en
Feedback
Buy Ad
3 819
Subscribers
No data24 hours
No data7 days
No data30 days
Posts Archive
Saurara Na Minti 2 Babu Yawa, Allah Ya Kara Lafiya Da Ikhilasi Sheikh Abubakar Shadiriy. Qur'ani Gidan Yaye Damuwa. ✍️ Umar Bin Khamis #TahirTsamiya #kmsunnah #Guruntum #Guruntumfans #sheikhahmadtijjaniyusufguruntum

Mene ne matakan da aka saukar da Alƙur’ani? Matakan Da aka saukar da Al-Ƙur'ani Guda 3 ne: 1- Daga Allah S. W. T Zuwa Lauhul Mahfuz. 2-Daga Lauhul Mahfuz Zuwa Saman Duniya. 3-Daga Saman Duniya Zuwa ga Manzon Allah S.A.W. ✍️ Khamis Ali Musa Abdullah #Kmsunnah #TahirTsamiya #Guruntum #Guruntumfans #sheikhahmadtijjaniyusufguruntum

Wanne ne Ahmad Sulaiman? Tsakanin Alaramma Ahmad Sulaiman da kuma wani Alaramman mai kwaikwayon sa, shi ma Ahmad Sulaiman @kmsunnah https://t.me/completeAlquran/12212

“In Allah ya yarda da kai, wanda ya ƙi ka, ya ƙi Banza.” Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah) Mujahedeen Magaji
“In Allah ya yarda da kai, wanda ya ƙi ka, ya ƙi Banza.” Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah) Mujahedeen Magaji Abubakar✍🏻 Domin Shiga Whatsapp Group dinmu 👇🏻 https://chat.whatsapp.com/EoMoCniyrv99gE2Z2x16T8