en
Feedback

Don't get caught by a cheater! Telemetrio finds and tags such channels πŸ‘‰ If you want to see the tag, subscribe

SCTv Africa

SCTv Africa

Open in Telegram

Number one channel for verified news and updates on blockchain and cryptocurrencies. Contact: sctvafrica@gmail.com Youtube: youtube.com/@SunusiCryptoTV X (twitter): x.com/SCTvAfrica Facebook: https://www.facebook.com/sunusi.d.ali

Show more

πŸ“ˆ Analytical overview of Telegram channel SCTv Africa

Channel SCTv Africa (@sunusicryptotv) is an active participant. Currently, the community unites 56 197 subscribers, ranking 2 190 in the Cryptocurrencies category and 323 in the Nigeria region.

πŸ“Š Audience metrics and dynamics

Since its creation on Π½Π΅Π²Ρ–Π΄ΠΎΠΌΠΎ, the project has demonstrated rapid growth, gathering an audience of 56 197 subscribers.

According to the latest data from 26 October, 2026, the channel demonstrates stable activity. Although there has been a change in the number of participants by -1 286 over the last 30 days and by -19 over the last 24 hours, overall reach remains high.

  • Verification status: Not verified
  • Engagement rate (ER): The average audience engagement rate is 7.65%. Within the first 24 hours after publication, content typically collects 2.13% reactions from the total number of subscribers.
  • Post reach: On average, each post receives 4 299 views. Within the first day, a publication typically gains 1 199 views.
  • Reactions and interaction: The audience actively supports content: the average number of reactions per post is 122.

πŸ“ Description and content policy

The author describes the resource as a platform for expressing subjective opinions:
β€œNumber one channel for verified news and updates on blockchain and cryptocurrencies. Contact: sctvafrica@gmail.com Youtube: youtube.com/@SunusiCryptoTV X (twitter): x.com/SCTvAfrica Facebook: https://www.facebook.com/sunusi.d.ali”

Thanks to the high frequency of updates (latest data received on 27 October, 2026), the channel maintains relevance and a high level of publication reach. Analytics show that the audience actively interacts with content, making it an important point of influence in the Cryptocurrencies category.

56 197
Subscribers
-1924 hours
-2867 days
-1 28630 days
Posts Archive
photo content

Hausa version SCTv Africa ta bude daukar daliban ajin Dex a zango na hudu (4). SCTv Africa na sanar da al'umma cewa ta bude daukar dalibai masu sha'awar koyon Dex trading tun daga tushe. An raba ajujuwan zuwa gida biyu. Ajin Hausa, domin koyon da yaren Hausa. Ajin Turanchi (English), domin koyo da yaren Hausa. Ga masu sha'awar shiga ajin, zasuyi registration tsakanin yau, 26th na watan da muke chiki zuwa watan gobe, 2nd November, 2026. πŸ’§ Registratio fee: ₦19,900 πŸ’§ Account Number: 6424028891 πŸ’§ Account Name: SCTv HUB πŸ’§ Bank: Opay Wayanda ba yan Nijeriya ba zasu biya da USDT. πŸ’§ Registration fee: 14.5 USDT. πŸ’§ Wallet Address: 0xd7bfcEAA249E99689C8653a155Ffd7FBcc756F81 πŸ’§ Network: BSC/BEP20 (BNB Smart Chain) Ku tura bank receipt ko transaction hash ta WhatsApp akan +2349066666893 Wannan dama ce ga masunson koyon Dex trading tun daga tushe. Kuyi kokarin biya achikin takaitaccen lokachin da aka kayyade. English version SCTv Africa DEX Class β€” Batch 4 Registration Is Now Open. SCTv Africa is pleased to announce the opening of registration for Batch 4 of our DEX Trading Class! This batch is divided into two categories to accommodate different language preferences: πŸ‡³πŸ‡¬ Hausa Class: For Hausa-speaking students. 🌍 English Class: For English-speaking students. πŸ“… Registration Period: 26th October – 2nd November 2026 πŸ’° Registration Fees πŸ‡³πŸ‡¬ For Nigerian Students πŸ’§ Fee: ₦19,900 πŸ’§ Account Number: 6424028891 πŸ’§ Account Name: SCTv HUB πŸ’§ Bank: OPay 🌍 For International Students πŸ’§ Registration fee: 14.5 USDT πŸ’§ Network: BSC/BEP (BNB Smart Chain) πŸ’§ Wallet Address: 0xd7bfcEAA249E99689C8653a155Ffd7FBcc756F81 Send payment receipt/transaction hash via WhatsApp to +2349066666893 Interested in learning DEX trading? This is your opportunity to take the next step in your crypto trading journey. Complete your registration within the application period to secure your place in Batch 4. Registration closes on 2nd November 2026.

