en
Feedback
DALIBAN ILIMI DAGA JAMI'AR MUSULUNCI TA MADINAH

DALIBAN ILIMI DAGA JAMI'AR MUSULUNCI TA MADINAH

Open in Telegram

MANUFOFIN WANNAN CHANNEL DIN SU NE : 1. YADA DARUSSA DA FA'ODOJI NA ILIMI ABISA TAFARKIN MAGABATA NA KWARAI 2. KOYAR DA ILIMIN ADDINI A SAUKAKE 3. YADA MATSAYAR ADDINI AKAN DUK WANI BATU DA YA TINKARO AL'UMMAH BAYAN ZURFIN BINCIKE AKAN ABUN A ADDINANCE

Show more
1 720
Subscribers
+124 hours
-37 days
-2030 days
Posts Archive
Repost from Nahjulhudaa
2024-10-31_19'36'59'.mp317.95 MB

Repost from Nahjulhudaa
Dawah Tour 2024 Potiskum Nigeria 📚 *Karatun Littafin* 📚 📜 أصول السنة للإمام أحمد مع شرح الشيخ عبيد بن عبد الله الجابري رحمهما الله Ginshikan Sunnah - na Al'Imam Ahmad, tareda Sharhin Shaikh Ubaid bin Abdillaah Aljaabiriy Allah ya yi musu rahmah. Da yaren  :- *Hausa* Mai Gabatarwa🎙: Ibrahim Muhammad Sheriff ⬇️ ⬇️ ⬇️ ⬇️ ⬇️ Zama na 01 (Daga Masjid Ubayyi bin Ka'ab Radiyallaahu Anhu a garin Potiskum, Yobe State) Bayan Ishan Alhamis: 28/04/1446 31/10/2024 https://t.me/NahjulHudaa Allah ya bamu ikon sauraro Allah ya datar da mu

Repost from Nahjulhudaa
33 - 2026-06-19_16'27'56'.mp35.04 MB

Repost from Nahjulhudaa
Karatun littafin: *زغل الدعوة والدعاة* na: *Malaminmu - Shaikh Abu Ammar Muhammad bin Abdillaah Ba Musa Hafizahullaah* Da Yaren *Hausa*. 🎙️Mai Gabatarwa :  *Ibrahim Muhammad Sheriff* Darasi na 33: - Cakuda Jihadin Da'awah da bayani da Jihadin takwabi Domin bibiyan karatukan wannan littafin, a duba wannan channel din na telegram: https://t.me/NahjulHudaa Allah ya bamu ikon Sauraro

Repost from Nahjulhudaa
38 - 2026-06-19_14'49'37'.mp38.50 MB

Repost from Nahjulhudaa
Karatun littafin: *دعائم منهاج النبوة* na: *Malaminmu - Shaikh Abu Abdillaah Muhammad Sa'eed Raslaan Hafizahullaah* Da Yaren *Hausa* 🎙️Mai Gabatarwa :  *Ibrahim Muhammad Sheriff* Darasi na 38: ci gaba da bayani a kan Mauqifin Ahlis Sunnah game da 'yan Bid'ah Za a iya bibiyan sauran karatukan wannan littafin a wannan channel din: https://t.me/NahjulHudaa Allah ya bamu ikon Sauraro

Repost from Nahjulhudaa
07 - FDownload.app-973077649046975-(64kbps) (1).mp314.56 MB

Repost from Nahjulhudaa
📚 *Karatun Littafin* 📚 📜 المنظار في بيان كثير من الأخطاء الشائعة، للشيخ صالح بن عبد العزيز آل الشيخ حفظه الله Da yaren  :- *Hausa* Mai Gabatarwa🎙: Ibrahim Muhammad Sheriff ⬇️ ⬇️ ⬇️ ⬇️ ⬇️ Zama na 07: Alhamis - 03/01/1448 18/06/2026 Littafin Karatunmu: https://t.me/NahjulHudaa/4335 Wani bugun: https://t.me/NahjulHudaa/4336 Allah ya bamu ikon sauraro Allah ya datar da mu Allah ya amfane mu da abinda muka karanta, ya fahimtad da mu Addininsa, ya kuma yafe mana kurakuranmu.

