Va9SwPC8F2pHnX12yq3I TELEGRAM CHANNEL https://t.me/Guruntumfans FACEBOOK PAGE https://www.facebook.com/profile.php?id=100077104534333 #Kmsunnah #TahirTsamiya #Guruntum #Guruntumfans #sheikhahmadtijjaniyusufguruntum
Show all...
21.95 MB
02:56
Video unavailableShow in Telegram
الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر الله أكبر #Kmsunnah #TahirTsamiya #Albanizaria
Show all...
3.84 MB
*HUKUNCIN YIN AZUMI RANAR ASABAR!* Dukkan yabo ya tabbata ga Allah shi kadai. Eh tabbas Haramun ne mutum ya azumci ranar asabar ita kadai, saboda hadisin da muka samu daga imamul Tirmidhi (744), Abu Dawud (2421) da Ibn Majah (1726) daga ‘Abdallah ibn Busr, daga yar uwarsa, cewa Manzon Allah (ﷺ) yace: “Kada ku yi azumi ranar asabar sai abin da aka farlanta muku. Idan dayanku be samu wani abu ba sai inibi ko bishiya, to ya tauna shi (don ya tabbatar cewa baya yin azumi).” Albany ya ingantashi acikin al-Irwa’ (960). Abu Isa Al-Tirmidhi yace: wannan hadisin hasan ne. Abin da yake Makruh (haramun) a wannan yanayin shine mutum ya azumci iya ranar asabar, saboda yahudawa suna ranar asabar. Ibn Qudamah (Allah yayi masa rahama) ya fada acikin Al-Mughni (3/52): Sahabban mu sun fada: Haramun ne azumtar iya asabar.... abin da yake haramun shi ne ware iya wannan rana. Idan yayi azumi tare da wata ranar da ita, to ba haramun ba ne, saboda hadisin Abu Huraira da juwairiyah. Idan ta zo daidai da ranar da mutum ya saba azumta, to ba haramun ba ne. Abin da ake nufi da hadisin Abu Huraira wanda imamul Bukhari (1985) da imamul Muslim (1144) daga shi Abu Hurairah (Allah ya kara masa yarda) wanda yace: Naji Manzon Allah (ﷺ) yace: “Kada dayanku ya azumci ranar juma'a, sai in ya azumci yinin da yake gabaninta, ko kuma wanda yake bayanta.” Hadisin Juwayriyah Bukhari (1986) ne ya ruwaito shi daga Juwayriyah bint Harith Allah ya kara mata yarda), cewa Manzon Allah (ﷺ) ya shiga hurinta a wata juma'a ranar tana azumi. Sai Yace mata; “Kin yi azumi jiya?" Sai ta ce, “A'a.” Sai yace: “Kina da Niyyar yin azumi gobe?" Sai tace: “A'a.” Sai yace: “To ki karya azuminki.” Wannan hadisin da na bayansa suna nuna mana cewa ya halarta ayi azumi ranar asabar a wasu lokutan da ba ramadan ba, ga wanda ya azumci juma'a kafin asabar din. An tabbatar acikin Sahihayni (bukhari da muslim) cewa Manzon Allah (ﷺ) yace: “Mafi soyuwar azumi a hurin Allah shi ne Azumin Annabj Dawud; ya kasance yana azumi yau amma ranar gabanta ba ze ba.” A wannan case din dole zata faru cewa a wasu lokutan ze yi azumi ranar asabar kenan ita kadai, tunda idan yayi yau to ranar gabanta ba yayi, to kuwa a wasu lokutan ze iya azumtar asabar ita kadai. Saboda haka zamu fahimta cewa idan asabar ta daidaita da ranar da ya saba yin azumi, kamar ‘Arafah ko ‘Ashura’, babu wani matsala a azumtar wannan rana, koda kuwa ita kadai ce. Al-Hafiz ya ambata acikin al-Fath cewa an togace haramcin azumi ranar juma'a an yi shi ne idan mutum kawai yayi azumi a iya wannan ranar, kamar 'Arafah' kuma sai ta hadu da juma'a. Haka ma ranar asabar Mun samu cewa daga cikin maganganun Ibn Qudamah game da wannan mas'ala dake sama. Sheikh Ibn ‘Uthaymeen (Allah yayi masa rahama) yace: Ya kamata mu sani cewa labarai daban daban zasu iya shiga game da azumi ranar asabar. 1 – Ze iya kasancewa Wajibi, kamar yin azumi a watan ramadan, ko rama azumin ramadan a wani lokacin daban, ko azumin kaffara, ko maimakon yin yanka lokacin aikin hajjin tamattu'i, da sauransu. Babu wani abu mara kyau ko haramci cikin wannan matuqar be ware iya ranar cikin sani da tunanin cewa ze samu wani lada akan hakan. 2 – Idan yayi azumi ranar juma'a a baya, babu wani kuakure akan hakan, saboda Manzon Allah (ﷺ) yace da daya daga cikin matan muminai wacce take azumi ranar juma'a: “Kinyi azumi jiya?” Sai tace: “A'a.” sai yace: “Za kiyi azumi gobe?” Sai tace, “A'a.” Sai yace: “To kuwa ki karya azuminki.” Kalmomin, “Shin za kiyi azumi gobe?” ya nuna cewa ya halarta ayi azumi ranar asabar tare da ranar juma'a. 3 – Idan ya kasance dayane daga cikin ranakun da aka shar'anta ayi azumi, kamar Ayyamul bid (13,14 da 15) na kowane wata, ko ‘Arafah, ko ‘Ashura’, ko kwanaki shida na Shawwal ga wanda ya azumci Ramadan, da 9 ga watan Dhu’l-Hijjah. Duka babu wani matsala akan wannan, saboda ba yana azumi bane saboda ranar asabar bace, sai dai yana azumi ne saboda daya ne daga cikin ranakun da aka wajabta gin azumi.
Show all...
Choose a Different Plan

Your current plan allows analytics for only 5 channels. To get more, please choose a different plan.