Crypto update zalla 💥💥
رفتن به کانال در Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
نمایش بیشتر2 905
مشترکین
-324 ساعت
-167 روز
-14330 روز
آرشیو پست ها
(1) Wadanda basuyi connecting wallet a iceberg ba suyi kokarin yi lokaci ya kusa shima
Bayan Dogs baza'a jima ba za'a kara samun wasu fashe-fashe, domin an gama ko kuma ince ana daf da kammalawa wasu daga cikin mining da mukeyi, yanda aka dauki dogon lokaci ana mining haka za'a kai har wata shekarar ana samun fashe-fashe insha Allahu.
اکنون در دسترس! پژوهش تلگرام ۲۰۲۵ — مهمترین بینشهای سال 