Bull or Bear, October Rewards Are ON! πŸ‚πŸ» Whale upgrades, cashback, iPhone Duo draw, airdrops, and trading rewards β€” all in
Bull or Bear, October Rewards Are ON! πŸ‚πŸ» Whale upgrades, cashback, iPhone Duo draw, airdrops, and trading rewards β€” all in one place this October. 🎁 New Users πŸ’§ Join the iPhone Duo Draw for just $1. πŸ’§ Get 10% cashback on your first P2P deposit. πŸ’§ Join P2P deposit campaigns for a chance to win exciting prizes, including a Honda CBF. πŸ”₯ Rewards for Everyone πŸ’§ Trade from just $1 for a chance to win a $12,000 Seychelles Dream Trip. πŸ’§ Invite friends and earn up to 550 USDT. πŸ’§ Enjoy up to 30% MEXC Card cashback. πŸ‘‘ VIP & Alpha Trader Benefits πŸ’§ Transfer your VIP status and enjoy up to 100% trading fee cashback. πŸ’§ Get a $1,000 position airdrop + exclusive merch. πŸ’§ Enjoy liquidation protection + up to $500 in bonus rewards. πŸ’§ Unlock VVIP perks with interest-boost & loss-compensation coupons. Explore now: https://s.mexc.co/share/A8GUHII4Ci

Ga wata muhimmiyar shawara ga dukkan traders. Ku tsara wa kanku albashi daga ribar da kuke samu a trading crypto. Misali, za ku iya sa wa kanku albashin $150 a duk wata. Hakan yana nufin ajiye $5 a kowace rana daga kuΙ—in trading Ι—inku. Kenan achikin kwanaki 30, zaku ajiye $150. Abu mafi muhimmanci shi ne dagewa da bin wannan tsari, wato consistency. Ku ajiye $5 a kowace rana, ko kun yi trading ko ba ku yi ba, kuma ko kun samu riba ko akasin hakan (asara). πŸ’§ Idan kunyi trading kun samu riba, ku cire $5 daga ribar, ku ajiyeta. πŸ’§ Idan ba ku yi trading ba, ko kunyi trading, amma asara kukayi, ku cire $5 daga chikin jarin trading Ι—inku. Wannan tsarin zai taimaka muku wajen jin cewa kuna amfanuwa sosai daga kasuwar, tareda kara muku karfin gwiwa. Maimakon ku bar komai a cikin trading wallet Ι—inku. Ku tuna, kuΙ—in da kuka bari a kasuwa har yanzu yana cikin haΙ—ari (risk). Za ku iya ajiye kuΙ—in da kuke cirewa kullum a wata wallet daban, ko kuma ku tura su zuwa exchange Ι—inku, ku yi P2P, sannan ku ajiye kuΙ—in a bankinku a matsayin Naira. Za ku iya amfani da kuΙ—in da kuka tara don amfanin kanku wajen biyan wasu bukatun ku, ko kuma ku sake dawo dasu kasuwar a duk lokachin da kuka rasa jarinku a kasuwar. Ba lallai sai $5 ba, zaku iya ajiye ko nawane, gwargwwadon karfinku. Koda kuwa $0.5 ne a kullum, zai kama $15 a wata kenan. Wannan ba financial advice bace. Alhamdulillah

MEXC WIN: INFINITY ARENA is here! Africa, it’s time to trade, compete and win your share of $10,000,000 in rewards! πŸ“… Compet
MEXC WIN: INFINITY ARENA is here! Africa, it’s time to trade, compete and win your share of $10,000,000 in rewards! πŸ“… Competition: Aug 25 – Sep 15 πŸ’° Team Profit Competition β€” 1M USDT prize pool. πŸ₯‡ Stock Profit Rate β€” Win up to $100K in GOLD (XAUT). πŸ“ˆ Daily Volume Leaderboard β€” Up to 28,571 USDT daily. 🎰 Daily Lucky Draw β€” 100% guaranteed, up to 2,026 USDT daily 🌍 AFRICA EXCLUSIVE πŸš— Trade & Spin β€” Win a Toyota Hilux, Apple Bundle, $5,000 & more. 🎁 Refer & Earn β€” Earn up to 50 USDT πŸ† Milestone Rewards β€” Complete milestones and earn Toyota tickets. Don’t just watch the arena. Enter, trade and compete for your share! Join here: https://s.mexc.co/share/FMN3OzI5FA