Repost from Nahjulhudaa
Wani bangare daga cikin Nasarorin zaman karatu na Wata-Wata: AlhamdulilLaah, daga cikin Ni'imomin Allah subhaanahu wa ta'aa'laa da basuwa irguwa a garemu, mun iya karanta wadannan littafan a cikin zaman karatu da muke yi a ko wani yinin lahadi, wanda tsarin shi ne - da Asali a lahadin farkon wata ne kadai muke wannan zaman yinin. A cikin wadannan zamammakin mun iya karanta wadannan, WalhamdulilLaah. A wata muke kammala littafi idan muka fara shi, wasu littafan sukan kammalu a yini daya, wasu fiye da daya, wasu kuma sukan ma fita daga watan, babu littafin da ya ja lokaci sossai kaman littafin Shaikh Taqiyyuddeen, shi muka fara a shekaran nan, da shi kuma muka rufe! Allah yayi masa rahmah. 1. الدعوة إلى الله في أقطار مختلفة للشيخ محمد تقي الدين الهلالي - محرم 1447 - 07 - da Hausa https://t.me/NahjulHudaa/4479 2. بيان فضل علم السلف على علم الخلف لابن رجب - صفر - 08 - da Kanuri https://t.me/NahjulHudaa/3681 3. شرح البيقونية البيقونية - ربيع الأول - 09 - da Kanuri https://t.me/NahjulHudaa/3812 4. المنظومة الشبراوية في فن النحو - ربيع الآخر - 10 - da Kanuri https://t.me/NahjulHudaa/3866 5. معاملة الحكام للشيخ عبد السلام بن برجس - جمادى الأولى - 11 - da Hausa https://t.me/NahjulHudaa/4044 6. مختصر الأخضري - جمادى الآخرة - 12 - da Kanuri https://t.me/NahjulHudaa/4082 7. المقدمة العزية - رجب - 13 - da Kanuri https://t.me/NahjulHudaa/4185 8. نصيحة جامعة ووصية نافعة - شعبان - 14 - da Hausa https://t.me/NahjulHudaa/4235 9. من محاسن الدين الإسلامي - رمضان - 15 - da Hausa https://t.me/NahjulHudaa/4273 10. أصول الدعوة السلفية للشيخ ابن برجس - شوال -16- da Hausa https://t.me/NahjulHudaa/4352 11. كتاب الغرباء للإمام الآجري - ذو القعدة - 17 - da Hausa https://t.me/NahjulHudaa/4411 12. المنظومة القرطبية - ذو الحجة - 18 - da Kanuri https://t.me/NahjulHudaa/4465 A gefe daya, mun kuma iya karanta wadannan littafan, walhamduliLaah - Idan littafin da aka saka ya karantu a yini daya ko biyu, toh sauran makwannin watan - mukan saka wani littafin ne wanda ba shi da tsawo. Mun iya karanta: 1. الإبداع في كمال الشرع وخطر الابتداع للشيخ ابن عثيمين - صفر da Kanuri https://t.me/NahjulHudaa/3720 2. المورد في الكلام على حكم المولد للفاكهاني المالكي - صفر da Kanuri https://t.me/NahjulHudaa/3740 3. وجوب العمل بسنة النبي صلى الله عليه وسلم وكفر من أنكرها للشيخ ابن باز، مع تعليق الشيخ الريس - ربيع الأول da Kanuri https://t.me/NahjulHudaa/3843 4. شرح المنظومة الغزلية (غرامي صحيح) - ربيع الأول da Kanuri https://t.me/NahjulHudaa/3846 5. منزلة السنة في الإسلام وبيان أنه لا يستغنى عنها بالقرآن - ربيع الآخر da Kanuri https://t.me/NahjulHudaa/3905 6. العقائد التوحيدية - شعبان - دراسة مفصلة da Kanuri https://t.me/NahjulHudaa/4229 7. متن العشماوية - جمادى الآخرة da Kanuri https://t.me/NahjulHudaa/4104 8. المواهب الربانية للشيخ السعدي - رمضان da Hausa https://t.me/NahjulHudaa/4318 Banda wadannan kuma, AlhamdulilLaah wasu littafan da muke yi na mako-mako basu tsaya ba, a wasu lokutan da Allah ya bamu dama mun gabatar da wasu daurorin tareda wasu 'yan'uwa masu Albarka. Allah ya karba mana, ya sa a cikin mizanin kyawawan ayyukan mu.

