Crypto update zalla 💥💥
رفتن به کانال در Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
نمایش بیشتر2 908
مشترکین
-324 ساعت
-167 روز
-14330 روز
آرشیو پست ها
Mun dade muna mining catizen, kuma yana daya daga cikin mining mafiya wahala da bata lokaci musamman idan ba kudi ka saka ka sayi fish ba, muna fatan ya bada alheri mai yawa, Kawo yanzu yawancin manyan exchangers sun sanarda zasuyi listing dinshi, na baya-bayannan itace kucoin.
Nan gaba kadan za'a fara withdrawing Blum zuwa wallet, ku dage ku buga game dinku. 👇
Masu matsala shiga TADA AIRDROP zaku iya shiga ta link dake kasa don daily check-in, a daure a rika shiga don Ton community ne suka kawo shi👇
Akwai projects da za'ayi listing kwanannan irinsu catizen, Kowa yayi kokarin mallakar wasu exchanges din, irin su Binance DSS .
Gsky bybit basuyi kokari ba, ganin irin 'yar kayutar da naga suna bayarwa na dogs.
Bool mining zai iya bada mamaki, ya kamata mu jarabashi 👇
https://t.me/boolfamily_bot/join?startapp=7H29V
Yau saura kwana 11 ayi listing catizen, sannan idan baka kai silver league ba babu tabbacin samun airdrop dinsu, sannan kuyi kokarin yin daily check-in ko sau daya ne.
اکنون در دسترس! پژوهش تلگرام ۲۰۲۵ — مهمترین بینشهای سال 
