Crypto update zalla 💥💥
رفتن به کانال در Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
نمایش بیشتر2 919
مشترکین
-124 ساعت
-317 روز
-14930 روز
آرشیو پست ها
Kawo yanzu cikin sati daya har anyi mining din kaso 30 wato 30% na Hivera , wanda hakan na nufin cikin kasa da wata daya za'a gama.
Daman Sun tsara cewa za'a tsayarda mining February ne ko kuma duk sanda aka gama mining din token din mai 1B supply.
Abinda ake bukata kawai shine ku rika shiga kuna kunna shi kamar yanda yake a hoton kasa, ku kuma yi connecting wallet, mai ra'ayi kuma zai iya boosting gudunshi.
A yanayin saurin da mining din yake yi kila nan da kwana 10 a gama 👇
Bitget exchanger sun Kori avacoin😂 idan akwae Wanda yayi ajiyarsa toh yaje yakwashe kayansa😂👇 sbd sun Mae kurar kare😂👇
Lamarin paws yafara bani tsoro Abaya sun saka task da muke goge waya ah qasa
Yau kuma sun saka Wanda xa'asaka waqa toh nidea nasaka masu waqar sule gwanwani😂 kuma yayi 👇
Wann exchanger suna bada kyautar 10 USDT DOLLARS GA duk Wanda ya dauko sann yayi verify nata 👇
Another NFT for you to claim. We are moving to the next level. Matchain to the moon! 👇
اکنون در دسترس! پژوهش تلگرام ۲۰۲۵ — مهمترین بینشهای سال 