Repost from Nahjulhudaa
30 - 2026-06-14_11'22'33'.mp318.92 MB

Repost from Nahjulhudaa
29 - 2026-06-14_08'51'40'.mp314.73 MB

Repost from Nahjulhudaa
Ci gaban karatun watan baya  Karatun Wata-Wata, na 07: الدرس الشهري، الدرس 07: المحرم 1447 *Littafin Adda'awatu IlalLaah fee Aqtaarin mukhtalifah, na Babban Malami, Shaikh Al'Allaamah Dr. Muhammad Taqiyyuddeen Alhilaaliy rahimahulLaah, wanda ya rasu a shekarar 1407 bayan Hijrah* *الدعوة إلى الله في أقطار مختلفة، تأليف  العالم الكبير الشيخ العلامة السلفي د. محمد تقي الدين الهلالي رحمه الله (ت. ١٤٠٧ه‍)* Zaku sami Littafin a wannan link din: https://t.me/NahjulHudaa/3638 🎙️Mai Gabatarwa :  *Ibrahim Muhammad Sheriff* Da Yaren - Hausa Zama na 01: https://t.me/NahjulHudaa/3640 Zama na 02: https://t.me/NahjulHudaa/3641 Zama na 03: https://t.me/NahjulHudaa/3642 Zama na 04: https://t.me/NahjulHudaa/3643 Zama na 05: https://t.me/NahjulHudaa/3644 Zama na 06: https://t.me/NahjulHudaa/3660 Zama na 07: https://t.me/NahjulHudaa/3661 Zama na 08: https://t.me/NahjulHudaa/3662 Zama na 09: https://t.me/NahjulHudaa/3664 Zama na 10: https://t.me/NahjulHudaa/3665 Zama na 11: https://t.me/NahjulHudaa/3702 Zana na 12: https://t.me/NahjulHudaa/3718 Zama na 13: https://t.me/NahjulHudaa/3719 Zama na 14: https://t.me/NahjulHudaa/3886 Zama na 15: https://t.me/NahjulHudaa/3887 Zama na 16: https://t.me/NahjulHudaa/3901 Zama na 17: https://t.me/NahjulHudaa/3902 Zama na 18: https://t.me/NahjulHudaa/4369 Zama na 19: https://t.me/NahjulHudaa/4370 Zama na 20: https://t.me/NahjulHudaa/4371 Zama na 21: https://t.me/NahjulHudaa/4372 Zama na 22: https://t.me/NahjulHudaa/4395 Zama na 23: https://t.me/NahjulHudaa/4396 Zama na 24: https://t.me/NahjulHudaa/4456 Zama na 25: https://t.me/NahjulHudaa/4473 Zama na 26: https://t.me/NahjulHudaa/4474 Zama na 27: https://t.me/NahjulHudaa/4477 Zama na 28: https://t.me/NahjulHudaa/4478 Zama na 29: https://t.me/NahjulHudaa/4480 Zama na 30: https://t.me/NahjulHudaa/4481 Alhamdulillaah, da wannan muka kawo karshen wannan Littafin mai qima matuka, a yau, ranan - *Lahadi - 28/12/1447 -- 14/06/2026* Allah ya saka ma mawallafinsa da Alkhairi, ya hada mu, da mu da shi da sauran malamanmu, da iyayenmu baki dayanmu a Aljannah. Allah ya bamu ladan wannan katatun, ya kuma yafe mana kurakuranmu. Allah ya bamu ikon sauraro, Allah ya amfane mu da abinda muka karanta.

Repost from Nahjulhudaa
28 - 2026-06-13_14'25'03'.mp312.38 MB

Repost from Nahjulhudaa
27 - 2026-06-13_13'02'51'.mp311.71 MB

Repost from Nahjulhudaa
Ci gaban karatun watan baya  Karatun Wata-Wata, na 07: الدرس الشهري، الدرس 07: المحرم 1447 *Littafin Adda'awatu IlalLaah fee Aqtaarin mukhtalifah, na Babban Malami, Shaikh Al'Allaamah Dr. Muhammad Taqiyyuddeen Alhilaaliy rahimahulLaah, wanda ya rasu a shekarar 1407 bayan Hijrah* *الدعوة إلى الله في أقطار مختلفة، تأليف  العالم الكبير الشيخ العلامة السلفي د. محمد تقي الدين الهلالي رحمه الله (ت. ١٤٠٧ه‍)* Zaku sami Littafin a wannan link din: https://t.me/NahjulHudaa/3638 🎙️Mai Gabatarwa :  *Ibrahim Muhammad Sheriff* Da Yaren - Hausa Zama na 01: https://t.me/NahjulHudaa/3640 Zama na 02: https://t.me/NahjulHudaa/3641 Zama na 03: https://t.me/NahjulHudaa/3642 Zama na 04: https://t.me/NahjulHudaa/3643 Zama na 05: https://t.me/NahjulHudaa/3644 Zama na 06: https://t.me/NahjulHudaa/3660 Zama na 07: https://t.me/NahjulHudaa/3661 Zama na 08: https://t.me/NahjulHudaa/3662 Zama na 09: https://t.me/NahjulHudaa/3664 Zama na 10: https://t.me/NahjulHudaa/3665 Zama na 11: https://t.me/NahjulHudaa/3702 Zana na 12: https://t.me/NahjulHudaa/3718 Zama na 13: https://t.me/NahjulHudaa/3719 Zama na 14: https://t.me/NahjulHudaa/3886 Zama na 15: https://t.me/NahjulHudaa/3887 Zama na 16: https://t.me/NahjulHudaa/3901 Zama na 17: https://t.me/NahjulHudaa/3902 Zama na 18: https://t.me/NahjulHudaa/4369 Zama na 19: https://t.me/NahjulHudaa/4370 Zama na 20: https://t.me/NahjulHudaa/4371 Zama na 21: https://t.me/NahjulHudaa/4372 Zama na 22: https://t.me/NahjulHudaa/4395 Zama na 23: https://t.me/NahjulHudaa/4396 Zama na 24: https://t.me/NahjulHudaa/4456 Zama na 25: https://t.me/NahjulHudaa/4473 Zama na 26: https://t.me/NahjulHudaa/4474 Zama na 27: https://t.me/NahjulHudaa/4477 Zama na 28: https://t.me/NahjulHudaa/4478 Allah ya bamu ikon Sauraro

