cookie

We use cookies to improve your browsing experience. By clicking Β«Accept allΒ», you agree to the use of cookies.

avatar

ADDININ NASIHA

ADDININ NASSIHA TAKU CE DOMIN TUNATARWA, NASSIHA, SAMUN KARATUTTUKAN MALAMAN SUNNAH IN SHA ALLAH ADMINS KADAI SUKE DA DAMA TURA SAKO CIKIN GROUPE MU DALIBAI NE BA MALAMAI BA MUNA ROQON ALLAH YA SA MANA IKHLASI KUMA YA HADAMU A CIKIN GIDAN AL-JANNAH.

Show more
The country is not specifiedThe language is not specifiedReligion & Spirituality50 020
Advertising posts
773
Subscribers
No data24 hours
No data7 days
-330 days

Data loading in progress...

Subscriber growth rate

Data loading in progress...

Repost fromΒ ADDININ NASIHA
Photo unavailableShow in Telegram
TUNATARWA TUNATARWA AZUMIN FARAREN KWANAKI NA WATAN SAFAR 1445 A.H Manzon Allah (SAW) ya ce: " Azumin kwana uku akowane wata har zuwa Ramadhan yana dai dai da Azumin shekara guda"-(Muslim 1162). Hanya ce ta samin kusanci ga Allah da SOYAYYARSA. AZUMIN zai kasance daga gobe TALATA 13 ga SAFAR har zuwa ranar ALHAMIS 15 ga wata. N.B: RANEKUN ZAI KASANCE : TALATA LARABA ALHAMIS Allah Ta'ala ya bamu iko https://t.me/Addininassiha
Show all...
Repost fromΒ ADDININ NASIHA
Photo unavailableShow in Telegram
TUNATARWA TUNATARWA AZUMIN FARAREN KWANAKI NA WATAN AL MUHARRAM 1445 A.H Manzon Allah (SAW) ya ce: " Azumin kwana uku akowane wata har zuwa Ramadhan yana dai dai da Azumin shekara guda"-(Muslim 1162). Hanya ce ta samin kusanci ga Allah da SOYAYYARSA. AZUMIN zai kasance daga gobe LITININ 13 ga AL MUHARRAM har zuwa ranar LARABA 15 ga wata. N.B: RANEKUN ZAI KASANCE : LITININ TALATA LARABA Allah Ta'ala ya bamu iko https://t.me/Addininassiha
Show all...
AZUMIN 𝗔𝗦𝗛𝗨π—₯𝗔𝗛 ! π—™π—”π—Ÿπ—”π—Ÿπ—”π—₯𝗦𝗔. Abu Hurairata Allah ya Ζ™ara masa yarda ya ruwaito cewa lallai Manzon Allah ο·Ί Yace: mafificin azumi bayan na ramadana shine (azumin) watan Allah Al-muharram. Sahih Muslim (1163) - π—žπ—œπ—₯𝗗𝗔𝗗𝗒𝗑 𝗦𝗔. An sami ruwaya daga Ibn Abbas Allah ya Ζ™ara masa yarda yace: ban taΙ“a ganin Manzon Allah ο·Ί, yana kirdadon azumin wani yinin da ya fifita shi akan waninsa ba, face na wannan yinin, ranar Ashura... Sahih Al-Bukhari (2006) π—ͺπ—”π—π—œπ—•π—œ π—‘π—˜ π—¦π—›π—œ? Nana Aisha Allah ya Ζ™ara mata yarda tace: Ζ™uraishawa sun kasance suna azumtar ranar Ashura a lokacin jahiliyya, shima Manzon Allah ο·Ί yana azumtar ta, a lokacin da yazo Madinah sai ya azumce ta, kuma yayi umurni da yin azumin, a lokacin da aka wajabta azumin Ramadana, sai yabar (azumin) Ashura wanda yaga dama yayi azumin (Ashura) wanda kuma yaga dama kada yayi. Sahih Al-Bukhari (2002)
Show all...
Repost fromΒ ADDININ NASIHA
Photo unavailableShow in Telegram
Daga Malamin mu Sheikh Abdurrazzaq Yahya Haifan Hafizahullah
Show all...
Repost fromΒ ADDININ NASIHA
00:30
Video unavailableShow in Telegram
FALALAR SALATIN ANNABI MUHAMMAD SALLALAHU ALAYHI WASSALLAM DAGA BAKIN MALAMIN MU SHEIKH AHMAD B.U.K RAHIMAHULLAH https://t.me/Addininassiha
Show all...
1.11 MB
Repost fromΒ ADDININ NASIHA
Photo unavailableShow in Telegram
TUNATARWA TUNATARWA AZUMIN FARAREN KWANAKI NA WATAN ZULQA'ADA 1444 A.H Manzon Allah (SAW) ya ce: " Azumin kwana uku akowane wata har zuwa Ramadhan yana dai dai da Azumin shekara guda"-(Muslim 1162). Hanya ce ta samin kusanci ga Allah da SOYAYYARSA. AZUMIN zai kasance daga gobe JUMA'A 13 ga ZULQA'ADA har zuwa ranar LAHADI 15 ga wata. N.B: RANEKUN ZAI KASANCE : JAMA'A ASABAR LAHADI Allah Ta'ala ya bamu iko https://t.me/Addininassiha
Show all...
Repost fromΒ ADDININ NASIHA
00:58
Video unavailableShow in Telegram
ALBARKA DA FALALA DAKE CIKIN SALATIN MANZAN ALLAH TELEGRAM https://t.me/Addininassiha
Show all...
1.47 MB
Repost fromΒ ADDININ NASIHA
00:30
Video unavailableShow in Telegram
FALALAR SALATIN ANNABI MUHAMMAD SALLALAHU ALAYHI WASSALLAM DAGA BAKIN MALAMIN MU SHEIKH AHMAD B.U.K RAHIMAHULLAH https://t.me/Addininassiha
Show all...
1.11 MB
19 Auratayya a Musulunci HakkoΖ™in mace 60 akan mijin ta.mp310.76 MB
17 Auratayya a Musulunci HakkoΖ™in mace 60 akan mijin ta.mp34.23 MB
Choose a Different Plan

Your current plan allows analytics for only 5 channels. To get more, please choose a different plan.