Hausa Commentary
رفتن به کانال در Telegram
Sharhin Wasanni ⚽️🌏 Hausa Commentary Videos 🎥🥅 Labaran Wasanni 🎙🏟 YouTube👇👇👇👇 https://youtube.com/channel/UCFslp0Hz0SFWUhvENSD642w
نمایش بیشتر1 962
مشترکین
-324 ساعت
+17 روز
-5730 روز
آرشیو پست ها
1 961
🚨 SABON LABARI: Dean Huijsen ya sake yin wasu gwaje-gwaje a jiya.
Ana ganin alamun samun sauki sosai, amma yana da wahala ya kasance cikin shiri don wasan da Benfica.
– GuillermoRai
1 961
‼️Rayan Cherki ya kwashe lokaci a yau a Centre Léon Bérard asibitin kula da masu cutar kansa da cibiyar bincike a Lyon. 🩵
Kyakykyawan misali na yadda ’yan wasa ke amfani da lokacinsu wajen tallafa wa al’umma da masu buƙata. 👏💙