💥 وصية نافعة لكل مسلم 💥 من أخلاق وآداب أهل الحديث: رحمة الفقراء والمساكين والأيتام والاهتمام بأمور المسلمين للشيخ محمد بن هادي المدخلي اليوتيوب: https://youtu.be/RzF1HDmIY5o?si=erCwidaRHJ8AZHZz التليجرام: https://t.me/AbuQusaiAlMadani/2579 انشر واشترك في قناتنا ويصلك الجديد

Repost from Nahjulhudaa
2026-06-07_10'49'05'.mp313.51 MB

Repost from Nahjulhudaa
2026-06-07_08'47'48'.mp319.95 MB

Repost from Nahjulhudaa
Ci gaban karatun watan baya  Karatun Wata-Wata, na 07: الدرس الشهري، الدرس 07: المحرم 1447 *Littafin Adda'awatu IlalLaah fee Aqtaarin mukhtalifah, na Babban Malami, Shaikh Al'Allaamah Dr. Muhammad Taqiyyuddeen Alhilaaliy rahimahulLaah, wanda ya rasu a shekarar 1407 bayan Hijrah* *الدعوة إلى الله في أقطار مختلفة، تأليف  العالم الكبير الشيخ العلامة السلفي د. محمد تقي الدين الهلالي رحمه الله (ت. ١٤٠٧ه‍)* Zaku sami Littafin a wannan link din: https://t.me/NahjulHudaa/3638 🎙️Mai Gabatarwa :  *Ibrahim Muhammad Sheriff* Da Yaren - Hausa Zama na 01: https://t.me/NahjulHudaa/3640 Zama na 02: https://t.me/NahjulHudaa/3641 Zama na 03: https://t.me/NahjulHudaa/3642 Zama na 04: https://t.me/NahjulHudaa/3643 Zama na 05: https://t.me/NahjulHudaa/3644 Zama na 06: https://t.me/NahjulHudaa/3660 Zama na 07: https://t.me/NahjulHudaa/3661 Zama na 08: https://t.me/NahjulHudaa/3662 Zama na 09: https://t.me/NahjulHudaa/3664 Zama na 10: https://t.me/NahjulHudaa/3665 Zama na 11: https://t.me/NahjulHudaa/3702 Zana na 12: https://t.me/NahjulHudaa/3718 Zama na 13: https://t.me/NahjulHudaa/3719 Zama na 14: https://t.me/NahjulHudaa/3886 Zama na 15: https://t.me/NahjulHudaa/3887 Zama na 16: https://t.me/NahjulHudaa/3901 Zama na 17: https://t.me/NahjulHudaa/3902 Zama na 18: https://t.me/NahjulHudaa/4369 Zama na 19: https://t.me/NahjulHudaa/4370 Zama na 20: https://t.me/NahjulHudaa/4371 Zama na 21: https://t.me/NahjulHudaa/4372 Zama na 22: https://t.me/NahjulHudaa/4395 Zama na 23: https://t.me/NahjulHudaa/4396 Zama na 24: https://t.me/NahjulHudaa/4456 Zama na 25: https://t.me/NahjulHudaa/4473 Zama na 26: https://t.me/NahjulHudaa/4474 Allah ya bamu ikon Sauraro

36 خطبة أمانة تربية الأولاد.pdf8.81 KB