Crypto update zalla 💥💥
Ir al canal en Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
Mostrar más2 914
Suscriptores
-424 horas
-347 días
-14930 días
Archivo de publicaciones
X-empire yayi nasara a voting da akayi na paws zaku iya zuwa kuyi claiming 👇
Akwai alamun memefi sunyi banning mutane da yawa, ina fatan naku kalau yake 👇
Memefi sunyi snapshot, gobe kowa zaiga allocation dinshi, sannan zasuyi listing ranar 22 ga wata a exchanges da dama, za'a cigaba da tara abinda suka kira star Wanda shine zaizo ya zama kashin bayan ecosystem dinsu.
Gobe da karfe daya na rana zasuyi snapshot, amma duk da haka basu dena kirkiro hanyar karban kudaden jama'a, dun Wanda zai saka ya tabbata ya shirya daukan sakamakon, mai kyau ko akasin haka.👇
Saura sati uku a gama Doctorx, wadanda suka samu matsalar yi jiya da rana bai yi ba kuma yazo ya bace zasu iya zuwa ta default browser history dinsu zasuga kyc.ice.io sai su sake jarabawa 👇
¡Ya disponible! Investigación de Telegram 2025 — los principales insights del año 
