Crypto update zalla 💥💥
Ir al canal en Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
Mostrar más2 893
Suscriptores
-224 horas
-227 días
-13930 días
Archivo de publicaciones
Shima airdrop ne ba mining ba, abinda zaka samu ya danganta da dadewarka a telegram ☝️
Videon yanda zaka duba ingancin minting Aqua protocol da kayi da kuma yanda zakayi creating wallet a Cikin tonkeeper 👇
Alhamdulillah notcoin sun dawo 💥 zasu rika saka tasks Wanda idan kayi za'a rika biyanka da notcoin, wannan babbar dama ce ta samun notcoin kyauta 😁' wadanda kuma basuyi mining notcoin a baya ba zasu iya joining ta link dake kasa 👇
Akwai masu yimun magana a telegram akan gass fee kar suga ban ansa su ba saboda dokokin telegram ne , ta Whatsapp ne, ta wannan number, 09066636758 sannan please kar ace slm ayi shiru.
Dogs Ba mining bane Airdrop ne da telegram suka fitar ashi, yawan abinda zaka samu ya danganta da dadewarka a telegram , exchangers suna ta maganar listing dinshi 💥💥👆
¡Ya disponible! Investigación de Telegram 2025 — los principales insights del año 
