cookie

Мы используем файлы cookie для улучшения сервиса. Нажав кнопку «Принять все», вы соглашаетесь с использованием cookies.

avatar

Muhammad AbubakarAbu Muhammad

Teaching and Islamic propagation

Больше
Страна не указанаЯзык не указанРелигия и духовность91 880
Рекламные посты
269
Подписчики
Нет данных24 часа
Нет данных7 дней
Нет данных30 дней

Загрузка данных...

Прирост подписчиков

Загрузка данных...

*_Hukuncin Kallon Wãsan Ƙwallon⚽ Ƙafa!!!_* _Tambaya:-_ Menene hukuncin kallon gasan motsa jiki kamar gãsan kõfin düniya (world cup🏆) da sauran su. _Amsa:-_ Gãsan ƙwallon ƙafa wanda akayi shi akan sanya ƙuɗï ko makamancin hakan zai zama harãmun saboda hakan yãkasance cãcã ne. Sabõda baya halasta amsan lãda (wanda shi ne sakamako) sai dai a abinda shari'ah ta bada izini, kamar gãsan tsêren dawãki da rãquma da gãsan harbi. Saboda haka; halartan wajen gãsan harãmun ne hakanan kuma kallon ma harãmun ne, ( ga wanda yasan anyi gãsan ne akan wani lãda da za'a biya), domin halartan wajen gãsan kamar ƙara tabbatar da gãsan ne. Amma idan gãsan yakasance ¹ba akan wani lãda da za'a biya bane, ²kuma bai shagaltar da yin abinda Allah Ya wajabta ba kamar Sallah da makamancin sa, ³kuma bai ƙunshi abinda shari'ah tayi gargaɗi da tsõratarwa akai ba, kamar; ¹bayyana tsiraici ²ko cãkuɗuwar mãta da maza ³ko sãmuwar kãyayyakin sharhõliya, idan duk gãsan ko wãsan bai kasance akwai waɗannan abübuwan ba, toh bãbu laifi kuma bãbu laifi idan an halarci wajen kallon. Muna neman datarwa awajen Allah. Tsïra da amincin Allah su tabbata akan Annãbin mu Muhammad da iyãlan gidan sa da sahabban sa. Kwamitin Dindindin na Fatawa Dake Saudiyyah (15-238/239)
Показать все...
Фото недоступноПоказать в Telegram
Фото недоступноПоказать в Telegram
Фото недоступноПоказать в Telegram
Фото недоступноПоказать в Telegram
Фото недоступноПоказать в Telegram
Фото недоступноПоказать в Telegram
Фото недоступноПоказать в Telegram
Фото недоступноПоказать в Telegram
poster9_12_223624.png8.64 KB
Выберите другой тариф

Ваш текущий тарифный план позволяет посмотреть аналитику только 5 каналов. Чтобы получить больше, выберите другой план.