Crypto update zalla 💥💥
Відкрити в Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
Показати більше2 898
Підписники
-424 години
-217 днів
-13930 день
Архів дописів
Kawo yanxu muna kyautatawa Avacoin zaton yayi Abin kirki.
Idan masu Avacoin suka saka mai liquidity mai kyau zai fito a price mai kyau Wanda kowa zaiyi dariya 😄haka kuma muke fata, idan kuma suka dunkule hanu..... Allah kiyaye.
A yawancin lokuta koyon rage dogon buri yana da wahala a crypto space amma yakan sa ka godewa Allah a duk abinda ka samu domin babu Wanda yake samun sama da rabonshi.
Ina mana fatan samun alheri mai yawa a avacoin da sauran projects da mukayi💯
Idan baka da halin saka gass fee don claiming Avacoin kayi recharge battery lokacin turawa zasu cire gas fee daga cikin avacoin din zaiyi inshallah
Вже доступно! Дослідження Telegram за 2025 — головні інсайти року 
