cookie

ما از کوکی‌ها برای بهبود تجربه مرور شما استفاده می‌کنیم. با کلیک کردن بر روی «پذیرش همه»، شما با استفاده از کوکی‌ها موافقت می‌کنید.

avatar

Zauran Qurani Da Sunnah

zauranquranidasunnah.com.ng is an islamic website.

نمایش بیشتر
پست‌های تبلیغاتی
499
مشترکین
اطلاعاتی وجود ندارد24 ساعت
-27 روز
-130 روز

در حال بارگیری داده...

معدل نمو المشتركين

در حال بارگیری داده...

Yan Uwa Wanda Suke Da Niyyar Yin Azumin #SITTU_SHAWWAL Su Han Zarta Lokaci Yana Tafiya ALLAH Ya Bada Ikon Yi, ALLAH Ya Karbi Ibadun Mu Na Yau Da Kullum. 18/10/1445_ 27/04/2024 #Bilyamin_Taheer_Musa✍️
نمایش همه...
Fichier audio de Bilyamin Taheer Musa
نمایش همه...
AUD-20240418-WA0102.m4a9.83 MB
ADDINI_NASIHA_MÉDIAS https://t.me/+SbrrCHsUppVjaUZ7 🌴🌴🌴🌴🌴🌴 *MUHADARA* MAUDU'I :*ZAMANTAKEWAR MA'AURATA 01* Tare da :- *HASSAN IBRAHIM BACHIR AL'GOURAWI.* 💎💎💎💎 Domin sauke Karatutukan Malam na audio Mp3 Ku danna wanga link in 👇 👇 http://muryasunnah.com/malam-hassan-ibrahim-algourawi/ 💡💡💡💡💡💡 © Ku Kasance da muryasunnah.com domin samun karatun maluman Sunnah a saukake da ikon Allah *TELEGRAM*👇 https://t.me/muryarsunnah 🌴 *Ayi Sauraro Lafia.* 👇🏻👇🏻👇🏻
نمایش همه...
05:45
Video unavailableShow in Telegram
Nasiha mai ratsa zuciya.. Sheikh Ja'afar Mahmud Adam (Rahimahullah)
نمایش همه...
4.51 MB
AUD-20240409-WA0193.mp31.86 MB
*تكبيرات العيد ♥️* بصوت هاشم السقاف🎙️🧡
نمایش همه...
Ramadan 10 Yan uwa barkan mu da wannan Lolaci mai Albarka, dafatan ALLAH ya karbi ibadun mu baki daya, ALLAH yasa muyi kyakkyawan karshe. Ramadan sai ban kwana yake mana domin yau muna rana ta goma, wanda bai yi wani aikin Alkhairi cikin goman farko ba, to yayi kokari akwai sauran kwana ki 20 ko 19 sai ya bada himma wajan yin aikin Alkhairi, wanda tun farko sun fara sai su kara dagewa wajan ninka aikin Alkhairi, ALLAH ya bamu ikon yin ibada da kyakkyawan niyya.🥰 10/09/1445_ 20/03/2024 #Bilyamin_Taheer_Musa.✍️
نمایش همه...
Ramadan 11 Yan uwa barkan mu da shan ruwa lafiya ALLAH ya karbi ibadun mu na yau da kullum.🥰 Yan uwa mu tuna da marayu da sauran ba bukata domin wannan Lolaci da muke ciki na matsin rayuwa wani waje baka gane maraya da wanda ba maraya ba.🥹 ALLAH yasa mu wanye lafiya yasa muyi kyakkyawan karshe. 11/09/1445_ 21/03/2024 #Bilyamin_Taheer_Musa.✍️
نمایش همه...
Ramadan 14 Yan uwa barkan mu da shan ruwa lafiya ALLAH ya karbi ibadun mu baki daya yasa muyi kyakkyawan karshe. Yan uwa Ramadan sai ban kwana yake mana yau saura kwana 15 ko 16 In sha ALLAH, ya kamata wanda bai ribaci kwana kinda suka wuce ba, sai ya dage akwai sauran kwanaki musamman idan aka shiga goman karshe, ALLAH ya kaimu da rai da lafiya da Imani.🥰 14/09/1445_ 24/03/2024 #Bilyamin_Taheer_Musa.✍️
نمایش همه...
Ramadan 08 Yan uwana inaimana fatan Alkhairi, barkan mu da wannan Lolaci mai Albarka.🥰 Yan uwa mu daina wasa da yan uwan mu, wanda kafin Azumi basa zuwa sallar jam'i, yanzu da suka fara zuwa a cikin wannan wata mai Albarka, mai makon muce masallaci yana cika da sababin zuwa jam'i, ina laifin mu taya su da Addu'a ALLAH yasa su rika zuwa sallar jam'i ko bayan Ramadan, idan mutun yanada raunin imani baya zuwa sallar jam'i daga baya ya dara zuwa kokari ake a jawo shi a jiki dan ya cigaba da zuwa, mai raunin imani da zarar an fara ce masa yanzu ya dawo yin salla dan ana Ramadan zaiji kamar wani ne yake ma ibada.😁 karshe ya daina zuwa sallar jam'i, Amma idan mun tayasu da Addu'a idan ALLAH ya Amsa kunga zasu cigaba da zuwa sallar jam'i ko bayan Ramadan In sha ALLAH.🥰 ALLAH yasa mu dace yasa muyi kyakkyawan karshe. 08/09/1445_ 18/03/2024 #Bilyamin_Taheer_Musa.✍️
نمایش همه...
یک طرح متفاوت انتخاب کنید

طرح فعلی شما تنها برای 5 کانال تجزیه و تحلیل را مجاز می کند. برای بیشتر، لطفا یک طرح دیگر انتخاب کنید.