Crypto update zalla 💥💥
رفتن به کانال در Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
نمایش بیشتر2 900
مشترکین
-424 ساعت
-207 روز
-14030 روز
آرشیو پست ها
Masha Allah, Masu son turawa bybit zasu iya kallon wannan videon dake kasa da naga wata baiwar Allah ta saka a sama 👇
Idan ma kun tura ba yau zaku ganshi a exchange din ba sai ranar listing, saboda haka ayi a tsanake. Da yawa wasu bazasu tura bybit ba sai sun jira su gani ko Binance zata sanar da listing, wasu lokutan ana yawan samun matsala da bybit a ranar listing.
An fara claiming Dogs, amma akwai cinkoso, idan baiyi ba ku bari kuyi a hankali 💥💥
Time farm sun fara kona token din wadanda basuyi, Idan kayi kwana 7 baka shiga ba a wajensu ka zama inactive .
Airdrop din $B ba mining akeyi ba, suna duba yanayin dadewarka ne a telegram, yanada alaka da telegram kuma akwai yiwuwar nan da kwana 13 su tsayar dashi👇
https://t.me/b_usersbot/join?startapp=ref-uCNC3Zco6tZDg8jpEX5zvD
اکنون در دسترس! پژوهش تلگرام ۲۰۲۵ — مهمترین بینشهای سال 