photo content

A bidiyon da nayi wanda na nuna cewa market cap na token ba shine asalin kudaden da mutane suka saka akan token ba. Ga wani misali πŸ‘‡ A dazu, $SUNUSI yana market cap $42k, sai wata wallet ta sayi $SUNUSI na $981 da kuma $1629, jimillah ya kama $2610 kenan. Shigar wannan kudi yasa market cap ta tashi daga $42k zuwa $65k. Kenan dai market cap ta karu da $23k. Wancan bidiyon da nayi asalinsa yakai mintuna 19. Amma daga baya na yayyanke shi zuwa mintuna 5 kacal. Saboda masu korafin cewa bidiyona yana tsayi. Amma achikin asalin bidiyon nayi bayanin yanda mutane zasu gane asalin kudaden mutane dake kan tokens, musamman Meme tokens. Domin sanin asalin kudaden dake kan token, kana bukatar ka fahimchi market cap, liquidity da kuma volume. Da kuma alaqar dake tsakaninsu. Misali, token da yake da 100M supply, kuma yake akan farashin $0.1, zai kasance yana da market cap $10M. Idan ya kasance yana da karanchin liquidity da volume, sai wani ya sayi token din na $10k. Hakan zai iya sawa farashin token ya tashi zuwa $0.15. Kenan market cap ta koma $15M, market cap ta karu da 50%, wato $5M saboda $10k ta hau kan token. Kamar hakane kuma $10k zata sauka daga kan token din, hakan zaisa yayi mummunar faduwa lokachi guda. Duk wayannan abubuwan ya kamata Dex trader ya dinga kiyayesu kafin ya shiga token. A kula: Banida masaniya akan wannan wallet data sayi $SUNUSI na $2610.

Alhamdulillah. YouTube channel ta SCTv Africa ta chika 60,000 subscribers. Mun bude SCTv Africa YouTube channel a ranar 21 Fe
Alhamdulillah. YouTube channel ta SCTv Africa ta chika 60,000 subscribers. Mun bude SCTv Africa YouTube channel a ranar 21 February, 2021 domin ilimantarwa da wayarda kan mutane akan kasuwanchin cryptocurrency. Kuma Alhamdulillah, kwalliya tana biyan kudin sabulu. Muna godiya ga dukkan subscribers dinmu, da masu kallon bidiyonmu, dama masu taimaka mana ta bangarori daban-daban. Allah yabar zumunchi. Yanzu mun chika 60,000 subscribers, In Sha Allah zamu kai 100,000 a nan kusa domin samun kyautar girmamawa daga kamfanin YouTube.

Alhamdulillah. Bidiyo ya hau YouTube channel ta SCTv Africa. πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ https://youtu.be/S2Xv89Wb9wA

🌊 Africa Exclusive: 0 Fees on BTC, ETH, SOL, XRP, XAUT & Silver Plus U.S. Stock Futures β€” Trade More. Save More. πŸ’™ Zero-Fee Trading β€” Selected Users Only Trade SOL, XRP, BTC, ETH, XAUT, Silver, and U.S. Stock Futures with 0 fees. Eligibility is subject to the actual display on the trading page. 🎁 New User Exclusive Complete your first deposit and trade to unlock up to $65 in welcome rewards. Make your first P2P deposit to join the $200,000 airdrop pool and earn a 10 USDT airdrop if eligible. πŸ† Rewards for All Eligible Users Trading from $10 to win up to 10,000 USDT & $10,000 position airdrop. Invite friends to share 100,000 USDT and unlock up to 200 USDT in boosted rewards. Explore prediction markets and unlock more reward opportunities. πŸ“ˆ U.S. Stocks KOL Incentives Earn up to 60 USDT for each qualified user, plus enjoy weekly-settled trading rebates. πŸ‘‘ Alpha Trader Exclusive Eligible Alpha Traders can receive monthly USDT airdrops and up to 500 USDT in weekly loss coverage. More Trading Opportunities. More Rewards to Unlock. πŸ”—Landing Page:httpsv://s.mexc.co/share/l7iR47eC70 This is a sponsored post.

