Crypto update zalla 💥💥
Ir al canal en Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
Mostrar más2 921
Suscriptores
-324 horas
-337 días
-15130 días
Archivo de publicaciones
+1
Wann wani calculation ne Wanda yagane yagane Wanda kuma bae gane bh ya saurari voice 👇
Akwae fah alamun wann mutanen Suma irin na tomakert zasu muna
Toh wai abun tambaya ah nan meye hadin Y&T😂 fisabilillahi 😅👆
cPen network zasu tsayar da mining 28 February 1:00 insha'Allah sann
Wanda beyi KYC verification da connect wallet bh ya tabbata yayi kafin lokachin
Zasu fara distribution token zuwa wallet
24 march listing xae iya kaewa April koh qasa da haka
https://paws.community/app?tab=claim
Kubi ta wann link kuyi activity checking na paws
TimeFarm 📊
Sun tabbatar da cewa Sunyi burning duk wani account zuwa yanzu da suka saɓa da dokarsu, wato Duk wani farming accounts da suke amfani da Bots, zuwa yanzu an ƙoneshi kenan.
Sannan sun tabbatar da cewa daga yanzu zuwa March (Q1 2025) zasuyi Listing/TGE ɗinsu.
Idan Za'ayi Converting Time farm $second 1M point = 100 $second Guda Nawa zakasamu? Idan kana d 2b point Zansamu 20K $Second 👇
¡Ya disponible! Investigación de Telegram 2025 — los principales insights del año 
