fa
Feedback

فریب کلاهبرداران را نخورید! تل‌متریو این کانال‌ها را شناسایی و برچسب‌گذاری می‌کند 👉 برای مشاهده برچسب، اشتراک تهیه کنید

GALMA CRYPTO NETWORK

GALMA CRYPTO NETWORK

رفتن به کانال در Telegram
9 486
مشترکین
-1024 ساعت
-727 روز
-31030 روز
آرشیو پست ها
Ku Kula....! CZ ya gargaɗi masu amfani da intanet da su yi taka-tsantsan sosai wajen ziyartar KOWANE shafin yanar gizo a ciki
Ku Kula....! CZ ya gargaɗi masu amfani da intanet da su yi taka-tsantsan sosai wajen ziyartar KOWANE shafin yanar gizo a cikin ƴan kwanaki masu zuwa. Hakan ya biyo bayan gano wasu matsalolin tsaro guda biyu a PHP da har yanzu ba a gyara su a wasu shafuka ba, waɗanda ake amfani da su wajen satar bayanan shiga (credentials) ko kai hari kan na'urorin masu amfani. Saboda haka, ku kiyaye sosai, ku guji shafukan da ba ku yarda da su ba, kuma kada ku shigar da bayanan sirrinku a shafukan da kuke zargin ba su da tsaro.

This trade is still valid
This trade is still valid

Aje aduba wannan

Good morning traders

Let’s take small risk

nAuyx14mHoXjzdBipvNMJxNC31jjYdPqMGaNfhHpump

photo content

Inaso mucigab da sabgogi amma ba lokaci

Kwana biyunnan na buya

Fatan alkhairi my people

Barka da dare

Assalamu’alaikum

Group is open

Allah yasa albarka a nemanmu

Fatan kun tashi lpy

Good morning active members

Good morning. May Allah fill your heart with peace, your home with barakah, and your life with His endless mercy. May your prayers be accepted and your sins forgiven. Ameen.

Guys ya kuke gani😅
Guys ya kuke gani😅