fa
Feedback
Crypto update zalla 💥💥

Crypto update zalla 💥💥

رفتن به کانال در Telegram

Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading

نمایش بیشتر
2 914
مشترکین
-424 ساعت
-347 روز
-14930 روز
آرشیو پست ها
Zero 4, a hakan ma sun hana sayarwa 😭

Sun fa hana sayarwa
Sun fa hana sayarwa

Yanbaiwa sun danne onus gashi saura 2 minutes

Saura 45 minutes ayi listing onus, Kuyi updating app dinsu.

Gobe karfe 9 na safe zamu karya da onus

A wannan wata na December akwai kyakkyawan fatan project da dama zasu sallami jama'a. - Onus - Tomarket - Doctorx - wcoin - seed - -- ---

photo content

Doctorx zasu rufe yin kyc ranar 4 December, sannan a ranar za'a gama mining, kyc dole ne Kamin connecting wallet.👇

photo content

Onus listing 2 December, karin kwana 3 👇

Sai yanxu na duba major ina busy, na hakura ban siyar ba , dukda dai zai iya kara sauka

Ga wani airdrop da Ton zasuyi nan da wani dan lokaci 👇 https://t.me/TsubasaRivalsBot/start?startapp=inviter_id-1629611675

Tun jiya Blum suke raba memefi ga wadanda sukayi tasks din memefi

T
T

Hey! Managing your crypto would be so much easier if you had xPortal. Register with my link and get $5 cashback when you buy EGLD https://xport.al/referral/vbepdb4pqw

Alhamdulillah nayi kyc da kuma connecting wallet na Doctorx, anjima zan saka videon yanda akeyi idan na gama editing, sannan dole sai kun bude wallet din xportal wacce da ita ake connecting sannan sai kun bude sabon Project dinsu na crypto mayor. Ga link din wallet din da kuma Tmoon din 👇 Kamin video ya biyo baya

A mexc na tura major kuma ya sauka , Ina fatan zai faranta ranmu jibi.