fa
Feedback
Crypto update zalla 💥💥

Crypto update zalla 💥💥

رفتن به کانال در Telegram

Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading

نمایش بیشتر
2 920
مشترکین
-124 ساعت
-317 روز
-14930 روز
آرشیو پست ها
photo content

Allah wann d gaske sukeyi

Time farm sun saka task na 1m guda 3 xaku iya dubawa

photo content
+1

W-coin 👇

photo content
+1

OGC sun qone duk wani unverified account Sann duk wani token da suka qone Yana ah OGC foundation sann xasuyi amfani Dashi wurin reward ga partner app da da most active user idan mining yaxo qarshen👇

Seed zasu tsayar da mining 15 January 👇

Alhamdulillah dukiyata tadawo agreni xakuyi dubawa Ammah yanada wahalar Shiga anyiwa app din nauyi hankalin Yan baewa yatashi 😂 baduga dukiyarsu bh 😂

photo content

kamar glitch ne , idan ba haka ba kuwa Akwai damuwa

😭

photo content

Paws sun sacheman point din babban account Dina 😭 Kuma Dan tsabar renin hankali suncheman from unknown 🤔 kuma zaku iyah dubawa Kuga idan Basumaku aeka aeka bh 😂 Wanda aka sachewa nashi sede yayi sati ga Allah kawae domin badawowa xaeyi 👇

Simple tap sun bada damar withdrawing duk point din da ka tara zuwa simple app 👇

photo content

Ga alama lostdog basu da hankali da suke tambyar yan baiwa wani shirmen 0.5TON👇