Crypto update zalla 💥💥
Открыть в Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
Больше2 863
Подписчики
-724 часа
-257 дней
-11730 день
Архив постов
Ga atizen ma a free_market, kayi kokarin tara speed per second ta hanyar hada maguna iri daya domin dashi zasuyi anfani wajen airdrop dinsu
Cat sun karamin 1k da nayi connecting da wallet din da nike da Nomis score a Cikin, ban bari sun cire mun ko sisi ba
Avacoin Kuma sunce zasu bi tsarin da notcoin suka bi, babu bukatar gass fee 💯✅