photo content

Chikakken Bidiyon Zai Hau Kan YouTube Yau 5:30pm In Sha Allah. Kuyi subscribing YouTube channel namu domin kallon bidiyon mu dazarar mun dora su. https://youtube.com/@sunusicryptotv

photo content
+1

Bayani akan $SUNUSI token. Kamar yanda muka sanar a X Space da mukayi a makon daya gabata cewa mun ware wallet guda biyu da zamu dinga siyen $SUNUSI achikinsu, wato buyback. Wallet ta farko itace ta airdrop, wacce muke fatan mu sayi kaso sha biyar (15% = 150,000,000) na $SUNUSI achikinta. Ita wannan wallet mun tanade tane domin raba airdrop ga holders, community, da sauran kyaututtuka da zasu iya tasowa a gaba. Wallet ta biyu itace ta marketing, wacce zamu dinga buyback achikinta ba tareda kayyade wani adadi ba, saboda shi marketing ba’a taba daina shi indai har project yana chigaba da gudana. Wayannan wallets guda biyu mun saya musu domain na Solana (Solana Name Service = SNS) domin saukaka bibiya ga community. Wallet ta airdrop mun saya mata domain na sunusi.sol, ita kuma marketing wallet mun saya mata domain na sunusi2.sol. A yanzu haka, wayannan wallets suna matakin 3 & 4 a top holders na $SUNSUI. Airdrop wallet tana rike da 2.33% supply, yayin da marketing wallet take rike da 2.17% supply. A buyback da mukeyi, a yau mun sayi 3.28M $SUNUSI da 3 SOL ($230) achikin airdrop wallet (sunusi.sol). Kuma In Sha Allah zamu chigaba da siya lokachi bayan lokachi har mu chika adadin da muke bukatar siya.

Kasuwannin BitMEX & BitMart zasu daina aiki. Menene dalilan rufesu? Ku duba link na chikakken bidiyo a comment section domin
Kasuwannin BitMEX & BitMart zasu daina aiki. Menene dalilan rufesu? Ku duba link na chikakken bidiyo a comment section domin samun chikakken bayanai akan rufe kasuwannin, da sauran bayanai. https://youtu.be/rU9zdSBLxUc Kuyi subscribing YouTube Channel dinmu domin kallon sauran bidiyonmu na baya, dama wayanda zamu dora anan gaba.

Wayanda basu bude kasuwar OKX ba, ga link πŸ‘‡ https://okx.ac/join/8272073

OKX Card Yanzu zaku iyayin siyayya (shopping) a online store kamar Temu, AliBaba, Jumia, da sauransu, sannan ku biya da OKX c
+1
OKX Card Yanzu zaku iyayin siyayya (shopping) a online store kamar Temu, AliBaba, Jumia, da sauransu, sannan ku biya da OKX card. Haka zalika, zaku iya biyan duk wasu social media subscriptions da OKX card. Kamar biyan blue badges na Facebook, Telegram, X (Twitter) da sauransu. Kamar yanda nima na biya blue badge na Facebook da shi a yau. Kawai ku shiga wajen OKX card akan accounts dinku domin ku bude OKX card, sannan ku saita shi. OKX card tamkar ATM card ne, wanda zaku dinga yin sayayya dashi a yanar gizo (online) ta hanyar biya da USDT.

In Sha Allah daga gobe, Litinin zamu dinga gabatar da X Space a duk ranar Litinin da misalin 8:30 na dare. Dalilan gabatar da
In Sha Allah daga gobe, Litinin zamu dinga gabatar da X Space a duk ranar Litinin da misalin 8:30 na dare. Dalilan gabatar da wannan Space sun hada da: ~ Fitar da bayanai akan ina aka kwana game da $SUNUSI token a kowanne mako. ~ Amsa tambayoyin mutane akan $SUNUSI token. ~ Sauraron shawarwari da karin haske daga mutane akan $SUNUSI token. In Sha Allah zamu fara wannan tattaunawa (X Space) a X (Twitter) handle dina, @SunusiMinjibir a gobe Litinin da misalin 8:30 na dare.

Shugaban babbar kasuwar crypto ta Binance, wato Changpeng Zhao, wanda akafi sani da CZ, yace akwai yiwuwar a samu mummunan fa
Shugaban babbar kasuwar crypto ta Binance, wato Changpeng Zhao, wanda akafi sani da CZ, yace akwai yiwuwar a samu mummunan faduwar kasuwar crypto, wato bear market. CZ ya kara da cewa, tareda hakan akwai manyan kudaden da ba’a san an ina za’a saka su ba. Ma’ana, akwai kudaden da ake neman a wanne project ya kamata a saka su.