cookie

ما از کوکی‌ها برای بهبود تجربه مرور شما استفاده می‌کنیم. با کلیک کردن بر روی «پذیرش همه»، شما با استفاده از کوکی‌ها موافقت می‌کنید.

avatar

Muhammmad Auwal Hussain Abu Ja'afar Potiskum

Domin karantar da sunnah a bisa fahintan Magabata na kwarai Domin Neman Qarin bayani akan abinda muka Turo a Channel https://t.me/Aboujafar Facebook https://www.facebook.com/Auwalabujafarpkm

نمایش بیشتر
کشور مشخص نشده استزبان مشخص نشده استدین و مذهبی103 225
پست‌های تبلیغاتی
205
مشترکین
اطلاعاتی وجود ندارد24 ساعت
اطلاعاتی وجود ندارد7 روز
+230 روز

در حال بارگیری داده...

معدل نمو المشتركين

در حال بارگیری داده...

23 Umdatul Ahkam kitabud Salah .mp37.87 KB
CIGABA DA KARATUN Umdatul Ahkam 23 Umdatul Ahkam ( kitabud Salah babu Sifatis salatin nabiyi hadis ) @Abu Ja'afar Pkm ============ For more:- https://T.me/AuwalAbuJafarPkm
نمایش همه...
06 Uthuluth thalatha ( Asali na biyu ) .mp32.06 MB
06 Uthuluth thalatha ___ 07 Silsilar littafan Na Sheikh Muhammad bin Abdul Wahab Rahimahullah. Da Muka Tsara. ______ Gabatar wa: Muhammad Auwal Hussaini Abu Ja'afar PoTiskum Domin samun sauran Darrusan mu https://T.me/AuwalAbuJafarPkm
نمایش همه...
(07/11) Wajabcin RIƘO DA SUNNAH. • Ibn Shihaab Az-zuhuriy ALLAAH ya masa Rahama yace "Ya kasance Daga Cikin Waɗanda suka Gabata Daga Cikin malaman mu, Suna Cewa : Riko Da Sunnah Tsira ne, Ilmi kuma Ana kwaceshi, Kwacewa Na Gaggawa,cikin Yaɗa Ilmi, ( Akwai ) Tabbatuwar Addini, Da Duniya, Cikin ( Tafiya ) Rasa Ilmi, Rashin Addini Ne Da Duniyar Baki Daya. [ Daarimi Cikin Muqaddima 230 ] Kamar yanda Annabi Sallallahu alaihi Wasallama yayi kwadaitar wa, wajen Riko da sunnah da karantar da ilmi, da kuma bayani akan ceqa ba'a dauke ilmi, haka kawai. sedai Ana Dauke ilmi ta hanyar mutuwar malamai Kayi Riko da Sunnah Dan uwa, tun kafin ɗan ilmin daya rage, a rasa shi. ============= © Muhammad Auwal Hussaini Abu Ja'afar PoTiskum __ 27- 12-2023 - https://t.me/AuwalAbuJafarPkm ___ https://facebook.com/AuwalAbuJafarPkm
نمایش همه...
Muhammmad Auwal Hussain Abu Ja'afar Potiskum

Domin karantar da sunnah a bisa fahintan Magabata na kwarai Domin Neman Qarin bayani akan abinda muka Turo a Channel

https://t.me/Aboujafar

Facebook

https://www.facebook.com/Auwalabujafarpkm

👍
👎
05 Uthuluth thalatha .mp31.02 MB
05 Uthuluth thalatha ___ 07 Silsilar littafan Na Sheikh Muhammad bin Abdul Wahab Rahimahullah. Da Muka Tsara. ______ Gabatar wa: Muhammad Auwal Hussaini Abu Ja'afar PoTiskum Domin samun sauran Darrusan mu https://T.me/AuwalAbuJafarPkm
نمایش همه...
Muhammmad Auwal Hussain Abu Ja'afar Potiskum

Domin karantar da sunnah a bisa fahintan Magabata na kwarai Domin Neman Qarin bayani akan abinda muka Turo a Channel

https://t.me/Aboujafar

Facebook

https://www.facebook.com/Auwalabujafarpkm

👍
👎
04 Uthuluth thalatha .mp39.53 KB
03 Uthuluth thalatha ___ 07 Silsilar littafan Na Sheikh Muhammad bin Abdul Wahab Rahimahullah. Da Muka Tsara. ______ Gabatar wa: Muhammad Auwal Hussaini Abu Ja'afar PoTiskum Domin samun sauran Darrusan mu https://T.me/AuwalAbuJafarPkm
نمایش همه...
Muhammmad Auwal Hussain Abu Ja'afar Potiskum

Domin karantar da sunnah a bisa fahintan Magabata na kwarai Domin Neman Qarin bayani akan abinda muka Turo a Channel

https://t.me/Aboujafar

Facebook

https://www.facebook.com/Auwalabujafarpkm

(06/11) Wajabcin RIƘO DA SUNNAH. • Abdul -lahi Bin Mas-udu ALLAH yakara Yarda Agareshi Yace " Ku-dai kubi Sunnah, kada ku kir-kiro Wani Abu ( Acikin Addini ) Hakiƙa An Wadatar Muku ( Daga Hanyar ƙirƙiro wani Abu Acikin Addini ). [ Daarimi Cikin Muqaddima No: 23 bisa sanadi mai Kyau. ] • Maalik Bin Anas ALLAH Yamasa Rahama yace " Ita Sunnah, kamar Jirgin Annabi Nuhu ce, Duk Wanda Ya Shiga Ya Tsira, Duk wanda yaki shiga, Ya halaka ( Dulmiya Cikin Ruwa ). [ Zimmil kalaam 872. ] Kamar Yanda imam Ahmad Dan Muhammad dan Hambal yake cewa: "Asalin Sunnah a wajen mu, Cikekken Riko da Abinda Sahabban Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama suke kai, Dakuma Koyi Dasu, Da barin Bidi'a, Domin Dukkan Bidi'a ɓata ce:..." ============= Masdar: العروة الوثقى ١٤. ( الشيخ صالح بن عبد الله العصيمي) © Muhammad Auwal Hussaini Abu Ja'afar PoTiskum __ 08- 12-2023 - https://t.me/AuwalAbuJafarPkm ___ https://facebook.com/AuwalAbuJafarPkm
نمایش همه...
Muhammmad Auwal Hussain Abu Ja'afar Potiskum

Domin karantar da sunnah a bisa fahintan Magabata na kwarai Domin Neman Qarin bayani akan abinda muka Turo a Channel

https://t.me/Aboujafar

Facebook

https://www.facebook.com/Auwalabujafarpkm

یک طرح متفاوت انتخاب کنید

طرح فعلی شما تنها برای 5 کانال تجزیه و تحلیل را مجاز می کند. برای بیشتر، لطفا یک طرح دیگر انتخاب کنید.